Sashe 7
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_follow WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_ @ _IG:Surriem-sule_ *#Lovestory2018* *#romance#fiction..* *any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,or any copy cats!.* *This page is Dedicated to my asmeenat zeeyan a whole lovely book for me thanks alot* *Page 7-8* Tun daga shigowar ta madam bola ke binta da wasu mugayen kallo "Wai Shin bana hana shigowa da hijabi shago na ba? Dis girl is tryng me oo hmmm...ta taho a fusace Ta bi bayan suhan dake saurin zamewa ta isa inda suke ajiye jakansu Tana kaiwa kan tebur ta ji an kanannede ta da hijabin an kuma matse ta cikin tsawa ake mata fada "Kicin kicin ta shigayi don azaban damka ga suffocation na neman cin karfin ta..madam bola tace Im sick and tired of u suhan how many times will i caution you not to wear dis thing on my uniform? C'mon wil u remove it... nan ta sake ta da karfi A firgice suhan ta zare hijabin tana saita numfashin ta . Duk ta daburce Sorry madam am sory ma , Its just that..... "Shut uppppp jare. Madam bolaTa katse ta da tsawa.. Kullum maganan ki daya ni nagaji da jin ki Abi na only u get sexy body ? 'Suhan.. ,suhan suhannnn... ,how many time i call you.. idon ta tsuru tsuru tace Three ma," This is ur red signal ooo nagajiiii,..kema kinsani sarai if no say u sabi my customers well u fo don go oo ,ta dan ja kunnen suhan tace u better hear mi well dis should be Your Last warning idan na sake ganin ki anan da hijab zaki bar aiki ba daga kafa shey u don hear me? ...Yes ma..suhan tayi nodding a ladabce..oya get hout masa aje akama aiki..madam bola ta mata nuni da hanyar waje Sum sum suhan ta rabe jikin madam bola tayi wajen. Tana fita ta tarda zubby wacce ke maida mata smiles din tsokana..suhan Ko zama batayi ba bare su gaisa da Nan aka soma ba ta odas tana kai kawo. Uniform din yayi mata kyau sosai in tasa she dont even look like a food attendant sai tayi kama da wata hot chick,ga shape ga kyaun fuska.. gashi dama beret suke sawa dark blue wanda ya dada haska arabian milk looking light skin dinta fes wai a hakan ma yawan gashin kanta bai barii hulan ya zauna dai dai kullum akarkace yake giving her a hot military look. Itama zubby haka take but she's tall and bursty..tana da manyan nono, zubby ta san kan tsiya shiyasa duk mazan dake zuwa cin abinci musamman don suna kallon suhan take maganin su a saukake.. musamman ma wani mai suna alhji sani mai kwalta daya nace yana xuwa ..ZUbby ba irin wayo da wulakncin da bata masa duk don yanuna ko ma meye zai iya yi in har zai samu ya latsa jikin suhan ... Yau ake cin kwana biyu da tafiyan capt MJ AbJ Bangaren zarah da mum ba mai jin dadin juna .. Mum sosai ta soma gajiya da halin zarah ga attitude dinta duk shi yafi damun ta cos a ganinta zarah is old enough ace tasan tayi respecting mutane not so far ace ma mum inlawn ta.. Tun da ya tafi dama sun saba in ba shi ya kira ba zarah ba ruwan ta da neman sa ..a ganinta ma presence dinsa takura ne sabida haka aikin ta ma take yi bata damu ba Ana gobe da dawowar cpt mj faizah ta gama hada plan, Nan ma sai da Ta sha cikin zarah sosai Ta harhada sarkakiyan ta,jira kawai taji ance ya shigo kaduna tayi pushin tru. Yau ma alhj sani mai kwalta ya zo royal retaurant wanda yayi sanadiyar rashin samun time tsakanin zarah da zuby.. Gashi Sai dare su suhan suka kammala aikin su A hanya suhan ke bata labarin abunda ya faru da ita da baba akan kudin asusu.. Zubby bata ji dadi ba don har hawaye saida tayi abun ya mata zafi sosai. Chan da suka kai hanyar rabuwa kowa zai yi gidan su ""Bye kawas suhan tace..kuma ki cire komai a ranki ni na hakura kinji?still suna kallon juna holding each odas hands. Kallon minti 3 zubby tayi mata tace come suhan zo kiji wani magana. Ta matso ba tantama "Kus kus a kunne sukayi , Sai dariya da shewa ya biyo baya suka tafa suka rungume juna. Sai mun hadu goben ,suhan tafada da kyar cikin dariyan mugunta kowa yayi hanyar sa. 12.30am stay classy boutique.. As usual zarah tasha pitch italian suit mai dauke da bakin riga ta ciki da heavy make up din ta looking all on fleek idon ta nakan computer. Shiru ne ya ratsa wajen kowa nakan abunda ya dame sa"can faiza ta jefe ta a takaice "kawata yaci ace yau ki koma gida ki tarbe capt fa.. ""Mmmm joke of the century faizah are u kidding me? Ko dai neman tsokana,cewar zarah ba tare da ma ta juyo ba Im serious hunh.c'mon ko 10 mint ai zaki