← Book details Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 225

Sashe 24

Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

tayi tafiya kar ma tadaga hankalin ta cewa sai tazo aiki yau ... 11..da aka shirya daura auren bai yuwa ba saboda wasu muhimmam bakin su ummah basu samu zuwa kan lokaci ba.. Don haka immidietly after sallahr jummua aka daura auren Captai abdul majeed sharif mahmud da suhan ibrahim dan fulani. It was memorable for him yaji dadi ko auren zarah ba ayi shi cikin albarkan mutane har yakai haka ba sosai yaga gata wajen manya da yan uwa da abokan arzikin mahaifin sa da mum ta gayyato.. sai dai koda aka yi introducing din baba ibrahim wa familin majeed nan cpt mj ya dada shiga zullumi don dai baiga alamun ya ma san shi ba kwata kwata a rayuwa and he looks not upto thy level ...wannan bai dame shi ba ya cigaba da hidiman sa akaje walima ana ta hidima hankalin mum sosai ya kwanta don haka ita da inna hafsat wance iata kadai ke bin mahaifin sa itama daga abuja tazo sai suka shirya dauko suhan by 4 na yamma bayan la'asar.. Kafin nan yan Mata biyu kamar maids haka aka hada baba da shi da sutura masu kyau da kayan shirya amarya nagani na fada .. Salam alaikum baba ya fada yana musu izinin shigowa a sannu a sannu kamar ba shi ba..ba musu suke binsa sum sum har ciki..."suhann ya shiga kwalla kira..ke maryamu wai ena kuke ne yafada cikin zaguwa yana dune dube ... Suhan sai tafito cikin sauri ummah kam bata wani damu ba saida ta nitsu kafin ta samu ta fito sarari itama Yace yawwa suhane bi wayyannan su shirya ki maza maza yanzun nan ...ya mata nuni da yan matan .. Ta kasa motsawa "galala ummah da suhan dim suka tsaya kallon sa cikin mamaki da tashin fahimta,har ta budi baki zatayi magana yace ..zaki wuce kin bisu ko sai na ci uwarki..ya fada a tsawace,...kuka suhan ta fashe da shi mai sauti cos zuciyan ta ya tsaananta wajen kwadaita mata mummunan al'amari ne ke shirin tinkaro ta... Toh Sayar da ni baba yi? Shirin me za'ayi mun toh take kukan tana rayawa ranta..sukam basu bata lokaci ba suka shiga sullebeta ahaka ma gani suke kamar lokacin ya musu kadan da gyara amarya yi mata kwalliya da dresing don haka atare suke yi anyhow wannan tayi nan wannan tayi nan kamar yadda mum ta bukace su agurguje.. Ummah tayi baba kere gaban sa "Ibrahim me kake shirin aikatwa akan yata ji take zuciyan ta kamar zai fashe ta tuhume shi.... Ke maryam babu ruwan ki ya dakatar da ita Yar ki ko yata? Naga dai nike da iko akanku baki daya... Tace so what?"ni dai kafada min abunda kake shirin aikatawa akan suhan ..ibrahim ta fada a tsawace ba ko tsoro bare girgiza... yace iyeeehhhhhh toh doke ni mana sai na gaya miki "ke kinci gidan ku ya ware hannu biyar yana zungirin ta ..to aure na mata ko ban isa bane...? Numfashi ummah ta sauke mai dauke da hargitse tuni kanta yayi mummuman bugawa taja da baya kadan baki na rawa tace"Aure?ibrahim aure fa kace..wa suhan din da wa kenan..? Baba Ya mata shiru abunsa sai ma ya shiga ciki ya fara jawo sabon troleyn sa daya daga cikin fankacace da ya zo da shi daf gaban ta... Lokacin hawaye sun gama zagaye idanun umma bata ma sani ba... bakin ciki ke