← Book details Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 142 OF 225

Sashe 142

Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_ @ _IG:Surriem-sule_ *#Lovestory2018* *#romance#fiction..* *any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.* *Page 55-56* Da yamma ne chan misalin karfe 5pm Tana bacci as usual ..chan ta bude ido ta shiga dubawa ahankali bata gansa ba cos jikin ta is very weak bata ko iya saukowa sai ya taimaka mata.. Shiru tayi na kusan mintina 30 tana sauke silent tears daga bisani ta jawo wayar ta dake gefe kusa da nashi alaman baiyi nisa ba Tana dagawa ta bude ta shiga dubawa ita kanta bata san me zata duba amma sai ta cigaba anan ta ci karo da sakon messeges na mum... A hankali take karantawa it seems like hankalin su ya tashi sosai.. Don kusan dukan amsoshin tambayar data ke nema a zuciyan ta sakon mum ya amsa mata su.. She tot gatan ta ya kare a duniya tunda ta rasa mahaifiyar ta yanzu bata da wani rayuwa... Abunda ke dada sa ta shiga wani hali shine tunda ummah ta rasu ta soma jin asalin zafin tafiyar da baba ibrahim yayi ya barsu... she is now feeling alone in the world shiyasa zuciyan ta ya dau lokaci wajen accepting eh shes all alone now ..she lost all of the most important ppl of her life... Ta zauna shiruu chan ta ajiye wayar cikin dauriya ta mike ta shiga bathrum ta dauro alwala Salatil hajr tayi raka'a biyu domin samun sauki da nitsuwa a ranta ta dade tana azhkar kala kala... Tana cikin hakan ya shigo ganin ta haka ya sa shi jin sanyi aransa.. Gefe ya zauna bayan ta kammala ta taso jiri ne ya soma deban ta zatayi kasa yayi saurin taro ta tafada jikin sa.. Kan kujera suka koma suka zauna ya dan tallafota har yanzun hanun ta na kan goshin ta alaman bata jin dadi sosai... yace sannu ..yaya kike ji ko zamu je asibiti ne ?na kira doctor?...bata amsa ba ta dago hankali ta kalle sa cikin wani shakurarren kuka tace ah' a ban so ni lpiyata kalau... tausayin ta ne ya kama shi sai ya jawo ta kadan daf da shi yace to good..tunda lpyar ki lau zakici abinci kennan ko? Kinga kin Dade baki ci wani abu mai nauyi ba..tace bana jin yunwa...yace saboda me? Ai in lpyar ka lau zaka ji yunwa tace ehmm ai lapya ta lau din amma bana ji..hawaye ke sauko mata sai ya maida kallon sa gaba daya kanta yace ban yarda ba toh meke damun ki kenan in ba hakan ba ure crying" u alright?.. ta girgiza kai tace nooo ummah na ne..sai tayi shiru bata kuma magana ba... yace ummah ta tayi me? Ta fashe da kuka tace ta tafi ta barni bana jin dadi... rungumo ta yayi ya shiga rarrashin ta batare da yace komai ba.. abunda kawai yake so tayi kenan cos yasan idan ba tayin kuka bazata samu sauki ba.. bai hanata ba ya kyale ta tana maganganun ta lafe akan kirjin sa tana kuka Sosai sai da ta sa shi hawaye shima"tace shikenan ni bani da kowa kenan koo ....to ni ma yaushe zan mutu ena so naje wajen ummah na... cikin dauriya Ya dago ta suna facing juna he felt sorry for her"abun ya dame shi sosai...ita kuwa ganin tears din sa ya sa ta dan shiga senses dinta tana kallon sa tana faman shessheka yace kar ki na cewa hakan kinji?duk wanda kika ga ya mutu lokacin sa ne ya zo dole muyi imani da hakan Ta sunkuyar da kai kasa ya dada dago ta suna kallon kalon yace"har Kin mance abunda ummah take gaya miki kenan ko? Why arent you praying for her kike kuka ,,ba kisan duk lokacin da kikayi kuka bata jin dadi ba ko baki sani bane... tayi shiru ita dai yanzu bajin sa ma take ba kallon unctrolable tears dinsa take tana wondering don sai da ta yi sharing wayyanan maganganu kafin ta samu sauki a zuciyan ta.. Ta sashan tar da face dinta tace kaima ai kukan kake yi..ko don ba umman ka bane? Baice komai ba ya share mata tears yace ummah na ne mana amma ai ke ce kike sani mata laifi kinki ki daina kuka... ta dan tabe baki ta ce toh na ai daina ena anty? Tears dinsa ya goge ya dada jawo ta jikin sa yace" ta tafi gida ya kamata ki kira ta bata jin dadi....a hargitse ta mike tace itama mutuwan za tayi ta barni take idon ta atake suka dada cikowa ya dafe kai yace ya salam ba haka nake nufi ba. ..ai duk kece da kike ciwo kika daga ma mutane hankali kinga mum ma ta zo har ta tafi baki sani ba Ta dan gwalo ido waje ta kalle wayar ta...ohhh maybe shiyasa ta bar min sakonni a waya ta? ta raya a zuciyan ta tana kallon wayar. Ta kalle sa kalar tausayi muryan ta har na rawa cikin wani irin confusion