Sashe 97
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
fara first 2 days from now then her..a hatsale takai Masa duka a kirji cikin masifa tace banayi... bana so ...ni kar kafara wannan wayon dani... da ita din daka fara da ita da zaka karasa ... ya ce shikenan uwar gida toh bari naje kawai ya juya fuska ba yabo ba fallasa zai fice ..yin haka yasa ranta ya dada baci da gudu ta je ta sha gaban sa a haukace tace "wallhh sai na hada ka da mum tunda abunda zaka nayi kenan mafar adalvi kawai Yace ohh my god zarah ba ke kika ce bakiyi ba..u just said i shud go to her ...baya kadan taja ta harde hannu tare da jan tsaki... Jin tayi masa shiru ya juya zai fice tace shikenan na amince kafara da ni din " Ya juyo da karamin murmushi yace ok.. Sai ya fita.. kan gado tafada ta sauke ajiyan zuciya cikin ranta ta furta "gaskiya ena son majeed bana son ena barin sa da wannan shegiyar yarinyar ta dada juyi cikin damuwa tankuma rayawa"" amma kuma ena son careeer na i cant live like this. ... ohh god help me mana..ta yi ajiyan numfashi ta tashi ta fice again Ko da ta je office yau gaba daya ta kasa samun nitsuwa sosai take jin kishin a ranta..bata taba sanin majeed na shiga dakin suhan ba sai yau and with how she sees him gani take kamar wani abun ya faru... Faiza ce tsaye akanta almost five minutes amma bata sani ba har sai da ta zauna.. Ta dafa ta tace lpya kuwa zarah...dan karamin numfashi taja ta koma kan chair " chan tace pls ki bani shawara faiza Im not comportable with majeed and that girl a gidan nan ..haka kawai nake jin na tsane ta but bansan ya zanyi ba kar garin neman gira na rasa ido kinsan fa mum tana side dinta ne' dont want do anything silly da zai sa na koma gidan jiya Faiza ta gyara zama altho bata yi tsammanin zarah zata fadi hakan ba.. Tace calm down girl duk kinbi kinyi sanyi ai ena lura dake.. Kinsan me? Tunda kina da tabbacin nasara na wajen mu why not kirin ga samun lokaci kadan kadan kina zama agida ko da na kwana daya ne just for him kinga daganan ma sai ki sa mata ido sosai ki gane ita wacece Ta yi shiru kadan chan anjima tace i will think abaut it faiza..bari na kira ahmad' Suhan kuwa tunda ta samu ta fice a gidan aikin ta kawai take yi bata ji kira ba .. Sai chan da yamma lis aka zo neman ta daga waje ta fito tana dube dube ta sha mamaki da taga anty jamila ne... Tace anty ya dai ? "" suhan meyasa kika kashe wayar ki "jikin anty maryam fa ba kanta gaskiya ena ga mukaita asibiti kawai A take ta ji wani irin bugun zuciya ko tsaya wa sallama batayi ba ta zari hijabi suka nufi gida... akan tabarma sukabiske ummahna zaune shiru gaba daya tayi pale kamar wacce babu jini ajikin ta .... Ummah? Ta fada tana rusunawa hankali tashe.. Da kyar ummah ta dan daddafa ta zauna sa kyau tayi murmushi"..tace bari na kira mota muje asibiti...ummah tace tsaya dakata kar kije ko ena suhan yanzu na dan ji sauki zan warke ai. Girgiza kai ta shigayi tace ummah dan Allah ki bari na kaiki kin ganki kuwa? Dan Allah kibari muje asibiti mana " murmushin karfin hali ummah ta kwakwaulo tace "nace da lpyata yanzu suhan baki yarda dani bane? A hankali ta dan shafa fuskan suhan din tana murmushi tace rashin ki ne kawai yake damuna nayi kewar ki sosai yata" suhan tayi murmushi " Ummah tace amma nafiso ki zauna a gidan auren ki ki kama mutuncin ki kinji? Suhan ta gyada kai tace to ummah.." toh Allah yayi miki albarka tashi to ko tafi