kaikawo ajijiyan jinin ta" ya Allah ,yanxu haka zanga rayuwar yarta yana salwanta akan wannan mutumim banzar? Allah ka taimaka kasa wannan ya zamo mini mafarkin da bazai kara maimaituwa ba...tace a bayyane Yace tabbb ..to ai sai kiyi..kin makara don aure kam an riga an daura shi in ma mutuwa zakiyi gwara ki fara kama gabar... Ka cuce ni ibrahim Allah zai saka min yafada cikim fusata da kunan rai"...yau in nine mahaifiyar suhan nayi lazami da bakin uwa Allah sai ya kwace min yata daga bakar zaluncin ka.. ko kadan sharrin ka bazai shafeta ba...acikin rayuwan suhan kowani juyi sai ya zamo mata alkhairi har karshen rayuwan ta sharri bazai rabe ta..nan umma ta fashe da kuka..ibrahim in ma kana ganin kayo nasara akai na yata tayi maka nisa azzalumi kawai. Abun ya dame sa kama amma Ko ya kulata bare ya amsa,sai ya dau wata sabuwar atmcard ya fice abunsa ya barta.... Kuka ummah tayi na fitan rai ta kawo tunani kala kala aranta tana juyawa..toh sayar da mutuncin suhan yayi don dai nasa baida sisin aurer da ya,"Ko wani irin wulakataccen aure akayi ma yata oho .kuma wai shin waye ma mijin?nagari ne ko mugu irin sa,.. Toh wani irin rayuwa yata zata fada ciki yanzu...?fargaba ke son yi ma zuciyan ummah nakaso amma tunanin yadda suhan zata ji aranta da wannan mummunan labari yasa ta mike ta shiga ta same su. Within those minutez har sun kammala gyara mata suman kanta fess itakam sai ruwan hawaye take batace musu uffan ana faman lailayata...ummah ta shigo""ku kyale min yata hakan nan ummah ta fada a zuciye tana dan buge hannun su akan suhan Ta dafa suhan sobbing profusely duk jikin ta ya mutu,tace'yata kinji abunda baban ki ke fada min ko?wai aure yayi miki Batare da bada amsa ba Da sauri suhan ta tashi tare da fasa ihu ta rungume ummah ta sake wani azabababen kuka mai cin rai....'"wayyoh ummmah na shiga uku... wayyoh Allah na, ni wai menayi ma baba ne hakan ..anya ko baba ya taba kaunata arayuwan sa? Cikin tsananin firgici take fada tana dada kankame ummah gwanin tausayi.. Masu gyaran sai sukayi zugum sukaja gefe sun kasa gane kan zancen... A birkice ummah ta dago tana kallon suhan din dake kuka tsakanin ta Allah "ummah ta kasa tsare nata hawayen itama cos she feel really pained abun ya mata zafi sosai..'cikin rawan murya da sheheske suhan tace""ummah kar kice nayi hakuri yau dan Allah ki tsiratar dani daga wannan abun wallhy banna son wannan auren banna so..tace a razane.. Ummah ta gyada kai tana kn bulbulan hawaye..Kuka dukan su sukeyi ummah ta kasa furta komai tukunnan sai chan ta riko hannun suhan tace ,kinyi gaskiya yau kam ba hakurin da zamuyi.. nima bazan bari ayi miki auren nan ba zo nan.. guduwa zamuyi mubar sa tunda shi yayi abunsa sai dai yasan yadda zaiyi ummah tafada tana jan hannun suhan har waje tsakiyar cikin gida.. Har wajen windown ta ciki masu gyara ke lekewa cos tunda da suka gane me ake cewa sun so su fita agidan kawai... amma sai suka fahimci kamar tumda baba ya fita ko ena a kulle yake dam dam babu hanyar fita. kuyi hakuri da typing errors please banajin dadi banyi edit ba *coments* *surriem*[9/13, 13:44] Hapsy: * BRILLIANT WRITERS ASSO
Chapter 24 · 0% Book details