← Book details Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 225

Sashe 4

Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

da shike ma kawai amsawa sukayi don kar tasa ayi firing dinsu ko ta musu wani abun amma harga Allah basu iya ba. Mai wayon cikin su wato memuh ,ita ta basu shawaran suyi browsing a net tunda gidan akwai free wireless ko ta ena ga system. Dama kuma dukan su da qualifications dinsu na girki suka zo aiki gidan so thy're kind of literate. Cpt mj lokacin har ya fito ya sauko kasa Yana zaune daf mum dinsa dake kallon sa cikin so da kauna suna hiran su gwanin sha'awa ...cos she can't get enough of her little boy Musamman da ma bai taba saba umarnin ta ba no matter what inta fada ya zauna ..shiyasa itama take daga masa kafa akan rashin kunyar da zarah keyi agidan. Don tunda ta lura yana sonta sosai she neva complained abt her bitterly alho shikan sa yasan basu shiri tsakanin su sosai and mum duk da mugayen halayen da zarahn ke mata a gidan sumtimes she just kept mute just to make him happy in abun ya ishe ta ne take tsayarwa. A gaban sa aka kawo kwabbaben sinasir da kunun gyada mai madara idan ba don akwai kayan hadi agidan kamar abun banza da ba mai iya ma abincin kallo na biyu bare yace zaici. Whats this mum?Ya yatsine yana dan daga wa da hannu.. Bata amsa shi ba sai ta salleme masu aikin din taga har wani shure shuren tsoro suke ganin sa awajen . ,dats my breakfast i gues zarah ta sa aka min cos i asked of it... Ok yace,.cos shikam baisan meye wannan din ba bare yasan ko mai kyau ne ko marar kyau amma dai yaji sanyi aransa da mum tace zarah tasa akayo mata cos he knows she dont care.. Mum ta soma cin abincin da kyar tana daurewa Allah Allah take ya tashi kar ta cigaba da ci ta taro makanta wani ciwon ciki cos its taste bad and disguisting,kuma tasani sarai in tayi complain allura zai iya tono garma kuma batta son bacin ransa. Looking at his mum calmly tanacii yayi relaxing back din sa Nan ba da dadewa ba ya lula duniyar tunani a ranshi yace 'lemme go and see my baby gal, ko bye ta min naji dadi kafin natafi Da haka ya mike tare da manna ma mum kiss a kuncinta ta sa masa albarka sannan ya kama hanyar stay classy boutique. Anan kuma zarah lokacin ta gama zayyana ma faeza suleiman kawarta labarin ta kaf yadda sukayi da capt majeed a gado jiya She tot wani abun burgewa ne don har ta saba yanzu komai sai ta gaya ma faiza labarin sex life dinta musamman in sukayi harka to ranan ba'a magana ..unfurtunately for her bata sani ba kullum labarin wannan sex and romance na sirrin aurenta da cpt Mj da take budewa ya mugun jefa kawarta faeza Shiga wani mummunan halin sha'awar capt majeed. Itama Da biyu take dada zulma zarah tana bata details cos she's already day dreaming about cpt MJ making up everything on her mind. Wani shewa suka buga suka tafa dai dai budewar kofan office din capt MJ ne ya shigo. What a suprise baby, cewar zarah tana dada juyi comfortably akan special leathered rolling chair din ta.wani yarrrrr faiza keji ajinin jikin ta musamman da cpt mJ ya sake wata sassanyar smile gashi daddadar Gamshin turaren sa na buso ramin hancin ta kamar ta tashi ta haukace a jikin sa haka take ji. Atlast She can't control the feeling bayan sun gaisa sai kawai tace musu excuse me tayi waje ta basu wajem Ya karosa daf face din zarah ita kam kallon sa takeyi amma sam she din't even care to get up bare ta je jikin sa .... looking at her closely Sai ya dada susutar da fuskan sa so noughty and titty wanda yasa ta shagala kallon dimples dinsa dake lotsawa duk da ma bai murmusa ba.. Duk da hakan She moved uncomfortably zata matsa baya da shi"ji tayi ya riko habanta da hannun sa ya dago sama sannan ya sadda kai ya bata wani hot french kiss mai dumi..5 minutes tana juya harshen sa cikin nata tana jin dadin abun amma sai tayi saurin katse shi da cewa ""ohhh baby kabari.no ya ishe ni pls enought zaka dada goge min lips stick dina na..tana yi tana dada duban bakin ta kan screen din computer taga ko jan bakin ya tabu. Yay murmushi cikin sanyin Murya mai dadi yace" zarah kenan...last nite was amazing... ohhh thanks for the bruises ,mrs u were rough and hard ...auchhhh ya dan yarfa hannu sigar tsokana,..nan ma ya dan ja cheeks dinta softly"hey...duk da haka naji dadin tender cudles din, well,and i really enjoyed the sex, nan ma ya kashe mata ido in sexy low tune tare da cewa i just love u passionately zarah' ni zan tafi abuja.. Ta kalle sa ,still Bata amsa ba sai ma Takune fuska da tayi kamar She was deeply not impressed da romantic scene din nasa. "" good for u tace kamar bata damu ba....Allah ya dawo da kai lpya Yayi murmushi yace ameen... Any oda thing ya tambaye ta,don a ranshi yaso ace ta gaya masa wani abun da zaisa ya ji dadi amma sai tayi shiru Ta ma dada daure fuska..zaii sake matsowa kusa taja kadan tace baby ka tashi haka mana aiki nake yi fa,nan office ne c'mon just goooo ta fada cikin rigima da shagwaba tana dan tura shi. Faizah dake waje ta kasa tafiya manne da kofa take tana sauke numfashi don kaf maganan da sukeyi a kunnen ta akayi shi she just cant deny it, wani irin mugun shawa'ar capt MJ take ji yanzun kamar zata ci babu. Yayi murumshi yace not a even a good bye kiss zarah...haba ba.b.y Bata ma bari ya kare maganan ba ta masa light kiss gefen kuncin sa a gurguje ,ok bye..tasa annoying fake smiles tana binsa da ido Ya sa kai ya fice abunsa. 'Hunmmmm ta sauke ajiyan zuciya"tace ohh thank god ma da katafi Allah tura keya,Allah ya sa kayi sati achan, i just hate irin wannan haukar soyyayar in fa tani ne a kashe soyyaya a duniya who bloody care? my fashion world is enough for me... tayi kwafa ta zauna ta cigaba da aikin ta hankali kwance. *surriem* [9/13, 13:44] Hapsy: * BRILLIANT WRITERS ASSO
Chapter 4 · 0% Book details