Sashe 163
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
a karo na biyu ba cos ta tafita rakiya... Hannun sa ne duka suka tallafo face dinta bakin su a harde cikin shaukin kiss kamar zasu hadiyar kansu sai nishi da gaurarayun nunfashin si... Mum Tana turo Door tayi arba da su full term sun shagala yanzu ne take jin hauwawan nishi da numfashi dake tashi da sauri ta juya har bata san sanda ta sake kofar ya rufu yayi kara ba ..kunya ya sa mum ta bar arean wajen baki daya... Jin karar rifuwar door yasa Duka suka sake juna suka mai da duban bakin door din sai ya shashantar da wet pitch lips dinsa yace kin gani ko? Ta make kafada tare da shagwabe fuska tace ai kai kafara min.. Murya kasa kasa suke maganan kamar masu shirin guduwa ya ce toh nikam na tafi kyaji ta ke kadai da mum am sure itace.... Kunya ya hanata ma amsa shi a gurguje ta shiga shiri shikam ya fita neman mum dinsa ... Chan nesa da side dinta ta zauna wani mini palour kallon ta yake yana so ya tabbatar ko ita ce ta sake musu kofar suna hada ido ya sauke kasa yana dan smiles ..a boye ta mayar masa tace ena suhan din yau anan zaku kwana kenan ko ai dare ma yayi ...ya dan sosa keya yace ah a ya kuma cewa ehh a lokaci guda..sai yace ni ban san inda take ba amma yanzu zamu tafi..mum ta tabe baki tayi murmushi a bayyane tace'hmmm ai kam baka sani ba... to Allah ya nuna mana ita.. 5 minutes basu kara ba sai ga ta ta fito tana kifi kifi da ido...nan ma mum ta murmusa ta rusuna a ladabce cikin jin kunya tace mum zamu tafi .. .tace har kin shiya ko yata to Allah ya kiyaye sai da safe Alkah ya miki albarka kinji ki kula da kan ki" ta gyada kai tace ameen toh mum sai da safe a gurguje ta fita.. Shikam Ya kasa tashi cos yafi kowa sanin mum dinshi hes very sure taji kuma taga abunda su kayi mum tace tashi mana ai ta tafita ko har yanzu baka ganta ba... .yace na gan Ta mum to sai da safe ya mike cikin dauriya ya iso daf zai mata ligh peg wani murmushi ta sake sakewa ganin yadda lips stick din suhan yayi staining din gefe da gefen bakin sa Ta ce goodnite son... ya mata sallama ya samu ya fice Har suka isa gida ba wanda yayi magana Kowa na dakin sa as usual... Amma ta kasa samun sukuni Despite waht happen har yanzu tana bukatan jin dumin mijin ta Shima na chan da kyar yayi bacci don sosai ta dago masa likin dayake kokarin controling kwana biyu Da sassafe washe gari waje ko haske bai gama yi ba bayan ta kammala sallah asubahi wanka ta yi ta sauya zuwa nitie ta sa wani daban iya cinyar ta shara shara wanda ta san zai matso nonuwar ta yadda zai yarda sun kunbura ta dan yafa mayafi akai ta nufi dakin sa.. *dedicated to all commenters pls stay connected* *surriem* [10/5, 02:16] SURAYYAHMS: * BRILLIANT WRITERS ASSO