Sashe 180
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
cos she's now fragile dole ta na yi a hankali ba kamar da chan ba .. kinga kema har Allah ya baki na rabo"gida ya cike da fara'a mum ta fada but in a serious tone.. zarah kamar bazata amsa ba cos shes now angry ta daure dai tace uhum..taja tayi shiru mum tayi murmushi majeed yace suje ya kaita suka fice.. Tsaki ta ja ta watsa ma bayan su harara cikin ranta tana kukkuni tana maimaita maganan" kece babba sai ki kula msswww shes now fragile bla bla bala...wai mani za'a na kawo wa kininibi msww... da ni uwarta ce da zan kula da ita if she likes ta mutu mana i dont bloody care ai bani nayi mata tsinannen cikin nata ba.. ni dai ta min ne a gidan sai na ci uban ta yarinyace ta bide ma namji kafa ya dura mata ciki? Iskancin banza kawai ...kaiwa nan ta haura sama abun ta Cikin kwanikin Suhan ta so ta soma tsula tsiyar da ta shirya ma zarah amma laulayi yaki barin ta.it seems like sai da aka sanar tana da cikin abun ya soma nunawa boro boro.. Dadin karawa sam taki kwantar da hankalin ta akan majeed she cried almost evrynite tunanin ta majeed na dakin zarah yau 2days kenan... ita duk uban zumudin da kulawa da yake bata bata gani sosai... gani take kawai kwana 3 ya mata nisa... Zarah ko iya dauriya tana yi don abun baije ko ena ba an soma ishan ta.. ba dama su zauna an kira shi daga dangi ko friends familyn uwa ko uba ana so ayi magana da suhan.. Yanzu ne take wondering whats so special ajikin ciki da suke riritawa ko don aci mata fuska akeyi? she become permantlly upset a dakin ma ko kula shi bata yi On the 3rd day da zai bar dakin zarah..da zazzabi suhan ta tashi sosai but kan yace yazo mum ne akanta da safe don ranar friday ce so ta biya masallatai da ophanages kamar yadda ta saba... Ta na zaune kusa da suhan ta shiga cewa sannu kinji? Da kyar ta ke daga kai saboda tun asuban fari take amai jikin ta sai yayi lwgwas.. Ko da ya shigo ya same su mum sai ta turje sam sai an kawo home nurse kusa wanda zata na zuwa ko wani time tana ka da suhan na musanman in baya tare da ita.... Yace ..ba damuwa zai yi magana..mum tace ita yanxu take so..hakan aka kira doc mary da home nurse dinsu. Ba bata lokaci suka hallaro... Ta dan ma suhan wasu gwaje gwaje she's pefectly ok amma laulayin ne kawai....mum tace ita dai tana son home service yanzu ba suyi musu ba aka bari akan nurse zata na zuwa after 4 hrs ko wani rana tana duba suhan... Wani sabon salon so mum ke nuna ma suhan don haka Da kyar suka yi sallama majeed ya fita taka mata... Suhan na zaune doc tace madam sannu kinji ? Is not easy tace yeah... Ta shiga ma suhan tambayar lokutan da take jin rashin lapya don su shirya lokacin da aka basu.... Dan dogon nazari tayi kafin ta shiga bayani tace" da safe da chan kuma yana mata da yamma amma ya daina ya dawo chan dare kwana biyu bata bacci. Nurse ta dan yi ajiyan zuciya suhan na lura doc na rubuce rubucen ta..kafin nan suhan ta kalli nurse dake tsaye tace zaki iya zuwa kenan da dare? A ladabce nurse tace yess maam i have no choice is my duty. Doc ta dago ta kalle suhan kan tayi magana suhan tace kina da medical history na gidan nan ki bani ena so na gani.....wani dumm taji a ranta cikin son ta gauce maganan tace ..madam en kina son wani information akan cikin ki ne is here ta dan dago mini pcn ta ta juya ma suhan...bata ce komai ba tsaf ta karance taga cikin ta is almost a month now..its means tafiyar majeed ma kenan ta dauki ciki cikin ranta tana rayawa ko ranar birthdayn shi ne? ...ta dai kawar da tunanin shirmen nata doc gaba daya hankalin ta bai jikin ta" ba zata suhan ta bude files ta soma bincike... Tsuru tsuru suka yi gashi ba daman suce mata stop suna tsoron makomar aikin su..ita ko ko ajikin ta tsala tsala take bi abubuwan data gani ta sha mamaki amma sai bata nuna akan fuskan nata ba... She just want to check dama ko zarah ta taba ciki ma majeed amma sai taga file din series of abortion har da wanda tayi almost 6 month ago ta tsaya ta karance komai yadda ake manipulating bisa ga dukkan alamu kuma majeed bai taba sani ba ... Tayi murmushi mai dauke da sarkakkiya tace ma doc ta dau abun ta... A gurguje ta dauka jiki a sanyaye tace madam sai anjima ni zan tafi ga nurse din Allah ya kara sauki.... Tace thanks. Aka barta da home nurse.. shiru ne ya dan ratsa wajen ganin sun kai 20 minutes majeed