← Book details Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 172 OF 225

Sashe 172

Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

and all su zasu fitar dake ..ta lunshe ido chan ta ce makan ta insha Allahu zata dauki 3month consecutive hutu don ta zauna agidan tare da majeed kawai since from now on she wil be the boss ita take da ikon fadan lokacin da zatayi abu makan ta ko ta bari . So da haka ta kama hanya ta fuce ta bar mum awajen.. Abun yayi ma mum zafi sosai a lokacin sai taji bata kaunar zarah a ranta..but how could she help it dukan su yara ne wajen ta but zarah has just pushed her to her limits.... A gurguje suhan tayi wanka ta kimtsa doguwar riga baka irin na mum itama ta sa to make her look simple babu abunda ta dauka bayan nan sai black card dinta da phone dinta... Ba bata lokaci jirgi ya debe su ranar da aka sauke captain asalin masaukin su na USA da safe ranar ya mike amma after 2 .3 hrs ana sa shi under observatintion sunyi sunyi su goge masa tattoo amma yaki fita sai aka kyale ... Daga shi sai dogon wandon su na khaki babu riga ajikin sa haka yake zaune. . Ko ena securities ana ta cinciron don labarin daga chan sama kuma suna kan meetings... so manya daga kasashe davan daban sunzo saboda its a big successs to them sauke russel kamar rage wani percenntage ne na crime a contryn baki daya ..kafin ayi declaring majeed fits suke faman shirin hidiman karin girma da za'ayi musu dukan su da su mahmud da sauran ... Mum na lura da duk wani motsin suhan tace haka Allah ke al'amarin sa wani ya so ka wani yaki ka.. Don tunda suka shiga jirgin ta lura daurewa kawai takeyi tana amsa magana amma sam hankalin ta bai jikin ta sosai... Don haka da suka isa mum ta nemi somajin yana yin yadda yake kafin ta je akaisu su ganshi Ta riko hannun ta ga uban securities sama da kasa sojoji ne masu aiki suka kaisu site din sa Yana kwance luf da oxygen da kuma computer vein ajikin sa ... mum ta tsaya...hawaye ta soma yi a hankali tana murmushi daga nesa ita ko suhan tuni ta sake hannun ta tayo kansa bazata da gudun ta a kan kirjin sa ta zube ta rungume sa tana sheka kuka kamar zata cire ranta... a ranta cewa take ya tashi kar ya ce zai tafi ya barta bazata iya ba..tana son shi shine rayuwar ta.amma kuka kawai take a zahiri Har mum ta karaso bata sani ba kaf yana jin su amma bazai iya ko bude ido ba bare motsi mum ta gama shafo fuskan danta tana mai addua da yabo ma uban gijin ta... Shigowar doc suka tattauna ya kwantar musu da hankali tare suka hadu suka rarrashi suhan har suka koma masaukin su kafin a gama da shi.. Zarah tun da su mum suka tafi ta kasa samun nitsuwa aranta sosai abubuwan suke dawo mata...amma ta kasa barin zuciyan ta ya mata zabi.... Duk jikin ta yayi sanyi ita dai bin su take da ido wajen shirye shiryen ma basu wani gane mata ba.. .gashi guilty consience ya hana ta kiran mum ta ji ya ake ciki da jiikin sa Faiza ce ta dan debe mata kewa suna kan hirarsu kiran mumy rabiatu ma ya shigo in da take maida mata maganan rashin lpyar majeed din cikin dan damuwa take cewa ko kawai taje ne in yaso daganan su hadu a london?.mumy rabi tace ah a zarah ba zaki je...ke da nake so na shirya ki sosai idan kina tsalle nan da nan maganin kau da idon makiya da nasa aka miki sai ya karye ai...pls just chill ba ance da sauki ba ana gama hidima ai zaki ganshi....tace toh mumy hira kadan su kayi ta katse wayar ta tare da ajiyan zuciya ta cigaba da harkokin gaban ta... Bangaren majeed kuwa after 4hrs da zuwan su suhan ya tashi amma bai fito ba..sukan suna chan masauki mum na daga head qtrs tana tataunawa da officers da manyan abokan baban shi na da chan ... Yamma yayi sosai har anyi magribh Tana kwance aka kwankwasa mata kofa jiki ba kwari ta yafa dankwalin dogon rigar ta ta taho...wata ta gani tsaye amma bisa ga dukan alamu mai aiki ne cikin harshen turanci tace mata ana neman ta a cahn inda ake ajiye shi ya huta... Ita kam bata sani ba sai kawai tabi bayan mai aiki ta dauka ko mum ne ke kiranta... har suka kai wajen mai aiki tana kaita bakin kofar ta juya abunta ta tafi....wajen is very queit don kuwa akwai tsananin security camera ne ko ena amma bazaka taba sani ba shiyasa ko masu aikin ma basu garaje anan... ta turo kofar a hankali simple room ne mai dauke da haddaun rectangular cushion ash and black da dan karamin italian bed wanda aka cike shi da foam daga gani ba san an gaya maka lallausan gado bane sai tv sets da