← Book details Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 225

Sashe 16

Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ka da zarah ba ne,uhm uhm she is ur choice and ur choice is mine too banida matsala da ita... Nidai kawai wannan tsarin nakan ne bangane ba har yanzu babu ko dan tata tan nan agidan nan.. its 4yrs now in kai baka son jika ai ni ena son and then kuma ena son wata mace daban da zata na kula da kai sosai ..mum ta sauke ajiyan numfashi tare da bashi looks din ai kaima ka fahimci abunda nake nufi "Amma idan kaga bazaka amince ba shikenan na hakura..ta kauda fuska Sai ta sake hannun sa da sauri zata bar wajen in total dismay 'Mum..ummmy ya tashi tsaye hankali a tashe ya taro ta,c'mon ena zakije kuma bamu gama magana ba..fushi kikayi kar kiyi fushi dani mumy..cikin damuwa yake rikota yana fada ... relax kinji ni bance bana so ba i wlll definately do what u want..zan aure ta koma wacece is that ok?.. Kwas kwas sukaji sautin takalmi ba sallama har ta shiigo""wai mena keji kamar maganan aure anan gidan ...cewar zarah cikin wani irin muryan gadara mai dauke da Ainihin mamaki "Harara mai lafiya mum ta watsa mata tamkar ba ita bace take playing emotional drama gaban mj yanzu. "Toh Bakka isa ba,ta karaso daf tace directly cikin idon cptn mj ..tare da watso masa harara ...it seems taji duk abunda yake fada ma mum akan ya amince da maganan aure. Shiko Bai nuna komai kan fuskan ba sai ya dan nisa kadan ya gyara tsayuwar sa da kyau kikace ban isa ba? Ke kuma asuwa 'i mean Why ..yafada hankali kwance yana binta da ido fonbya dan ta tsani tayi haushi ma mutum ya nuna abun bai dame sa ba Mum bata ce uffan ba itama tana tsaye.. Zarah ta dada harzuka Ta cigaba cikin masifa "ehhh tabb di jam wato Why ma kake tambaya na ko majeed?toh Bcos i said so..Ohhh dama da gaske ne auren zakayi ko? Tana diri ranta na dada baci..i tot is my ears aure zakayi ko majeed? Ta sake maimaitawa Bakin ta na shaking Yayi fuskan sa kamar toh meye naki aciki tot u dont care about anything inba fashion world dinba? Without giving much attention yace"Of cous zarah aure zanyi gobe ma insha Allah..thank god ma da Allah ya sa kika zo Kema yanzu ai kinji news din da kanki cos mum just announced '"ta daka tsalle cikin fusata tace 'To hell with mum...a hatsale Wallhy baka isa ba ai bamuyi da kai zaka kara aure ba kayi karya..god forbid amun ni zarah a amin kishiya i forbid u ta titsiye tana bubbude idanu rai abace gabansa Ya mata kallon da wa kike ?nan mum ta chabe maganan Hey. . hey ..dakata..mum ta juyo camly tana duban ta face to face" kikace ,u forbid him?And who the hell are u to say dat ke wacece ce kunun bayan ludayi?cikin fusata mum ta karashe Don ranta yayi mummunan vaci Zarah ta kasa magana ta kau da kai tana diri hannun ta akan kugu "Look woman, wannan da kike gani kuma kike gadara da shi mijin ki ne ni na haifesa..and i have the right agidan nan nace ya shigo da duk wanda nake so sannnan ya fitar min da duk wanda banna so ... u better mind ur language ..mom tafada furiously saida zarah ta girgiza. Shikam sai yayi kan maman sa tare da dafe kai ya riko ta "Mum ya isah haka pls calm down kar ki daga hankalin ki ,yana rarrashinta Lokacin Idon zarah sun ciko cos she wanted to scream out insults amma tsoro take ji kar tayi wani abun mum ta ce mj ya koreta agidan As of now taga mum ita ta dauka da zafi.. kishi ke damun ta sosai don sai yanzu ta dada tunowa da son shi a zuciyan ta. Mj nakan sisaita mum dinsa itakam sai bambami take "Gobe dai zan kawo wata gidan nan and no one should dare me ni dai nafada kowa naji na duk wanda auren nan bai masa ba yayi waje da kayan sa ya bar mun gida Zarah batace komai ba don tasan jaf da ita mum take maganan ta.. xuciyan ta na mata zafi tayi wani juyi ''Kwas kwas ta wuce ta gaban su takalman ta har suna kaucewa tsaban sauri da bacin rai dake tattare da ita nan ta haura sama. 