bai dawo ba ta sa ta a taimaka mata ta shiga wanka..... Tana fitowa ta sallameta Tsaf ta shirya ta cigaba da hidiman ta normal... Ranar da kwana yazo kanta a Cikin kwanaki ukun sosai taga gata kamar yar kwai haka yake yi da ita... Zarah yanzu ko lekowa bata yi don tun sanda ta sauko sai anyi hayaniya da ita... Suhan ta turje sam bazata yi wani abu daya shafi girki ba cikin hikima da salo ta gaya masa in ta dan ji sauki zata nayin duties dinta as a wife na cikin gidan.. sai ya goya mata baya sosai...abun ya ma zarah zafi cos ta so yanzu afara zaman doya da manja a cewar ta tunda suhan na da karfin kwana da namiji ta dau ciki so she must ne due for all marriage responsiblities ita kam ko ajikin ta kullum Ma tana manne da shi kamar yar baby ... Ranar da zai fice kwanan ta da safe ta shiga kuka da bori ta daga masa hankali tana kawo uzzirin bata jin dadi ... iya lallami yayi ya kuma so ta fahimci bazai dena kula da ita ba amma sam taki har sai da zarah ta gane me take ciki... Da yamma Majeed baiya nan tana zaune a falor ta rafka tagumi. .. zarah ke faman bada odas ayi kaza ayi kaza yau miji nata me musamman don ta tsokano suhan... Da abun ya ishe ta Tsaki ta ja zata bar wajen zarah ta sha gaban ta..tace toooh kaga manya su mrs mai ciki banza makira munafukan yarinya kawai ai saina tona miki asiri..bitch. Suhan ta bata wani kazamar kallo tace"oho dai wannan ke ta shafa ki bani hanya ni zanje na kwanta na huta. ... tayi busasheen murmushin tace ohh ashe kina hutu? Ai na dauka yan iska basu hutu... kinga da ba kice haka ba yau da na sadaukar miki da shi ku sake karo wani cikin akan wannan tafashe da dariya mai ban haushi.... tsaki suhan taja cikin ranta tace mahaukaciya kawai... Har ta bar wajen bata dena jiyo muryan zarah dake echoing da tsokanan ta ba tana cewa karuwa yar iska zata tona mata asiri.... Abun na bata mata rai cos ta lura zarah yanzu boro boro take son tana cin mata mutinci... Hawaye ke son sauko mata amma sai tayi zuciya ta danne ta kira home nurse a fusace tace maza ta zo tana son ganin ta.. In not less than 10 minutes ta diro...tace lpya kuwa madam Suhan dake kwance calmly cikin tunani tace Ena so ki bani hadin kai ena son miji na yana kula da ni dakan sa don nafi gane nashi kulawar.... cikin rashin fahimta nurse tace bangane ba madam Ta mike zaune tace ...i know u have ur ways so dont pretend....ena nufin.." kamar yadda kuke boye masa matar sa na farko na aborting cikin sa haka zaki gaya masa nima laulayi na ya tsanan ta kuma bazan ji sauki ba ... abun ya dame nurse tace madam...suhan ta ce..bana son naji komai zaki min abunda nake so jus give something i can take.. aikin ku ne kun sani wanda zai na sani rashin lpya anytime in ena so... nurse ta soma gano ta za tayi musu suhan ta bude mata ido tace in bazaki min ba shike nan but kusa aranku asirin kowa sai ya tonu agidan nan.. ta koma ta kwanta shiru abun ta.. nurse ta tsorata don haka don dole ta nemo doc mary suka samo mafita... Akwai wani kwayan anti biotic metha (fic).. amma outdated ne kuma yana da karfi some women even use it to make their inner body warm altho babu kyau sosai "( yawan using zai iya sa antibodies din ka sudena karban shi in amfanin sa ya zo na gaskiya)...tace zata na ba suhan din tana sha zata samu high fever na dan lokaci da amai cos of the pregnancy... Sai dai amma tana tsoro ita ta dauka kullum suhan zata na sha kar yayi yawa su je su taba baby.. Suhan tace mata ba ko yaushe zata na sha ba amma ita dai bata fadi meye plan din ta... Haka suka shirya sirrin su nurse taje ta kawo ta bata maganin dayawa ta ajiye cikin drwer ta sannan ta sallame ta Kwanciya tayi ta lumshe ido tana shafa cikin ta... Cikin wani irin yanayin fushi mai cin dunduniyar rai tace" ba ni ce yar iska makira munafuka karuwar ki ba? Ta tabe baki tace "to Daga yau kin dena ganin sa a dakin ki kenan har sai na ga dama ..dama ai miji nane bana ki ba tunda baki gane hakan ba toh muje zuwa. After 7 na dare Zarah na chan ta sa shi agaba sai yaci abinci data sa aka shirya.. she tot ko suhan zata fito tayo mata gwale amma shiru har suka kammala ta je daki... By 9pm ya shigo duba suhan din tana kwance shiru ta lumshe ido cikin shirin ta na barci.. yasan bata sauko ba amma sai ya kaucar da tunanin a face dinsa ya zauna kusa da ita... Hannu ya sa ya maida mata hair din ta baya a hankali ta bude