tace Tace toh ni ya zanyi? Kowa tausayi na yake ji kaga na dawo abun tausayi ko ?dama nasan indan babu ummah ba dawo abun tausayi... yace ko?haka kike tunani ko? Tace eh haka ne ma.. Ta sauke ajiyan zuciya mai nauyi tace im all alone " my life is just a perfect describption of a picht blund ta danyi smiles mai dauke da takaici ta goge tears din ta... ya gyara zama yace no.. Ba haka bane rayuwar ki is perfect no pitch blunders 'mine is a pitch blund .. but how? ta dago ta fada tana duban sa... ya sauke ajiyan zuciya yace kinga farko..ban sanki ba na yi miki mummunan zato and then i married you.... ban ma sanki ba shiyasa bansan ummah ba.. Daga baya Na zo nasan ummah amma nasan ta a kurraren lokaci bcos of my mistakes and my pitch blunders yay danyi shiru chan ya cigaba...yace "amma ummah ta karbe ni sosai gashi har ta zo ta barmu maybe ke umman ki ne kun dade sosai..m but i also want that too ...i feel pain that she is no longer here to tell me whats right But its all my mistake nasan duk don nayi overlooking responsiblities dina na aure da Allah ya daura min hakan ya faru.... ya juyo ya dube ta yace i think my pain are worst but ba yadda na iya sai dai nayi dauriya nayi addua..kaiwa na ya juya fuskan sa yayi shiru.. kallo take binsa da shi chan tace "amma kuma ni bazan iya daurewa ba kamar kai meya sa hakan toh?..yace zaki iya mana i think in kika duba rayuwar ummah zaki ga tana da dauriya sosai ko kinsan zafin ciwon tan nan kuwa? Duk jikin ta na mata ciwo amma tana kula da kowa da smiles din ta..i want to be like her.. hawayen da suka makale mata ne suka sauko...ya dan ja ta kadan batare da ya kalle ta ba yace" c'mon ya isa hakan nan..i know you are not weak kema zaki iya daurewa tace no i cant bazan iya ba " ya dago fuskan ta suna kallon juna yace u will"" kukan take yi cikin shessheka tace' teach me pls teach me nima ena so na daure ko don ummah na i cant continue like this banjin dadi... sam ya hana sauke tears dinsa da suka taro sai ya shiga goge mata nata tasss..cikin kula yace are you sure? Ta gyada kai gwanin tausayi..sai yayi mata light peg a goshi ya mike ya dauko cold water ya zuba a cup ya mika mata...ba musu ta karba ta sha tare da sauke ajiyan zuciya.... Ya dago ta sama yace comn kinga za'a kira sallahn magarib muje kiyi sallah tukunna .. cikin sanyin murya tace ok...suka shiga toilet tare Suka yi alwala.... Tun daga lokaci take kokarin taurara zuciyan ta ko don ta ji sauki sauki a jikin ta.. so bata sake yin wani kuka ba har ta iddar da sallah magrib da isha i... Daga baya sai ya shigo ya same ta... Murmushi kawai ya mayar mata ta taso ta zo ta zauna daf da shi bata ce komai ba... yace zaki ci abinci? Da har zata ce no amma sai ta daure ta gyada kai.. yace to muje kici tace aina kenan? Yace zaki gani ai.. hijabin ya sa hannu ya cire ya barta da skirt da rigar ta da shike akwai sanyi sanyi head warmer grey ya dauko ya sa ma ta....suka kama hanyar waje.. Tafiya kawai suke bata gane ba kamar zasu bar haraban hotel din baki daya daga chan nesa ta hango wani kawataccen waje is kind of dark dai dai akan bare sand ne kamar island an kawata shi da triangular tent kowa na sha'anin sa... Ta shiga kalle kalle har suka shigo ciki sosai take ganin haduwar wajen har suka kai nasu tent din... Akan wani mat ya ajiye ta ta tabe baki tun kafin ya zauna tace "su haka suke cin abincin su anan.? ...yace well not really amma ai tsarin hotel din ne nan akwai fresh air anan and is calm da akwai mutane amma ba wanda zai najin maganan ki sai wanda kike yi da shi ya shiga serving din su tare.... Tayi karamin murmushi har ya kammala bai wanda ya kuma cewa uffan har suka shiga ci ...sometimes in suka hada ido sai ta ji tausayin sa ya kamata yadda yake nuna kulawar sa .. Hira kadan suka yi sama sama yanzu ne lokaci na farko da ta yi fiye da hour 2 bata yi kuka ko ta kawo tunanin umman ta ba.. Har suka dawo dakin su wanka yayi ya zo ya kwanta itama ta shiga ta watsa ruwa ta zo ta samu har ya rage wutar dakin... Bata damu ba ta shiga kimtsa kanta daga enda yake yana kallon yadda ta dan sabe kadan ta rame jikin ta har ya sauya.. Ya lumshe ido kamar mai bacci har ta dawo kan gadon kusa da shi ta kwanta tana kallon bayan sa... ba wanda ya sake motsi har bacci yayi awon gaba da ita.. yana mugun missing dinta amma ya rasa ta yadda zai fara .... jin dumin
Chapter 142 · 0% Book details