Sashe 47
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
sauraron ku Murmushi kawai suka sakar ma juna akan hanyar su na kaucewa batace uffan ba ta barsu tare.. Who is she? Zarah ta tambaye sa Yace she is your wowan your key to success..wannan matar da nake fada miki itace take da zuciyar minister sai abunda tace Wow....lallai fa ai naga alama kam jeweries all over her kamar wata sarauniya...yayi murmushi yace bar wannan maganan zarah u have to meet her Kinsan dai ba kowa yake samun wannan daman bako? Tace i know darling..meeting her is not a problem yayi sakar numfashi yace of cous is not amma kin tabbata kina so ki zama abunda kike son adan kankanin lokaci tace yes of cous wannan wani irin banzan tambaye ne ahmad.. Yace nooo just being sure kedai ki tabbata a shirye kike that woman can be silly kedai duk abunda tace kiyi kawai kimata..cos in ta sa miki ido sai dai fa ki zanza sheka kunyi hannu biyu kenan da success shegiya ce Na bala'i ta san manya daga chan sama yadda baki tunani.. Zarah ta tabe baki...tace toh shikenan Hannun ta ya kamo sigar wasan banza yace muje mu huta mana ..ta dan ture sa tana murmushi yace im serious muje pool muyi wanka alots of friend are there ya fada yana kashe mata ido batayi musu ba Hannun su sarkafe da juna suka wuce bakin pool _(hmmm dama masu besty mazan nan to sai a hankali lol_ Washe gari A dakin captain tun asuban fari suhan ta tashi ganin shi tayi yana kwasar baccin sa white shirt sharara yasa alaman har ya kimsa kansa ba bata lokaci ta fice ..itama wankaa ta fada ta samu tayi sallah ta koma gado tayi luff hannun ta daya acikin riga tana dan yi ma boobs dinta danna kamar zatayi kuka don har yanzu zafi take ji sosai Wani bin sai tayi tunanin ko ba zallan hakan daya mata bane cos ta saba in al'adan ta zai zo yana haurawa ya kumburo Da kyar ta tashi ta je ta samu maids suka kammala aiki ta hada masa break as usual amma tsoron sake shiga dakin sa ya hana ta kaiwa gashi lokaci na tafiya tana so ta sabule ta tafi aiki .. Shahada tayi ta dauko abincin gashi tana yi tana kame jikin ta don ko bra bata iya sawa ba .. Tana taba kofar ya budu sai ta fiske tayi sallama Ganin shi cikin shiri tsaf ya bata mamaki... Haka kawai take jin takaici ya mamaye ta lokaci guda da kyar Tace ena kwana sir... Bai amsa ba saida ya zari wayarsa ya riko a hannu ya taho setin kofar zai yi waje cikin tafiyar sa mai dauke hankali ..yace mata biyo ni.. *surriem* [9/13, 13:44] Hapsy: * BRILLIANT WRITERS ASSO