'Im soryy mum zan mata magana cpt ya dada dafa maman sa ya cewa ciki lallashi Kuka mum ta fashe da shi ba dalili.. ""Ya salam, ya fada a bircike yanayin sa na neman sauyawa hankalin sa ya tashi ..mum nace xanyi duk abunda kikace wallhy na amince da auren nan ko yau ne na amince zanyi.. mumy kidaina kukan mana Ta dago ta kallesa sai ta kau da kai abunta, Tana magana ciki ciki Jeka majeed ,tashi kaban waje kawai... dagan gan take hakan don tasani sarai in bata masa sossai hankalin sa ya tashi ba bazai dau abun da muhimmanci ba bare ya zare ma xarah ido. Tsaye ya tashi amma ya kasa tafiya sai binta da ido yake ..a rayuwa abunda ke matukar damun sa baiwuci yaga fushi akan fuskan maman sa ba bare har kuma aje ga hawaye. '"Yanzu zarah ce ta bata mum rai haka har da kuka? Ya raya aransa with intense feeling na rashin jin dadi...still yana dubanta Maybe mum is right?i think is high time na amince na zauna da wata mace ko don farin ciki mumy "huh xara is somthing else rainin ta ya fara yin yawa.. Kaiwa nan ya juya ya haura sama kamar yadda ta umarce sa Dakin ta kawai ya nufa straihgt ya bude kofar nan ya same ta tana nan tsaye ko cire kaya batayi ba ta kasa zama sai kai kawo take ita kadai tana surutai... Ya tsaya daga bakin kofa harara mai zafi suka watsa ma juna tana karasowa daf gaban sa, I need and explantion to all this tafada da kakauran murya ....ranshi abace yake amma sai ya danne cikin kuzari yace Ok Enough,ya isa haka "how dare you talk to my mum that way wato rainin ki har ya tashi akaina ya koma kan mahaifiyata ko? C'mon ki wuce kije ki bata hakuri yanzun nan.. ke wacce da zata ce nayi abu kice ban isa ba are you crazy? 'bura uban chan..cikin ranta tace tana duban sa da fuskan mamaki ..wai ni ne yau majeed ke bani command kamar wata yarsa? .. Ta murguda baki tace ""bazan je ba she can go to hell if she want na fada "Kikace me?'ya daka mata tsawa "...this is my mum we are talking about zarah have some respect ya ture ta gefe a fusace..sai ta soma karkarwa amma tayi saurin gyara tsayuwan ta tana kan bambami ta cigaba Don wulakanci da raini ba ka tashi sanar dani zakayi aure sai ana gobe za'a daura and then kana expecting kar nace komai kai din waye?ko don uwar ka ce tayi magana? nima ai nasan yancin kaina i know my right as a woman,da kwalin karatu na ka auro ni and don' t think that don kana aure na ne ya baka daman abusing right dina na ya mace kuma mutum mai daraja i have my on rules kuma dole abi nawa eheh 'idan bakaza fasa auren nan ba sai dai wanda ta saka ta zauna da kai don walhy baka isa ba i will nrva allowed that neva...ta harde hannu tana dirin bala'i..capt kam tuni ya bude baki yana dubanta with intense suprise and anger "da chan dai in zarah da mum suna abun su duk yana dauka akan rashin fahimtar juna ne amma bai yi tsammanin rashin kunyar zarah yakai haka ba .. Batayi aune ba taji ya damko dan hannayen ta da karfi duka biyu ya jawo ta gaban sa in full ya matse ta dam dam yana binta da wani furious look' sai da tayi saurin sake hawayen wahala' leave me alone ure hurting me ta shiga firgici...listen ya fada da wani mugun murya mai firgitarwa suna kallon juna" i dont care whata eva u think you are but im warning you'daga yau na sake jin bakin ki ya ce pim akan mahifiyata u will get it from me"fuck you fuck whateva u call it yanci wannan damuwar ki ce kuma ba akaina zaki sauke ba 'dont eva mistaken my gentleness as cowardness da nake daga miki kafa bawai bansan abunda nakeyi bane ..sannan aure na ba fashi accept it or not by this time gobe enada wata mata bitch ya ture ta ya fice abunsa...ta sauke wasu zafafan tears na bakin kishi da bacin rai jasa ta sukale tana rike da hannyen ta dake faman radadi ta tsala ihu Wayyo Allah na na shiga uku my hands my hands mugu ...mugu wawa kawai i will sue you for laying ur ugly hands on me mugu kawai" ta karshe cikin kuka mai razani.. Shikan cpt yana shiga daki ya kintma tsaf he cant believ how very ill mannerd zarah take a rayuwanta dama duk haushin rigiman datake masa bai ko sake tuna event din ba ya shiga wanka abunsa.. Har Karfe 11 saura kafin zarah ta gama balbalin haukan ta But she cant deny it harga Allah bata son tayi sharing din mijin ta..eai ma ace the whole her an mata unexpected kishiya chabbbb ..ta raya aranta. Gashi tsaban kuka sai da face dinta yayi swelling yadda taga ranshi ya baci she knee that inta sake kawo masa wani raini bazata ji dadi ba.. wanka tafada zuciyan ta cike da bakin ciki tana kai tana tunanin yadda zata sake bullowa al'amrin Tace"in har nacika zarah abubukar wallhy majeed bai isa ya auro min wata agidan nan ba..i know what to do ai in kadan wata bakasan wata ba. A gaugauce ta shiga kimtsa kanta tana bincike har ta kwakulo wani bottle roban magananin mata da mum dinta ta bata tuntuni tace mata sha yanzu aiki yanzu ""...almost 3 month kenan bata taba sha ba sai ta rufe ido ta tuntude sa kaf acikin ta... jim kadan ta shiga shiri zuwa dakin capt. coments for next ena mugun ji daku fans *Ummuafreen thanks for ur inspiring
Chapter 16 · 0% Book details