Sashe 80
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_ @ _IG:Surriem-sule_ *#Lovestory2018* *#romance#fiction..* *any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.* *Page 27-28* Bayan mulewar zarah ciki Captain juyawa yayi yana kallon suhan wacce ta sunkuyar dakai kasa looking very tensed and disturbed ...a lokacin itakam fargaba ne ya ke damun ta yaushe zata iya hada zama da wannan matar dake jin kanta kamar wata goddess? Gata daga gani masifa ce..sai Ta danyi ajiyan zuciya.. Sai Aka bar mum da bada su faiza da ahmad baki.. Wanda ko minti 5 basu kara ba suma su kayi musu sallama suka bar gidan ... Shima captain sai yayi yunkurin haurawa "mum tace son..ena zaka je kuma ai baka kammala cin abincin ba ..yaso ace dama ba afada masa wayayi ba cos he enjoyed it amma yanzu kam he cant just eat from the hands that made it.. a hakan ma nadama yake dayaci wannan din ..sai ya dan fuske yace mum na koshi ne i wanna freshen up zan zo na sameki a room.. tace ok bakomai... Shigar Zarah daki da kyar tayi calming kanta wato shi kishi kamar zawo yake in ya taso ba'a iya controlling dinsa in kuma aka denne shi sai ya barke ya barka da kunya..lol altho zarah bataso ta nuna hakan ba amma ganin yadda kowa yake ririta suhan a wajen sai ya bata mata rai sosai ta harzuka Gashi yanzu tana regretting dama ta shirya ne akan zata nuna ma koma wacece amaryan nata harkan aji da girma wanka tayi ta sauya zuwa sleeping dress baki mai tsantsi ta kwanta babu abunda take kawo sai fuskan suhan"ohh god.. i wasnt expecting her to be this prety daga ena toh mum ta samu wannan? isnt she suppose to be bringing some trash..kai kai gaskiya akwai aiki it seems like im jelous ta fada cikin zuciyan ta..tare da sauke karamin ajiyan zuciya Mum kam tuni ta lallaba suhan ta kuma yabata sosai tace mata insha Allahu babu mai takura mata agidan nan..kuma in har zarah ne zata saba da ita don haka halin ta yake sai ta dan mata nasihan ta bi ta ahaka su zauna lpya.... Suhan ta amsa tare da bata tabbacin yin hakan...dan hira kadan sukayi suhan ta koma dakin ta ta sauya itama zuwa simple nite riga da wando mai dan kauri iya ankles din ta light pink ta daura hular paris mai kyau tayi kwanciyar ta.. 10.35pm captain ya shigo dakin zarah by then tagama kullawa tana warwarewa har yanzu suhan ne a tsaye aranta wani abun na tokare mata kirji...jin shi ne ya shigo sai ta dada shan kunu ta hade rai..bai damu ba ya zauna dap murya ba yabo ba fallasa yace "madam what the hell was that for ? since i dont even derseve a welcome atleast you can tell me what happen wai meye matsalar ne?.. Dama Zarah Kamar jira take sai ta juyo cikin masifa ..kallo ta watsa masa tare da cewa "wani welcome din ..ai ka samu welcome kala kala daga bakin wanda kake so nawa ne kuma zai dawo wani issure? Look !! a haqiqanin gaskiya ma you should be teling me welcome not me telling u ta dan watsa masa harara ta harde hannu......dariya ya kufce masa wani bin sai yaga kamar zarah taci brain" Sai da yayi control ya dake ..yace ohhhh ai na manta..i just forgot that im the wife and ure the husband so welcome yana gama rufe baki... cikin fusata ta kai masa dukan haushi a kirji .hannun sa yasa ya kamota ajikin sa ya dan matse ta kadan duk sai taji ta rusuna ammaa sai tana kakkaucewa.. daura kansa yayi kan kafadar ta Yana dan mata dariya ta sani sarai ya gano borin kishin sa takeyi amma bai furta ba..cikin sassanyar numfashin sa mai dauke da motsamotsan kashe jiki Yace ":i missed you alots.. ya daura lips dinsa akan gefen neck dinta yayi kissing.. lumshe ido tayi ta dan kamo sa tare da kafewa kan kirjin sa murya ciki ciki ..cikin shagwaba tace" karyan banza kawai bayan ga wata nan an kawo maka ita har da dafa maka abinci?....ta tabe baki Yayi yunkuri ya dago ta da kyau suna fiskantar juna baice komai ba "he lean and kissed her passionately kafin sai ya dada haurawa da su kan gado.."cikin sexy voice dinsa mai shirin zautar da ita yazo daf kunnen ta yace" ai kinki kulani shiyasa hakan ke faruwa baby ba kijin magana na..why? Ta yi masa shiru..yace pls baby ke daina kinji ? Wani sanyi ke ratsa ta ta dan gyada kai kamar da gaske cahn tace' ai kace min baka santa ba ko.? Yace yeah.. kema kinsan duk shirin mum ne i only knew her ranar da aka kawo ta gidan nan ..zarah ta dan ja numfashi ta sauke a shagwabe tana dada shigewa jikin sa " ohh ashe ka ma ganta kenan ranar ko.. amma ai baka fada min kyakyakwa bace gaskiya ni am jelous.. ta furta