← Book details Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 170 OF 225

Sashe 170

Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_ @ _IG:Surriem-sule_ *#Lovestory2018* *#romance#fiction..* *any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.* *Page Cikin dauriya mum ke rarrashin suhan har ta samu tayi bacci...sai chan wajen karfe 1 saura ta daga ta sauko don su yo lunch da kuma sallahr azahar... Ta gama lura suhan ta sa abun aranta sosai but she can imagine itama hakan kawai take ji da bai je ba... Suna cin abinci shiru mum na lura da ita ta dan kunbura fuska tayi shiru da kyar take kaiwa bakin ta..abu daya ke damun ta yau ne fa ta sa aranta zata gaya masa tana son shi itama gashi ya zo ya tafi ya barta.... Mum tayi gyaran murya tace baki cin abincin nan fa suhan ta dan dago ta ce na koshi ne ...mum ta ce ah a..maza deba dai kici ai baki ma ta taba ba...batayi musu ba ta deba kadan ta kai bakin ta sai siririn hawaye ya biyo baya.... mum tace ya salam cikin ranta tana jimami..sai ta ajiye spoon din cikin kula ta dawo daf ta ce ta so muje to.. suka dawo kan chairs a falo ... batace komai ba ta shiga share mata hawaye ' tace suhan pls ki kwantar da hankalin ki kinji? I Know what ure feeling ki kwantar da hankalin ki its gonna be fine...ta gyada kai a dan kunyace ..mum tace i was once in your shoe duk lokacin da mijina zai yi irin wannan tafiyar bana jin dadi akwai fargaba da tashin hankali amma yarda ya sa muka zauna lpya nayi hakuri ena bim sa da addua har Allah ya zo ya dauke abunsa..kinga ban hakura ba na zo na cigaba da kallon da na ma yana hakan in har da ban zo na saba kema ba zaki zo ki saba ba.. Pls dont cry anymore insha Allahu majeed zai dawo lpya kinji? Murya kasa kasa tace toh mum ameen Allah ya dawo da shi lpya... mum tayi murmushi tace good ameen..je ki kintsa ki tabbata wen next i see you u will look difernt ta gyada kai ta dan yi smile daga bisani tace mum amma dagaske ne bazai sake kira ba sai ya dawo ? Mum ta dan shafa gefen fuskan ta tace yes my dear aikin sa ai yana bukatar sirri ne if not da ni daku gaba daya zamu shiga hatsari da barazana...but i trust my boy zaiyi kokari babu abunda zai same shi tace Allah ya sa mum sai ta mike a sanyaye ta shiga.. Kallo mum ta bi ta dashi ..shes kind of disturbed but very happy yau ko da ace majeed bai dawo ba atleast ta san ya auro wanda take jin sa a ranta kuma ta damu da shi sosai.. Itakam taga soyaya sosai a idanun su..abu daya ke damun ta yanzu in ta tuno cewa da chan zarah ta taba kawo musi zancen doc yace majeed nada only 3% na haihuwa abrayuwar sa gaba daya shiya sa itama ta dena samun ciki... Tun daga nan majeed ya dau qaddara ma ransa...mum dai bata taba yarda ba shiyasa ko da wasa bata cewa bazai haihu ba...altho ko bari ba taga zarah ta sake yi ba tun bayan na da chan amma sai ta soma fargaba yanzu whas happening suhan bata dauke ciki ba itama?cud it be true danta zai yi wuya ya haihu a rayuwar sa?...she felt very bad a cikin zuciyan ta amma sai tace akwai Allah insha Allahu zai bani jika..ire iren wannan tunanin kawai take har ta shige dakin ta A daddafe suhan ke lallaba zuciyan ta amma ena sai da zazzzabi ya dan rufe ta... Ko da mum ta soma fahimtar har yanzu abun ke damun ta sai ta gwada mata voicemail message akan idan tana bukatar magana da shi tayi masa sakon zaiji muryan ta a duk lokacin daya zo ya bude... Tun daga nan ta samu dama musamman ma da in tayi magannan sai taji sanyi aranta. After 3 days ta koma gida ta cigaba da zama atleast ko wani rana sai ta tura masa sakon voice mail masu dadi cike da kauna da kewa... Achan california ya sauka amma da shike coast din bulgaria ake fafatawa sai ya wuce chan ba bata lokaci... yau kusan satin sa biyu kenan yana chan suna kan abunda yakai su..sai yayi zeroing mind dinsa yana kokarin samun yadda zai kubutar da mutanen sa shi da tawagar abokin sa mahmud da sauran korean and amsterdam captains.. cikin sa'a Allah ya bashi nasara yayi bombing jirgin troops din russel ya freeing hostages wanda ake shirin tare zasu koma US cikin daren... Allah Allah yake ya iso Masaukin sa ya kira su yaji yaya suke amma ko gama tattaunawa da sauran basuyi ba aka kawo sabon report emargency cewa russel dakan sa ya sa anyi abducting din captain mahmud merah da ta wagar sa wasu su biyar and already yayi ma mutane uku kisan wulakanci suna kasar russia ga video ga voice notes har sun soma azabtar