Sashe 176
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
a bit ta dauka ko sallah yaje yi... chan data ga fa na ci kusan 3o minutes bai zo ba sai ta kama hanyar fitowa tana haurowa tana dube dube ko zata ganshi amma shiru.... Jin cold hands dinta a ch^k dinsa Ya sa ya dan motsa...murmushi kawai take yi a hankali tana kallon very cute face dinsa...ya soma bude idon sa a kasale kamar wanda ya bugu...ta shafo carved sajen sa tare da cewa its morning ur highnesss kata shi kayi sallah.. ya ce okk amma ya akayi har aka riga ni tashi? Yana yi yana jawo wristwatch din ta dake kan stool zai duba time sai yaga 6.o9 a gurguje ya mike yace "ohhh god ai rana ya kusa fitowa ta soma dan dariyar yadda ya rikice lokaci kalilan not knowing that wani abun ya tuna.... sai yanzu ya kawo a ransa cewa ba anan dakin ya kamata ya kwana ba he's suposed to be with zarah amma bai fada ba .. Ya na kaiwa bathrum yayi wanka sharp sharp ya dauro alwala lokacin zarah ta gama binciken ta tsaf bata gansa ba wani abun yace ta zo ta duba nan wajen suhan.. bata da hakan muhimmanci ba amma ko ba don haka ba ma tana so taje suyi ido hudu suhan ta san ehh itama tana gidan .... Ya fito daure da towel din ta cos yanzun dakin sa kawai yake so ya koma.... Gar take jin kanta tunda ta samu tayi aman so da murmushi take faman sakewa tana binsa da kallon wasa tana kashe mai ido... abun na bashi nishadi da dariya amma sai ya dan fuske ya share da karamin murmushi.... Ya kamo hanya zai wuce tace sweetlove ena kuma zaka je..yace prettylove sallah zanyi ai nayi latti fah...a shagwabe ta karaso tace meyesa baza kayi anan ba ni banso ka fita... ya san da biyu takeyi don ta bata masa lokaci sai ya jawo ta jikin sa ya shiga mata chakulkuli cos she hates it dariya takeyi har tana kulewa tana cewa ya bari tayi surrender" tun daga kan steps na uku zarah ta soma jin noise din so sai ta daure fuskan ta tammm ..... Ba bata lokaci ta bude kofar dakin lokacin ya kamo lips din nata yana mata good bye kiss zarah ta shigo ..kanta ne ya sara dum ganin yanayin su... ya na kallon ta ya sake suhan wacce ta dan noke cikin salo take zare jikin ta a nashi tana juyi da idon ta cikin yauqi.. masifa ke cin zarah aranta so she dont know where to start cos ta sha mamaki har uashe ya zame ya zo nan bata sani ba...ya kalle ta zai yi magana ta tsare shi da cewa whats all this majeed? Da zata soma masa masifan a ena ya kwana ya kyale ta sai ta tuna fa agaban suhan suke sai ta hadiye...tace dama kai nake nema muje daki ta bata rai ... Zuciyan suhan ya riga ya sosu cos ita kam fa sosai ta tsani sharing so duk lokacin da taga zarah mala'ikun bacin rai ke ziyartan ta... bai yi musu ba yace okk...suka hada ido da suhan ya dan bata glance din yana zuwa sai ya fice... he tots zarah na biyo sa immiedietly amma ena.. juyawa tayi ta watso mata harara tace tooh makira munafuka yar iska...wato har an tashi daga matsayin aikin bauta da bara an soma karuwanci da bin mijin wasu mswww tirrrrrr wallhy..ta ja tsuka ta bi bayan sa .... suhan na shiru batace uffan ba har ta fita itama tsakin ta buga ta juya abun ta.... Tana isowa ta samu har ya zurah jallabiya yana sallah so sai ta harde hannu ta ja gefe tana dirin masifa a zuciyan ta.. Ko sallamewa bai gama ba ta zo gaban sa tace a ena ka kwana ka barni anan i was looking out for almost 2hrs....yaushe ka je chan dakin ban sani ba?cikin masifa ta ke kallon a tana bude masa ido Ya kalle ta fuska ba yabo ba fallasa yace " i went to check up on her bcci ne ya dauke ni achan. ta tsame fuska tace bura uban chan" bacci?toh kayi karya dan rainin wayo harara ta watsa mai cike da masifa tace" kai dai kana bani kunya wai shin duk zaman da kukayi achan bata ishe ka ba sai ka koma mata?... zai yi magama ta sa ihu tace wannan wani irin rashin adalci ne majeed u knew u supose to sleep here with me ta shiga bori da kukkuni tace ai hakan kuke yi kusa yara suna raina mu idan mukace zamuyi magana ace mun cika mugun ta amma ya za'ayi adau kwana na a bata? Ni gaskiya na gaji kuma bazan fara lamuntar wannan iskan cin ba..... Yayi shiru don baya ma jin ta wani abun da ban yake tunawa ..sai ua juyo chan cikin nitsuwa Yace toh Allah ya bada hakuri kinsan dai bacci barawo ne..amma it wont happen again" tace no way ai yanzu ena gidan nan kawai ka sake raba mana kwana kowa ta san limits don ni bana son