Sashe 131
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
too nasan me kike ji a zuciyan ki.... Ta fashe da kuka a hankali yanayin sa ya karya mata zuciya gani take a mafarki ne ko rurin yunwar cikin ta ke sata kizo...ya riko hannun ta dake karkarwa ya dan matso kusa da ita...yace suhan...ya kira sunan ta a hankali bata iya amsawa ba sabida a hakan ma ita tasan kalar kukan da take dannewa da karfi azuciyan ta... yace im tired of all this maybe wata rana zan iya yafe ma kaina in kuskure na ya jefa rayuwar ki wani hali amma bazan taba yafe makaina ba in har nayi sanadiyar raba soyayyar uwa da da. Ko a'ina mahaifiya take tawa ce.... ba wani bata lokaci a kan gwiwar sa ya zube gaban ta daf kamar zasu gogi jikin juna yace am soryy for making you fell this way...kiyi hakuri ki bani dama na gyara kuskure na give me just one chance nayi abunda ya dace a rayuwa na bazan sake takura miki ba amma bazan sake shiga hakkin ki ba ..bance ki so ni ki ko so aure da ni ba amma na dauki qaddara ce zan bi shi kan tsarin daya dace Abu daya nake neman agare ki ki daure kema ki cika mace mai gudun bacin ran mahaifiyar ta corect your mistakes kinji? Abunda kike yi ba daidai bane..... Ta kasa amsa shi amma har cikin ranta taji maganan nasa kuma tasan tayi kuskure sosai" sai da suka yi maganan taga shima ya bi bayan ummah wajen nuna mata illar rashin sanin darajar aure da sukayi ta dada shiga zulumi tunani take yi sosai tana sauke tears a hankali duk jikin ta yayi sanyi tan kan kuka ...har ya taso bata sani ba.. Hannu biyu ya sa yana dan shafa gefen fuskanta sigar rarrashi a hankali ta sake ta fada kan kirjin sa" tana so ta itama ta gaya masa abunda ke ranta amma sai ta soma jin nauyin yin Haka it seems like zuciyan ta bai amince da shi ba tukuna..but abunda ya fada gaskiya ne dole ta nitsu ta gyara kurakuren ta.... Akan kirjin nashi tana ji yana shafa gadon bayan ta yace"shhhhhh kiyi shiru ki dena kuka bana sake takura ma decisions dinki i promise bana sake hana ki yin komai ke dai kawai kiji tsoron Allah kuma kiyi abunda zai sa mahaifiyar ki farin ciki kinji? A hankali ta gyada kai ba tace komai ba ta lafe jikin sa tana maida boyayayyen nunfashi... kusan minti 30 suna manne da juna har ta dan yi shiru daga bisani yace mata taje ta shirya taci abinci tayi wanka ... Ba tayi musu ba ta fice... Sauke ajiyan zuciya yayi ya shige bathrum ya watsa ruwa ya sa aka kawo masa abunci yana gamawa ya koma kan gadon sa ..lumshe ido yayi tare da matso trow pillow kadan a kirjin sa " har cikin ransa ya so ace wuta wuta yayi mata dazun amma that wilk onky complicate the issure..don shi kawai ya lura suhan ba mai iya zama da ita sai mai dabara..hakan ne kawai zai iya daure ta da jijiyon jikin ta. He knows definately in ya takura ta bazata bari ya kula da ummah kamar yadda yake so ba sannan idan ya fito fili sukayi muhawara akan auren nasu duka zasu bata ran iyayen su so its best a zauna a hakan... Washe gari ko da ta tashi bata same shi.. Har wajen 8 sai ta shigo dakin sa duba sa shiru... ga numbers sa a phone dinta amma bata so tayi dialli ng kawai sai t kira na anty jamila suka gaisa.. Tace anty kinje wajen ummah ne ya jikin ta? Tace da sauki suhan yanzu haka ma muna wani waje ne.... cikin mamaki mai dauke da nishadi tace Allah? Har ummah na ta tashi kunje wani waje...? Murmushi mai sauti anty jamika tayi tace ah a suhan..da ni da mijin ki ne.. ummahn ki ta tashi amma bata bude ido ba so mijin ki yana so ya kaita chan inda zata ga kwarraren likita wai nan ba zasu iya ba Tayi ajiyan zuciya tace ohhh ena kenan haka anty kinga jiya haka ma ya hanani shiga na ganta . Tace shhhhhh ke bana son taurin kai kinga anty na fushi da mu akan irin haka ke dai ki nitsu... Naji dai doc na masa bayanin wani shaharraen likita a chan kasar yamen wai sunan sa doctor carrene singrover ance shi kaidai ne german doc da yake iya handlng wannan cases din succesfully gashi ance na ummahn ki yayi tsanani.. .shiruu suhan tayi tace kuna nufin fitar da ummah wani kasar ma za'ayi? AntyTace eh ana kan shiri ma yanzun nan.. A hujajan ta sake wayar ta rarumi hijabin da tayi sallah ba ta tsaya ko ena ba sai asibiti. Adai kara hakuri ..im stil reco-operating.. coments and share pls Oyah Vote *surriem* [9/25, 22:48] SURAYYAHMS: * BRILLIANT WRITERS ASSO