da shi shima abun ba kyan gani hankalin sa ya tashi yana so ya koma amma sai ua nemi kar a turo masa taimakon kowa su uku captains da mace daya suka shiga jirgi suka koma sai aka fitar da kowa ya koma US .. Kowa a dane yake duk tsoffin air marshals da superiors na US souviet union sun kasa zama ana ta hade hade ko media ba a yarda maganan taje ba ana jira ga dawowar su captain . ... Cikin kwanakin Daga singapore zarah ta soma ganin haske cikin al'amuran ta... cike da farin ciki da jin dadi take harkokin ta musamman da a yanzu ita ke da highest votes a cikin su gashi ana so a rufe competition din don ana gama most important part... A washe gari ne da ta cika kusan wata 3 da sati biyu rabon ta da gida... Ranar aka kira meeting bazata wanda ya hada da filthy rich tycoons na top ten list na forbes.. Wani karamar hidama akayi kamar dinner aka bada kowa award na zaman sa da jajircewan sa... Daga cikin shaharrarun matan da suka hallara wajen akwai hajiya anty mariya babban sister hajiya rabiatu wato maman zarah...sai dai nasu bai zuwa daya da zarah sosai saboda ita macece mai zaman kanta kuma sosai tarbiyan ta ya sha banban dana yar uwan ta rabi..ta so ta sa zarah kan a hanya mai kyai amma sam taki sai suna ganin kamar selfishness ne ita tana dashi kuma takai matsayi bata so zarahn ma taje.... Not withstnding ita ta tayi suporting zarah wajen karban award saboda ita ta ci gasar ita aka zaba.. murna da farin ciki kamar zai yi magana akan fuskan ta sosai taji hankalin ta ya kwanta tun ma kafin ayi official handing over da media interviews... kowa ya mata congrats musamman ma su ahmad da su faiza ...altho yanzu tasu da ahamd ya soma sauka kasa don tunda suka zo yake sata aikata abubuwa na assha thank god ma yanzu ta samu matsayin yau if not da akwai gumurzu don har shi saida ya kwana da ita ya fi sau a girga banda sauran clients masu fada aji.... Deep inside her heart bata so ...tana mugun son rayuwa amma ba irin wannan ba amma its seems like zata iya komai don ta cimma burin ta na career ta..gashi yau Allah yayi Da kyar ta samu nitsuwa a dakin ta sai wajen 12 tayi wanka tana jin yadfa hankalin ta yake kwanciya nishadi na yawo da ita Ranar ne ta ke neman layin mijin ta majeed zata sanar da shi achievements din ta sannan zata dawo nigeria ta dan huta kafin nan da 2 week din yayi a musu final handing over ..hidima ne gagarumi ake shiryawa amma a london za'ayi.. Iya kira tayi bata same sa ba sai ta kyale ta cigaba da tunanin yadda hidiman success partyn ta ta zai kasance.. Shes now a boss a kasar ma za'a na kirga ta acikin sanannu kwanan nan... Ga new freinds ... Gaba daya muny rabiatu ta shiga hargitsi tana chan tana nan ta shiga shirye shirye na gagarumin hidimna murma da za'ayi ma yarta zarah... Ko da safe da ta tashi ta sake neman layin majeed bai shiga ba ita da tawagar ta su faiza suka diro nigeria... Suhan na zaune kullum cikin kewar mijin ta yau ne ta fito kitchen don tun da ya tafi sai da a mata don baci take yi sosai ba amma da shike yau mum ta bukaci tayi mata pounded yam da miyan wake ba bata lokaci ta warware ta shiga hado shi tsaf... da shike yamma ne tana fitowa da shi daga kitchen ta soma jin hayaniyar cars ..... Ta ma dauka mijin ta don sai da taji wani irin bugun tara tara. So tana mika ma dan aika abincin mum ta biyobsa waje din taga su waye.... Zarah ce ta fito as usual all on fleek rigima sai abunda ya karu babu komai a hannun ta tulin convoy din nan ma ita daya ce .m yau harta wayar ma bata rike ba ana bin ta jamar saurauniya tana fizga cikin kasaita har ta shigo ...suhan na kallon ta ta tabe baki ta juya abun ta ta haura sama ... Haka ta gama bare deden ta afadin gidan suhan ko saukowa bata sake yi ba Sai da safe Anan zarah kejin labarin majeed ya tafi aiki chan kasar waje... Wajen karfe 11 na safe Tana zaune a main palour, jean ta sa da simple top tana feeling kanta tana shan wine tana amsa sakonni da kira daga mutane suhan ta sauko... Qamshin kalar turaren majeed ta sinkayo ta juyo suka hada ido wani irin harara suka watso ma juna a ranta tace tabb rainin hankali watobirin ma perf din majeed take using tsaban samun waje hmmm ...bata ma iya daurewa ba sai da ta kalle suhan sosai cikin ranta she was like waht the fuck? Ita dai har yau tana mamakin yadda suhan ta sauya ta dawo ajebo kalar matan duniya masu aji lokaci guda...tun last 2weeks data zo ta ga hakan abun ya
Chapter 170 · 0% Book details