← Book details Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 151 OF 225

Sashe 151

Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_ @ _IG:Surriem-sule_ *#Lovestory2018* *#romance#fiction..* *any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.* *Page -59start* Washe gari ko da ta tashi taji ta gam ajikin sa sai ta bata iya motsawa ba don ji take kamar dumin jikin sa yafi na kan bed din da kullum take hawa ta barshi.. Ta dade a hakan Chan Ta dan daga kai ta duba agogo its almost 5.30 shikam Baccin sa yake hankali kwance bai ko motsowa ..ta kalle sa a hankali numfashi yake sauke wa calmly fusakn sa yayi sanyi with full serenity kamar baby kallon shi take har bata san time din data yi murmushi ba ..kokarin kwace kanta tayi kadan taji ya sake kamo ta cikin shagwaba da sanyin murya tace captain soldier yau baza kayi sallah ba ko ? Bai amsa ba sake ta ya juya mata baya ta sake matsowa ta kamo sa ta dan lafe kadan a bayan sa ...kusan minti 3 ya dauka yana saita kansa daga bisani ya juyo yana fuskan tar ta...good morning preety girl ..ya fada da disasshen muryan sa idon sa a kasale kamar wanda ba yanzun a bacci ya tashi ba ..ta lumshe ido ta bude bata ce komai ba ta sa hannu tana latsa dimple points dinsa dake shiga dakan sa..it seems like babu abunda yake mugun dauke mata hankali kamar wajen cos idan ya lotsa fuskan sa wani kama daban suke ba shi Na tsaban kyau da kwarjini...ya kama hannun ta cikin salon wasa zai yi kissing ta kwace abunta firgit ta mike tare da shigewa wajen alwala..shikam kasa tashi yayi saboda bata san kwanciyar da tayi jikin sa jiya ya sa da kyar ya samu bacci ba sosai yake fama da fitinnanen shawa'ar ta amma bai so ya karya alkwarin sa.... Har ta fito ta shirya Tana tada sallah yayi saurin shiga shima ya kimtsa kansa ..ko da ya fito ya samu har ta kwanta anan din ta juya masa baya alaman baza ma ta tashi ba... Yayi zaman sa yayi adua sosai kusa 2 hrs bai tashi ba...har bacci ya sake tafiya da ita... Shima gajiyan ke damun sa sai ya mirgina kadan a dan gefen ta tuni ya shiga sahu jim kadan hasken rana dake shigowa ya daga shi Mai makon yaji sauki sauki sai yaji ena ma ace tana kusa don yana mikewa ya lura shi kadai ne wayar ta ne ayashe a wajen ya duba time 9.45am... Wando ne kawai a jikin sa white ya dan kame sa kadan as usual ya fito babu riga yayi mika tare da salati hoping to see her amma shiru... Chan ya soma jin dariya kadan kadan bai bata lokaci ba ya kara so gaba kadan da enda yake swinging ya hangota nan cikin wani tsauni daga jikin mountain din wani katoton leaf ta daga sai tayi arba da fresh and clean water yana kwalala ga dumi kamar ba sanyin safiya ba..tuni ta facala ciki tana watsa ma kanta musamman ma data ga in ta kirkiza sauran ganyen ruwa na zuba daga jikin su sai ta bingire da wasa sosai ta jike rigar nata da bai kai rabin cinyar ta ba... Da shike kwana biyu ta sake bai taba ta ba don bukatar sa yanzu Sam bata damu da jin kunyar sa sosai ba Yana tsaye yana kallon very sexy bodyn ta tsaban yadda rigar ya jike ya manne dai dai bakin niples din ta har na digon ruwa da kansa lips dinta ta har ya dawo pitch dakan sa... Suna hada ido ta kashe murya salon wasa tace good morning captain soldier ga ruwan wanka nan kyauta bada murmushi ba.... ya dan yi smiles don shi kadai ya san meya ke ji ajikin sa ..baice uffan ba ya juya..ta kwala masa kira tace habawa zaka share ni? A kasale ya ce mata comon enjoy kowa yayi nashi ai dama ba dani kika fara ba..bata so hakan ba amma sai ta dan murguda baki alaman eh din..ya wuce abun sa ya koma daki... Yunwa yake ji so Yana taba water warmer yaji yaji nauyi alaman akwai abu aciki he tots ruwan zafi ne amma yana zubawa yaga ashe ta riga ta dama masa shayi ne yadda yake so....ya dan tabe baki ya zauna ya sha da cookies... Cikin sa na mugun damun sa sai kawai ya bar maganan wanka agefe ya shiga xcising ko zai warware... Ya kai rabin awa amma ena take zufa ya rufe sa kasa ya koma ya kwanta yana maida numfashi a hankali.... Kamar an cillo ta ta shigo da zata soma masa surutu sai taga kamar ba lpya ba... Ta karaso in dismay tana kallon sa...har sai da ta dafa sa kafin ya san da shigowar ta sai ya juyo a kasale yana zuba mata shanyayayun idanun sa.... Tace lpya ? Meke damun ka tafada hankalin ta a dan tashe...yayi murmushin karfin hali ya girgiza mata kai.. tace noo pls tell me naga kamar baka jin dadi ta shiga tattaba