← Book details Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 225

Sashe 42

Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

meya faru " zauna enajin ki hajiya rabiatu tayi mata oda.. ba musu zarah ta zauna bakin gado rike da wayar..nan ta kwashe labarin yadda sukayi ba kunya ta fada ma mumyn ta cikin kuka ta karashe tana cewa "mumy ena zan samu garkuwan da nake nema na cimma buri na in ya rabu dani.. u know i need majeed in my life in har fa na fita a familyn sa zan rasa daraja sosai a kasuwanci na da sauran harkoki na dana sa agaba gaskiya bana son nafita a familyn shamud" pleasse help me mum..pls help me i want to go back to my husband ki taimaka min ta marairaice tana taro tears din ta ....sauke ajiyan zuciya mumyn tayi tace ..toh ya isah hakan Nagane kuskukren mu.amma bakomai tunda anyi yar fito na fito sun numa suna da iko ni na san yadda zamuyi da su. Ki nitsu ki saurare ni da kyau ..don idan kikaje kika kwafsa zarah ure on your own sai dai kije ki sake kwana a gadon aljanu kamar yadda mukayi kika samu soyayyar sa har akayi aure... Tace noo mumy ni gaskiya banasan wannan zanyi duk abunda kikace koma miye ne i promise "a ranta tace tabb" cos ita kadai tasan wahalan data sha ahannun so called aljanun cos tsaban amfani da sukayi da jikin ta saida tayi wata guda tana treating vaginan ta saukin abun dai ta asamu biyan bukata dama don ta aure shi ne gashi kuma ta aura. Mumy tace " toh daga yanzu zaki sauya kalar takun ki a gidan..kinsan me ake nufi da zamba cikin aminci? Da sauri zarah ta gyada kai mumy tace good daga yau kar ki sake nuna wancan halayen naki a fili pretend to be good to him and his mum bance kuma kiyo yadda zasu na suspecting naki ba da haka zaki na cin uban su har ki cimma burin ki..nan ma zarah tace toh . gobe da safe ki koma kifara aikin dana saki yanzu i hope zaki nuna min wayewar ki wajen amfani da tarbiyan da na baki? Zarah kar ki bani kunya sannan kar ki sake kira na sai in kina da labari mai dadi nan ta katse wayar ta... Nannauyan ajiyan zuciya ta sauke ta maida kanta kan pillow kusan 3hrs tana juyi tana hada yadda zata bada kowa mamaki da sabon yanayin tsarin nata wanka ta shiga ta kimtsa daga nan ta haura saman gado tayo bacin ta.. 6.30 dot mum na zaune na azhkar ita kadai a dakin ta" salam alaikum zarah a tace wanda ya sa mum saurin da gowa da jin baqon kalman dake fita a muryan daya buge kunnen ta... Sanye take da dogon riga light purple yau kam harda daura mayafi sum sum ta karaso kamar ba ita ba mum kam ba abunda take illa binta da ido.. Tace zarah lpya kuwa naganki ..mum bata karasa ba ta zube gwuiwan ta a kasa kusa da ita ta fashe da kuka... Tace im sorry mum nasan nayi miki laifi kiyafemin wallhy sharrin shaidan ne..i was so angry and upset but am soryy i will do anything you want bana sake saba miki kiyi hakuri nayi kuskukere...ta dan jingina kafar mum sigar tausayi Mum duk tabi ta shiga rudanin zuci anya wannan zarah ce ?amma saita dan fuske ta dago ta tace"its ok share hawayen ki dama abunda kawai mijin ki yake bukata kennan ki bada hakuri cos abunda kikayi jiyan ba dai dai bane itama waccen ai yar uwar ki ce kuma tana da rights agidan nan kamar yadda kike dashi ni bazan hanaki duk abunda kike so ma rayuwan ki ba kema ai yata ce..so pls lets live in peace kinji? ....zarah ta gyada kai sigar makirci tace haka ne tahnks mum ..mum tace to ya wuce tashi ki zauna" im happy bazan boye miki ba yau kin bani mamaki zarah kuma ena fatan da haka zaki mike kinga ba wanda bazai baki kimar ki agidan nan ba kece babba remember? Tace haka ne ..uhmm mum to..to..ki ce masa yayi ...sai ta sunkuyar da kai ta kasa amsa qarasawa.. Mum ta dafa ta a dan dame tace talk..kar ki damu ai nace komai ya wuce ko? Allah ma dakan sa yana farin ciki da wanda zai masa laifi sannan yayo saurin tuba in ya gane dont wrry majeed bazai hanaki zaman ki ba in don shine.. Ta gyada kai kalar tausayi tace toh mum.. Daganan hira kadan mum ke janta da shi.. zarah a ranta she is irked amma ya ta iya tasa rai sai ta cimma burin ta akan su Karfe" 7 dai dai suhan lokacin ta kimtsa aikin kitchen da shike ba wani yawa dama gashi ba ita kadai bane don tun asuba take tashi ragowar dakin captain ne yanzu sai ta haura sama zuwa dakin sa.. A hankali ta dan tura tare da yin sallama kamar yadda ta saba sai dai sosai zuciyan ta ke bugu bisa la'akari da abunda suka faru agidan jiya saboda ita.. Bata gansa akan