← Book details Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 181 OF 225

Sashe 181

Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

ido...da murmushi ya tare ta cikin dadin murya yace hey preetybaby mama...tayi murmushin shagwaba cos she cant help falling for him more in yayi magana duk sai taji babu wani sai shi a duniya... murya kasa kasa tace heyhayatii,. yayi leaning ya daura mata kiss a lips din ta tare da riko hannun sa tana shakar dadaddan qamshin jikin sa..yace ena fatan ba wani matsala ko? Ta gyada kai ta kuma cewa babu komai i want to sleep babydaddy am feeling sleepy ..cikin yauqi da shagwaba ta fada.. yace ok u will.. ya jawo ta jikin sa ya bata warm and sweet comforting hug kafin ya ajiye ta ya ya shiga gyara mata kwanciya .. har ya bar dakin tana kallon shi idanun ta ne suke cike da hawaye tam but she cant voice it out "gaskiya bazan iya jure rashin sa kusa dani ba ta fada ma kanta a raunane..silently Ta dau lokaci tana tunanin abunda take shirin yi..she feel is not right amma kishi yafi mata dabaibayi aranta a lokacin... Chan wajen Karfe 12 na dare data ji haikan ko ena yayi shiru ..ta mike ta dura ma kanta magani kwaya biyu ta sha .. tun tana kaiwa baki warin magani ya soma hautsina ta ga dan daci daci sai ta bi da ruwa mai yawan gaske.. Sam bata jin dadi sai bata kwanta ba ta zauna bakin gado tana jin yadda saliva ke taruwa bakin ta.. Cikin dabara sai ta kira nurse toh its late amma sai ta zo din dai.... Nurse Tana kaiwa ta same suhan a kasa kan bare floor alaman har tayi amai ga shi ba laifi jikin ta yayi zafi... Ta ji wani iri sosai but me zata ce hakan ta zaba makanta...tace madam are sure baiya cutar dake tace ah 'a ..abunda ya sa na kira ki kawai zaki min yanzu.. Nan ta shiga tsara mata magana... Sai Wajen 1.03 aka buga knock kofar dakin zarah.. Shikam bacci ya soma daukar sa dama amma zarah naji ta sauko...ta kunna wuta with absolute anoyuance tace waye wannan? Whos there .. nurse tace am the one nurse aliyah...bazaata zarah tace what?kan tace zatayo magana majeed yayi juyi hasken wuta yayi reflecting idon sa ya farka...bata kula ba tace and what do u want ya mike yace waye ne?...bata kula ba nurae tace pls maam is an emergency ..jin muryan nurrse yasa a hujajan ya sauka ya jawo riga ya sa akan kirjin sa... Ya bude kofar zarah na biye da shi cikin mamaki yace whats happening meya faru? Tace sir madam ne.. i did all i cant amma tana kuka tace na kira mata mum dinta... I think she is not feeling ok nurse tanayi kamar wacce she is confused and out of xpression.. karasa maganan batayi ba ya wuce hankali tashe yayi side din suhan... Hararah zarah ta watsa ma nurse duka suka bi bayan sa... Tana zaune gefen gado ta kife kanta da gwiwa amma jin motsi ya sa ta komawa kasa ta kwanta tayi nasha nasha ta rike cikin ta cikin salo tana nishi.... A Gaban ta ya zube a dame yana kai hannun sa jikin ta hankalin sa ya dada hawa da yaji dumi altho is not dat too hot amma is kind of high.. Ta dan fashe da kuka tana zamewa daga jikin sa..yace prety meya same ki ?tell me pls Ko zamu je asibiti ne ya jawo ta jikin sa fully yabrungume ta kadan sai kawai ta lafe kan kirjin sa ta kamo sa dam yana dan rarrashin ta... nurse tace laulayi ne kawai sir yana bata wahala sosai sounding disturbed...yace to waht are you doing to help naji jikin ta yayi zafi "or are you just sitting here watching her suffer...cikin dan masifa ya shiga tattabata ta gefe da su zarah ta kame ta harde hannu tana jiran sa" cos itakam bata ko jin tausayin suhan a ranta sai harara ta ke watsowa tana Allah wadar... Murya kasa kasa suhan tace ..uhm uhm sweelove kar kace hakan ai tayi kokari she was here for me tun daka tafi ta zo...yace to ai gashi baki jin dadin har yanzu.. Kam yagama rufe baki ta soma kakarin amai kalar tausayi ta fincike daga jikin sa ta shiga batrom tana kwarowa altho bai zuwa dayawa kawai warin maganin ke damun ta... abun ya dame sa matuka yau me ya same suhan in dare yayi nisa ai lapyar ta kalau yake why today... Ya shiga ya taimaka mata...ta shiga kukan makirci babu sauti amma tana sauke hawaye tana dada kwalo amai cikin son ta daga masa sense tace ya kaita wajen maman ta itaa bazata iya zama ita kadai anan ba... he got confused dama haka ciki ke wahalar da mata?baice komai ba Ya jawo ta suka dawo room Kasa ta koma zata kwanta sai kukkuni take ya kaita gida bazata iua ba Zarah ta tsani shagwaba da sakarcin suhan so Tsaban gashin masara da ake akan kirjin ta bata iya motsawa ba amma jikin ta bari yake shikadan sa..she feel ill and disgusted da abunda majeed yake yi na lallami da kulawa akan suhan... Ya sauke murya bai kula ba Yace no suhan taso a gado za ki kwanta ba nan...ta tiro baki with her cryng face kamar irin yaki mata abunda take so tace ni nafison nan ni dan Allah ka barni ai in ciwon ya lafa zan kai kan gado...tausayin ta yake ji ya kuma dawowa zai dago ta ta soma kuka ta kankame sa kalar tausayi .. A sanyaye Ya juya ya kalli zarah yace baby "pls lemme take care of her for the night.... tsaki mai zafi mai kauri ta ja tace daya fi maka ai fuuh ta fice ba bata lokaci.... Suhan naji kamar an tsoma ta a aljanna sai ta dade sangarce masa tana nishi Ya sallemi nurse its arond 1.30pm suna zaune a hakan...ya dauke abunsa suka koma kan gado.. Manne da shi take gam yana lallabata daga bisani ta sa ya cire rigar sa dan dole cos sai shafo ches dinsa take alaman tana bukatar jin Dumin nashi jikin he tot ko dan zafin da jikin ta yayi ne.. Ahaka ahaka Ba tayi bacci ba sai da ya bata long kissses and hrtfelt smooch suka kwanta tare yana shagwaba ta sai safiya.... uhm suhane *share and share your views for more post* *Surriem** BRILLIANT WRITERS ASSO
Chapter 181 · 0% Book details