jikin sa amma zufan nan dai shi take gani... Gashi ya kasa magana zaman ta gaban sa wani fitinnan ne don har yanzu komai na jikin ta a bayyane yake har panties yana kallo sai ya shiga sauke numfashi a wahale yana nokewa...duk sai ta damu Yayi kokarin juyi ya bata baya ta shiga kamo sa kamar mai shirin taimaka masa dan kara ya sake kadan ya damke cikin sa...a firgice ta kwanto sa muryan ta har ma hicups cikin magiya tace dan Allah kar kayi ciwo ka gaya min me ke damun ka kaji?..ta soma yunkurin dago sa sai ya hakura ya sake mata jiki ta rungumo sa... take ya sauke numfashi jin sa akan kirjin ta sai ta shiga shafa masa baya a hankali ya lumshe ido kamar ansa shi a ruwan sanyi haka ya soma ji kadan kadan har sai da ya dawo ta zauna da shi kansa na kan kirjin ta cikin kulawa tace"sannu ya jikin ?.ya sakalce yace preety girl ya za'ayi nayi bacci yanzu.....ta gwalo ido tace kar dai bacin ke sa ka haka..yace uhnm uhm i want to be alone if not ciwon zai na karuwa thats why i want to sleep... cikin mamaki ta ce what?wani irin ciwo kenan haka...baice uffan ba yake neman kwacewa ajikin ta garin tashi ta kamo sa ta fada jikin sa baki daya wani irin juyi yayi da idon sa saida ta razana nan brain dinta yayi hitting abun dayake nufi ..tsoro ya sa ta mike tana kame kame ...yace ciki na na ciwo ne suhan ban san ya zanyi ba.. sai ya bata tausayi ita kanta bata san yaushe bakin ta ya subuce tace kasan maganin? Ai zan iya baka ka sha...ya dago tare da sauke murmushi thinking that bata san me take fada ba...cikin wani irin yanayi yake kallon ta ya matso daf har suna shakar nunfashin juna..yana kallon ta har suka lume cikin idanun juna a hankali ya sa hannu ya kamo boobs din ta ya dan matse take ta lumshe ido har lips din ta na rawa...cikin wani irin kasalllen murya yace pls help me... relieve me.. ai kema fa friend dina ne nasan bazaki so nayi ciwo bako..tana jinsa amma da kyar ta gyada kai alaman eh ..yayi murmushi yace yaywa thanks amma ke zaki min... Take ta bude ido irin what? Wtf!!! Ya jawo ta suka mannu da juna muryan sa a shasahnce yace comon try..bana so na miki wanda baki so ne..and this will be our little secret ko yaya? a kunyace ta gyada kai tana lafewa jikin sa .... Ba wanda ya kuma magana cikin su sai ta shiga smooching dinsa a hankali tana gogar sa da jikin ta ta ko ena.. A hankali har ta kawo kan lips din sa a haukace yake kallon ta cikin shauki yana neman zautar da ita de eyes dinsa da kyar ta cire kunya ta kai lips din ta kan nashi shiko dama kamar cmjira yake ya amsa ya shiga tsotsewa kamar zai zare numfashin ta...ita kanta sai da ta soma birkicewa..suka yi mai isan su na maida numfashi ya dada jawo ta arikice ta haura saman sa ta zauna a hankali take yawo da hannun ta kan fafadan kirjin sa ta kama stiff mills din sa tana wasa dashi....dadi yake ji sosai amma hakan na mugun dada masa zafin abun da yake ji ajikin sa.. gaba daya sai hankalin ta ya tashi da taga yana maida wani irin wahallaen nishi sama sama...shahada tayi ta kwanto kadan tare da zame mai hannun rigar ta duka biyu su kayi kasa boobs din ta suka bulloko waje har wani lumshe ido yayi daya gan su ya sa hannu ya kame su yana lailaya wa yana chusawa cikin bakin sa yana zuka ...tuni suka fice hayyacin su...jikin ta ya gama mutuwa baki daya sai ta sake masa jiki tana so ta soma kuka Ya san in ya cigaba da juya ta anan kasa zai ji mata ciwo sai ya daga ta zuwa kan bed.... Zai hauro kanta tayi saurin juyi ta bashi waje ta koma gefe ta dukun kune mummuman sha'awar sa take ji amma she feels she s not yet ready again sai hawaye da ke zubo mata... shima sai ya kyale ta yayi ruf da ciki a gefe kuka ya soma mata a hankali.. tana soma ganewa cikin ranta tace na shiga uku" baki na rawa tayo kansa tace captain soldire are u alright? Tana ji tana gani yana kokarin wiping tears dinsa da bedsheets ta dan juyo sa da kyar ya shanye idanun sa a kasale baya ko so su hada ido...cikin damuwa Tace cikin ne bai iya amsa ta ba gaba daya sai nishi hake a hankali.. a birkice ta dan janye wandon sa ta shiga shafa kasar marar sa tana lailaiwa kara ya sake a hankali ya riko hannun ta..ta dago ta kalle sa tamkar wani ciwo ne wajen but she wants to help him really..sai ta dada jan wando tana shafa wa ya zage yana maida nishi mai nauyi kamar mai shirin haihuwwa ta haura kansa tayi tsuguno gaban sa...ta shiga wasa da kasar marar sa ta
Chapter 151 · 0% Book details