bashi" 'No way,...faizaah wai bangon duniya yaje ne?nan ta dago idonta mai shake da long lashes ta dubi ta... ai Akwai mutane agidan za suyi welcoming dinsa ba sai naje ba im sure,anan kam gaskiya i got alots to cover will see him in the night,..ta dauke kai Mmm ok ..faiza ta tabe baki tayi shiru for 5 mints tana danne danne wani message ta karanta a wayarta chan tace can i use ur phone .,? Zarah bata kula ba ta mika mata waya " scrolling kadan tayi kan number , ta shiga send messege ta soma typing" im actually at a meeting point..and got a wondeful surprise package for my hubby dan Allah kazo Room5 mainah guest inn surprise me..wink. ...zahrah MJ... Faiza Ta danna send message sannan yana nuna delivered ta goge ta ce take friend im grateful.. As usual ZArah. bata kula ba ta amsa ta da uhum kanta still nakan screen . While a mind din faiza she already featured cewa zata samu daman aikata abu daya ko biyu yau, tunda yanzu tafi kowa sanin MJ is sexually starve is either ya amince cikin son ransa su biya ma juna bukatun su ko tayi blackmailing dinsa da sharrin sexual assoult don tasan yadda yake son zarahn sa tabbas zai amsa gayyatan ta. 8.46pm washe gari Alhj sani mai kwalta ya nuna kan screen din xubby Helowww, tafada murya a kasale amma fuskan ta dauke da murmushin keta. Gimbiyata yanzun nan zan tura miki rabin kudi tunda na ga da gaske kikeyi " ..msssw aikin banza alhj na dauka zaka ce kudi ya shigo ne kasan dai sai nagani kafin nasan kanayi ko? Kuma suhan yanzu haka ta shirya kai fa take jira alaji why nowwww ta fada a sakalce . Bakin sa na bari... Haba haba dakata mana gimbiya ta ,wai ni har yau zaki ma fada kan suhan ? Wata na shida ban ci abincin gidana da kyau ba saii a shagon ku duk don nasami suhan Yanzu tsaya gashi zan turo rabi dubu 15 ne. In tazo naganta ido da ido zan cika miki sauran rabi..kin yarda? Mmm Yayi ...zubby tace ta katse wayar ta . Ko mint 5 bai kara ba taga alert 15k chas ya shigo zubby ta dauke wayar takai ma suhan a nan wajen service area.. Babe ya turo fa,ta nuna mata sai tace "amma kinsan meye suhan?..ni wallhy tsoro na so maji banso ace mun shiga wannan fannin ba but i think we have no choice haka ne kawai zai kawo mana kudi mai yawa lokaci guda kisamu ki biya gobe. Yeah haka ne zubby akwai hatsari amma ya muka iya?suhan tafada cikin nazari itama kar fa muja ma kanmu matsala,,kin dai shirya sosai ko ? Wai Ko na biyoki ne zuby tafada a dame. No ..nooo kar ki biyo ni zubby ki zauna nan ..i can, wallhy zan iya zuby karkidamu.."hmm a yadda su chioma ke tadin wawan cin sa enaga bamu da wani fargaba.. kedai ,just stay alert kar ki motsa kinsan halin madam bola in bata gan mu duka ba ai abun zai yi yawa.. cover me kawai.. ok... zubby tace a sanyaye amma fuskan ta har yanzu dauke yake da fargaba Suhan dake lura tace 'C'mon xubby..Na shirya daram daram wallhy kar ki damu a daughter of a soja ne nifa in few minutes zaki ga na dawo promise. Zuby Bata ce komai ba Suka rungume juna suna smiles tare ""zuby tace to shikenan Ga adresss dinki sai kisa ido sosai kar kisha komai in kikaje ko ruwa ne ...suhan pls take care kinji Tace i will suka koma bakin aikin su... sai chan yamma tayi saurin bin baya ta kofar kitchen din restaurant din ta tari keke napep yau ba ta sa hijab ba unirfom ne kawai jikin ta don gani take a sabule zatayi komai ta dawo kafin su koma gida da zuby tunda yamma ma ya dau hanyar yi yanzu. Capt mJ kuwa tun a hanya daya ga message din ya sha mamaki matuka. Like seriously this is the greatest suprise dayayi receiving a shekaran nan gaba daya from zarah. Abu daya ne ya dame sa ya kira ya kira zarah amma sam taki dauka..tana chan kan aikin ta gani take don zai dawo yau ne shiyasa yake neman takura ta.. anan office kuma faiza tana nan dirshen tana lura da komai sai ma tayi karya ma zarah cewa tana jiran wani abu ne shiyasa yau itama ba taje aikin ta ba Cikin dabara faizan Ita ta taya zarah sa waya a silent don kiran capt yayi yawa kar zarah ta sauya mind tace zata dauka asirin ta ya tonu.....ahaka sai sukaci gaba da hidimomin su Har Cpt Mj ya iso gari amma Ganin zarahn bazata dauki wayan ba sai ya hakura ya dauka ko duk part of suprise din ne Sai ya koma gida anan ma ya dada tabbatar wa bata dawo ba yayi refreshing kansa cikin simple draw jean blue da haddaden shirt fari ya fito.. dakan sa ya dauki simple car kirar ford ta zamani Baka kirin ya kama hanyar maina hotel. Isar suhan ke da wuya