gadon ba ..sai tayo hamdala da sauri ta janye comfoter sa gefe ta shiga lailaiye gadon taf tsaf ta gyara masa shi.. Karamar hijabi ta sa sai rigar top fari da skirt tana gamawa ta kimtsa ko ena ta gyara tsayuwan throw pillows akan chairs din komai jin kananun motsi ya sa ta tabbata yana bayi ne sai ta yanke hukunci ficewa inyaso daga baya sai ta dawo ta karasa.. Shikam tun da ya kammala wankan ya dai tsaye ne yana kallon kansa ajikin mirror cos kwana biyun nan baya gane wa kansan kwata kwata he knew that wani abun na bashi haushi amma yakasa gane meye ne guda daya zarah ne ko suhan ko tsinannen zaman da yake yi da bukatan sex? ya sani sarai suhan ce a dakin.. tana sa hannu jikin handle din kofar zata fice taji ance who is there?da kakauran murya Sai da ta dan razana .... Cikin e e na tce nine nazo aiki ne....dan shiruuu taji yayi daga bisani yace mata shigo ki same ni anan.. Wani dum taji akunnen ta lokaci guda" in je in same shi a bathrum? For what? Takai mint 5 tana tsaye cikin rudani shikam ko kara tankawa baiyi ba....da haka tayi shahada zuwa bakin kofar tana sa hannu sai charaf ta fada jikin sa ... ga tsantsi don dolen sa ya jawo ta ciki sukayi gefe kafin ya sake ta... Kunya hade da tsoro yake damun ta cos daga shi sai towel ga ruwa akan kirjin sa bai gama tsamewa ba alaman baidade da ya kammala wankan ba.. Sai rakubewa take yi tana jan jikin ta gefe tana dada sashi cikin wani irin yanayi.. Bata hankara ba taji ya jawo ta sai da ya chukikuya karamin hijabin yace"wato ke in kika buge mutum bakin ki baya iya ce masa sannu ko? Kichin kichin ta shigayi don kar ya shakure ta da hijabin ba shiri taji ya fincike gaba daya a kasa ya jefar jikin ta ya soma rawa ta daburce daga ido da zai sake yi sai yaci karo da shape din boobs dinta tsigar jikin sa ne ya dan motsa she cot him looking ta sunkuyar da kai sai ya fuske ya dago fuskan ta ya matso karamin lips dinta yana kallo yace kin maida ni mahaukaci kenan ina magana kin min shiru... Wani dauriya ne ya zo mata bata yi kuka ba amma sai ta sa hannun ta sofly akan nasan daya matse mata baki alaman ya sake ta zata amsa shi Wani yarrrr yake jin har tsakar kansa jin laushin da taushin hannun nata A sulale ya sake ta ya juya don nema makansa control yana cewa "ni ba tsayuwa nakira ki ki zo min anan ba wanke min wannnan zakiyi ya nuna mata boxers daya zuba yanzun nan alaman wanda ya sa throut the day ne guda hudu farare kall tsakanin rana zuwa safiyan yau.. Bata motsa ba cikin sanyin murya tace kayi hakuri na buge ka ....nan ma saida yaji tsigar jikin sa ya tashi... Yayi mata shiru itama bata tanka ba ta dawo gefe da shi daf ta shiga wanke masa kayan cikin sanyin jiki da kwarewa .. Tana yi yana stan kallon ta Sai da ya karaci bidirin tsiyar nasa ya koma daki ya barta anan ta samu daman wanke toilet din ta gyara tsaf ta fito don ta shanya masa kaya nasa kenan a cloth line suka ci karo da mum abakin kofa.. Da sauri ta sunkuyar da kai kasa gashi babu hijabin ajikin ta wani kunya ne ya lullube ta Ta rusina tace ena kwana Hajy? mum tayi murmushi tace lpya lau suhan yawwa kawo kayan nan ki koma kice masa ina son ganin ku duka... Mum ta karbe kayan ta jiua da niyya bada mai aiki ta karasa... Yana kan kokarin sa belt din wandon sa ta sake buga sallam gyaran murya yayi alaman ta shigo..ta dan rusuna tace hajiya tace wai kazo tana son ganin ka? yace kk..ya kau da kansa ta riga sa isa wajen mum daga baya ya zo lokacin ya shirya tsaf ganin zarah ya basa mamaki suhan kam ko ajikin ta... Mum tayi musu nasiha anan ma zarah ta bashi hakuri kamar da gaske.... Mum tace " yata suhan sai ki bi anty ki sau da kafa ku cigaba da hakuri da juna' tace toh hajiya" Nan mum tayi umarni da su tashi su tafi abarta da shi... Fuska ba yabo ba fallasa yace akwai matsala ne mum..tace of cous akwai mana..bana son nayi maganan agaban kowa da kowa don kaine leader agidan nanm..majeed na lura kaima fa kana contributing lalacewar zaman auren ka tun kafin aje ko ena... Yace mum menayi kuma ta ce kamin shiru... I talked with zarah tafada min komai..why would u stop her from chasing her career majeed? A dan firgice ya dago yace mum wannan ra'ayi na ne pls kar ki shiga ciki ..tace ah"ah tsaya majeed ai ka tauye mata hakkin ta pls allow her to be waht she wants to be in life ta nuna min har anyi inviting dinta awani babban company a ksan nan kuma naga ai ba wani matsala cos i dont
Chapter 42 · 0% Book details