flowers bayan ta gama kare ma dakin ta juya ta kalle gaban ta tsaye yake in full yana kallon window kamar baijin motsin ta ...wani iri dadi ke bin jinin ta sai dai ganin wannan tatto din ya sa ta bada hankali sosai...sai ya sauya masa kama kamar irin tough thug din nan haka yayi...he looks so hot and sexy da tattoo din Tuni Tunani kala kala ya soma yawo a mind din ta idon ta suka soma hargowan hawaye tana tahowa a hankali Har ta iso daf da shi tun kan ta taba shi ya lumshe ido hannu ta soma sawa kan gadon bayan sa ta dafa zanen ...clearly take jin sweet voice dinsa cikin sanyi da kauna yace preety na? Bata amsa ba Da sauri ta fada bayan sa ta kankame sa ta fashe da fitinannen kuka mai tada hankali...idon sa shima ya ciko amma sai ya soma murmushi yana jin ta sannnan ya kamo hannayen nata biyu ya jawo ta gaban sa baice komai ba sai kallon ta yake tana kuka mai rauni ya shiga dago fuskan ta suna hade ido ya rungome ta sosai itama ta kankame sa....wani kukan ta koma sake wa mai sauti araunane yabrdada matso abunsa yace shhhhhhhh im here...pls stop it ya isa hakan nan meye na kukan kuma.. anan take jin shaukin magana don zuciyan nata na mata nauyi dayawa... cikin shessheka take cewa masa im scared...dan Allah meyasa zaka fara irin wannan wasan ni bana so...kukan yaci karfin ta ta dawo masa kalar tausayi yana so ya dan tallafo ta suyi magana ta dada tsala ihu da disashhen muryan ta tace kar ka sake nace bana so ko? Meyasa zaka soma wasan mutuwa u played wit ur life what if it happens to ni ya zanyi da rayuwa ta....cikin masifa take namen birkice masa yayi shiru yana jin ta yana dan ririrke ta sai dada hawa take yi tace...ka gaya min mana ko so kke nima na mutu cos im very sure zan iya mutu in babu kai yanayin ta ya sa idonsa suka ciko da tears. ..yana feeling yadda take shivering shes damn seriouz about whats shes saying this time tace"in kasan zaka tafi irin wannan pls take me along cos i cant take this any more i cant live witout you... ya dan girgiza ta da dan karfi don ta sasauto yace suhan.. da kyar ta dago ta kalle sa cikin tsumayin kuka ya san taga komai me kuma ta razana yanzu ne take fadar abunda ke ranta... ya ce kiyi hakuri mana im ok now don Allah ki daina kuka kinji ta girhiza mai kai alama ah'a tana kan shessheka tace noooo bazan iya ba ne baga shi nan ba ..... ta shiga nuna dan tabo tabo dake jikin sa kamar wanda take jin zafin abun itma tana kukkuni cikin kuka tace duk kaji ciwo Allah sai ya saka maka mugaye kawai... yadda take yi abun dariya ne amma sai ta bashi ta tausayi ya jawo ta jikin sa da kyau yana dan tapping bayan ta a hankali cikin rarrashi ya sauke muryan sa yace ..im sorry my wifey nasa ki tashin hankali pls forgive me ...atleast am back for you now bana sake tafiya na barki...my hrt wont beat for a second if am not with you ke ce rayuwata suhan ki daina tunanin zan tafi wani waje don na barki har abada zuciyata da gangar jiki na na tare dake.. ta dada kankame sa tana sauke ajiyan zuciya tace promise ? Ya dago ta zai amsa amma sai suka mule cikin kallon idanun juna idanun sa sun kada sunyi ja ta dada matsowa daf da shi ta hade bakin su waje guda a tare suka lumshe ido suka soma kissing juna cikin shaukin kauna har ya gaji ya na zare tongue dinsa slowly... ta dube shi cikin idon sa tace I LOVE YOU ena kaunar ka..yana reading lips din ta tace ta kuma cewa"so much...i dont care if were friend or married all i know is ure my life mu breath i cant live witout you... tsaban jin dadin words din ta bai bata lokaci ba ya sake jawo ta ya shiga kissing dinta passionately daga bisani yace mata ya gode...nan ya shiga mata promises kala kala cewa zai so ta kuma bazai rabu da ita har abada... Cikin so da kulawa suka zauna nan suna hira har suna neman mancewa da kansu... Daga bisani mum ta shigo suka yi mother to son love dinsu... Washe gari ne final check up dinsa the next day kuma za'a bashi sabon matsayi... Cikin so da sabon salon shaukin soyayya suhan ke kula da shi ita kanta mum tana jin shawa'ar yadda suke yanzu suhan sam bata iya boye wasu abun musamman in tana so ta kasance tare da shi.. Sai da suka samu kebewa yake tambayar mum zarah fa? bata gaya masa me ya faru ba kam amma ta sanar da shi tana shirin hidiman ta itama kuma tace zata zo yace ok.. Aran shi sai yaji bai damu ba cos a halin yanzu so yake hankalin sa ya kwanta sosai Ranar da ya tashi sosai suhan ma bata samu ganin
Chapter 172 · 0% Book details