munafurci da makirci.. yace ok..daga nan har ta karashe surutun ta ta fice bai sake tankawa ba... Suhan dake dakin ta wayar ta ta rarumo ta kira anty jamila" suka gaisa enda take gaya mata zuby ma ta dawo kuma ta zo amma zata turo mata number ta....cikin nishadi da jin dadi ta soma murnan jin hakan... amma ba abunda ya sa ta kira ba kenan..sai ta ce anty dama ena so ne nayi tambaya? Anty tace ena jinki nan ta soma mata bayanin yadda take ji ajikin ta sosai cos she tot ko wani abun ne amma yasoma damun ta yanzu gashi ba ta ko kawo ciki bane... anty ta kam tuni ta gano ta amma sai ta noke ta bata shawara ta yi gwadin ciki su gani in ba shi bane sai aje asibiti.... Batayi musu ba..so suna kammala wayar ta sa aka siyo mata pt strip ta shiga bayi ta gwada da fitsarin ta ta dawo da shi a hannu tana jiran sakamako.... lord and behold ta ga fa ehhhh lallai ciki ne gare ta gashi nan ya nuna positve line boro boro.. wani uban tsalle ta daka ta yarda abun agefe ta shiga hamdala har hawaye na neman sauko mata... this is unexpected And then dama tana neman abunda zai sa plan dinda ta hada a mind din ta akan zarah yayi tasiri sosai ... ta je jikin mirrror ta shafo cikin ta sosai cikin shaukin so da kauna ta lumshe ido..tace this is our love my captain soldier...wannnan shine sakamakon soyayyar ka Tace "i hope this is the beginning insha Allahu nasan zakayi farin ciki yau sosai in kaji zamu haifi soyayyar mu Ta cigaba da murnan ta ko kiran anty jamila bata sake yi ba... Wajen 10 ta samu ta shirya tsaban abunda take ji na farin ciki ya sa ta nitsu ta tsala kwalliya da yadin atamfa purple dark and light combo ta yi daurin zahra buhari ta kame suman ta baya tamkar wanda zata je arewa beauty contex... Iya kokari tayi don ta boye farin cikin ta afiska cos ta kudira aranta sai ta nuna ma zarah ita karuwa ce yar iska cikakkiya Kamar yadda ta kira ta dazun.. Itama zarah na daki..all she thinks of now is yadda zata fara cin uban suhan..farko tana so ta gwada mata ruwa ba sa'ar gwando bane ta fita kuma ba abunda zata gwada mata a duniya sai itama ta tsala kwalliya as usual heavy make up din ta on fleek ta dauko ysl designated gown dinta ta daura. gaba daya ya fidda da shape dinta mai kyau sannan rabin boobs dinta a waje suke... da shike ma malaysian hair dogo baki ke kanfa sai ta sake shi kawai yabi bayan ta bata daura wani scarf ba... Tsaban masifa ta riga fitowa saboda tana so wajen da za'a hadu ayi maganan raba kwana ta razanar da suhan ta kuma nuna mata ita ce boss a gidan... sai ta bada oder break fast aka jere masu yadda ta bukata ta aika a kira shi Karfe 10 ya gauce kadan lokacin ne sai ya fito sanye da pure black caftan mai guntun hannu gaba daya sai ya dauke masa shekarun sa tamkar 26 27 haka ya fito sai qamshi yake zubawa minti 3 ta dauka tana karanta wankan sabo its been long taji full presnce din kyakkyawan mijin ta but ba halin ta bane yabawa so sai ta dauke kai kamar bata ga komai ba.. ya zo ya zauna tare da bada oder a kira masa habibiyar sa suhan ...zarah bata kula shi ba..ya shiga duba abun da ake serving cos honestly yayi mugun missing abincin da suhan ke bashi dan kwanakin da suka wuce kafin ya tafi operation. duk tana lura da shi daga bisani ta sauke girman head tace pls wait oga ai ba agama serving ba..ya dan yi murmushi ya kalle ta yace" u look great baby. Ta rolling eyes din ta cikin rigima" oh god majeed bai gani yayi shiru ta fada cikin ranta... Amma bata amsa ba ta daga wayar ta tana dubawa kamar dama ai she's always that so no compliments.... bai gama rufe baki ba Sai ga preetygirl dinsa .. wato tun da ranar taga salon yadda zarah ke taku cikin kasaita da dauke hankali in tana saukowa sai ta koya wanda yaci uban nata" slow and majestic take tafiya a nitse kamar sarauniya..... Kamar zai mike tsaye daga enda yake amma sai ya control ya cigaba da kallon ta.... murmushi ne mai kayatarwa ya bayyana kan fiskan sa.. zarah ta dago ta kalle sa abun ya mata mamaki sai ta juya ta kalle suhan din tsaki ta ja ta girgiza kai tana binsa da kallon mumu".. Ita sam wannan wankan bai dara ta ba atamfa kuma? Gani take kayan jikin ta zai siya atamfofi manya manya gida arbain bai kare ba.... Tashin hankalin bai zo mata ba sai da suhan ta iso daf ba karya ta hadu ba tan tama ya mika mata hannu da fara'ar ta ya kamo ta karaso kusa da shi slowly ya ce zauna...