bata san ma tayi hakan ba don jin kanta take a wani irin yanayi... dan dariya yayi yace jealous? ok to prove it lemme see and then i promise to tell the banbanci ..nan ma ta kai masa naushi da wasa suka soma tada hayaniya daga nan zance ya sauya sosai ..aranar ya bukaci zarah ta nuna mai irin soyayar dayake bida wajen ga akan gado amma as usual tana gama samun satisfaction dinta ta turje sam akan bazai sake taba ta ba da hakuri yayi bacci ranar.. Da shike a dakin zarahn ya kwana yau gaba daya tun safe ta kasa barin sa yayi bacci yana rufe ido zaiji an kunna machine hair smoother ne.. a ayi wannan ayi wannan duk tana shirin fita office don yau ma tana da important meeting Ahmad yayi mata alkwarin hada ta da sectary na minister of petroleum ta waya zasuyi magana kafin ta samu zuwa abuja su hadu da shi minister.. Kwalliya ta tsala nagani na fada ta sanya riga da wando mai dan fadi designer sai ta kame kanta cikin wani irin style ta daure acikin dan karamin turban... clucth purse tsadadde ne a hannun ta lokacin tuni captain yayi hanyar dakin sa don ya samu nitsuwa sai ya kimtsa kansa ua fada gado bacci mai kyau ya shigayi yi don ya yuta gajiyan dake tattare da shi Its almost 7.30am Zarah dagwas dagwas ta fito tana takon ta akan stairs the feeling of zata sake ganin fuskan suhan a gidan yasa ta daure fuskan ta tam tana yatsine Ba kowa a palor ya sa ta wuce abunta Suhan kam fargaba ke damun ta..ashe haka matar shi take da bala'i hmm no wonder he's hot headed ashe duk layi daya suka biyo. Bayan ta gaida mum tare sukayo karin kumallo jin ance captain har yanzu na bacci ta ji sanyi aranta hira kadan suka taba da mum ta koma dakin ta tana shirya yadda zata koma bakin aikin ta cos tasan duk yadda akayi wannan watan bazata samu kudin ta a hanu chif chif Zarah kam Ko da taje office din Ahmad ta bazama ..a ranar ba irin cika musu baki da batayi ba akan cewa ai jiyan ma su suka bata haushin da suke sa baki cikin maganan suhan ai sai su a arainata.ita kam faizah tasan karya ne duk kishi ne ke damun zarah amma haka fir zarah taki amincewa anan ma tayi alwashin kwanan nan zata samu damar daga companyn ta na kanta ... Suna cikin haka aka kira Ahmad aka sanar dashi ai wanda ma suke shirin yin magana da shi yana hanyar sa ma zuwa kaduna...zarah tayi farin ciki sosai a babban hotel din garin zai yi attending short meeting don haka zarah tace" faizah lets beat time tunda Ahmad zaije chan kafin mu sai ke ki raka ni gida na sauya dressing koya? Faiza tace no problem A gidan kuwa Sai Arond 11am captain ya tashi ya dada kimtsa kansa riga da wando ya sa all black mai zanen puma ya sauko wajen mum a nitse yake cin abincin da aka hada masa.... Bayan shigowar zarah da faiza a gurguje suka shiga sabon shiri don zuwa haduwa da sectaryn minister A lokacin Saukowar suhan kenan itama ..mum tace yawwa yata jeki nan ki hada min aika na ki kawo min nan nima nasha.... a ladabce suhan tace toh ta wuce hanyar kitchen..ladabin ta na birgee sa amma he can't say" kallo ya bita da shi cikin ransa yace daga yau ai zaki fara kwasar kashin ki a hannu na munafukar yarinya ...' kunun gyada mum tayo odering da taimakon suhan ..anan ta zauna ta tsiyaya mata a mop cup fari ta sa spoon akai sannan ta fito da shi adan karamim faranti.. Stil kallon ta yake ya dauka ma ita tayi amma har ace yar wannan yarinyar ta iya abinci ?the last time he can remember zarahn shi ko indomie bata san ya zatayi da shi ba a kitchen..... a lokacin shi ya ga tahowar su zarah cos tasha kyau kam sosai ta kure a daka wajen tsala wankan fitan ta meeting amma suhan dake tahowa bata gansu ba Daura da inda zata sa kafa ta dan haura arean dining anan suka ci wani mummunan karo fachau kunun mai dumi ya watsu ma zarah ajiki..... Zarah Ihu ta tsala wanda ya dakatar da kowa awajen.. ..suhan ta rakube gefe dan fargaba da tsoro tuni bakin ta yace kiyi hakuri bangan ki ba ne pls im sorry .. "su mum ne duka suka taso gaba dayan su lokacin zarah ta hatsala takai wani wawan yunkuri zata chakumo suhan ta daura mata zafafan mari .. mum ta dan ture hannun ta tace tsaya tsaya.. Ta kamo suhan tayo gefe da ita Ai tace bata ganki ba ko? why are you over reacting zarah.... over re-what? Zarah ta fada a tsawace tana kallon mum rai abace A sanyaye suhan tace kiyi hakuri... ta juya daka mata tsawa tace just shut up you bitch Dagan gan kika zuba min trash a jiki na munafuka . ko dan kinga mun hada kafada dake ne a gidan nan? Ohh god.. Toh kiji da kyau