gidan ki kar dare yayi miki a hanya.. Anty jamaila kam kasa bude baki tayi dan mamakin karfin hali erin na ummah ? She knew She"s soo sick don ko wani dare bata bacci ta dadi amma sam sai taki nuna ma suhan asalin lamarin ... Ba irin fadan da basuyi da anty jamila amma sam ummah sai tace'jamila...ki barni haka suhan fa tana shan wahala sosai a rayuwa duk saboda ni.....naso ace tayi zaman ta ta nitsu a gidan miji amma kinga har yanzu nema take don kawai na samu lapya wanda ke kanki kinsan ba samu zanyi ba lokaci na kawai nake jira Ni na riga na yanke shawara ba zan sake daura mata wani nauyi fiye da wanda take yi yanzu ba... Allah nake roko yayi mata jagora a rayuwar ta ya bata wanda zai mata kamar yadda tayi min... Jikin anty jamila gaba daya sai yayi sanyi in takawo mata irin wayannan maganga nu .. amma ya zata yi Itama tausayin suhan din take ji musamman ita datafi kowa sanin asalin halin da suhan ke ciki gidan mijin nata.. Haka zarah ta yanke shawarar zata na cire kwana daya kowani sati tana zama agidan itama agwabza da ita... Bangaren captain kuwa bai sake duba suhan ba duk dama yana cikin sabon salon shaukin jikin nata...he cant say why amma haka kawai yake jin gwanda yana mata hakan kawai itama taji ajikin ta . Wajen misalin karfe 9 da rabi na dare zarah ta shigo room dinsa ganin har ya kwanta yana bacci sai taji sanyi aranta Itama kimtsa kanta tayi tsaf tayi ta fenta ko ena da make up as usual ga wani tsinannen rigar baccin da ta dauro sai ta kama hanyar kasa ta sauko cikin takun ta na kasaita tana yatsine gaban katoton TV ta zauna ta kunna fashion chanel tana kallo kwana biyi da bata bada hankli sosai sai taji kawai she missed fashion stuff.. A Lokacin suhan na daki Sai taji knock" ta tashi ta bude kofar ba yabo ba fallasa taga maids dinsu ne da murmushi tace madam oga yana kiran ki.. Tace yana ina? Tace room dinsa .wani sauke ajiyan zuciya tayi mai dauke da rashin jin dadi tace ok ena zuwa ta maida kofar ta ta rufe.. Da tayi niyyar sa hijabi amma saita fasa " wando da riga ne mai kyau sky blue sai ta sanya hula fari akan ta sauke suman kanta ta baya ta daure da light pink ribbon.... Tana isa dakin tayi knocking liff yayi kan gadon babu ko riga ajikin sa...bayan ya amsa sallamar ta ta ja ta tsaya a gefe tace gani " Hannu ya mata cos ganin ta haka sai yasa shi dan tabe baki" Ba musu ta karaso daf sai ya jawo ta da karfi ta zo daf da shi har suna shakar numfashin juna " cikin gwalowar ido tace kace nazo to me zan maka? Yace me kike min dama? Naga kamar kina wasa da aikin ki so i will teach you a lesson now...tayi shiru bata kara cewa komai ba ....dan kallo ya bita da shi sannan yace ' go an get me sumtin to eat..tace ai bakka cin wanda nake kawo wa..""toh ena ruwan ki? Yafada tare da dan daure fuska ...murya ciki ciki tace babu kyau dai almubazaranci ta dauke kai kamar ba ita ta furta ba.. ..yace "Hmmm good"wannan bakin naki zan farsa sa tashi kije kimin abunda na saki yanzu.. Mikewa tayi ajikin sa tare dan gyara zaman rigar ta ta fice.. Zarah na zaune suhan ta zo ta wuce wani irin kallo ta watsa mata aranta tace hmm samun waje tusan asuba ...ta yi tsaki ta maida kanta tv ta cigaba.. Suhan din ma kallo daya ta mata ta dauke kai Almost 10 minutes ta dauka wajen warming masa normal abincin da ya saba ci wanda aka yi..ta hada masa a plate komai tsaf as usual ta sake dawo wa ta haura sama dakin captain Ko da ta wuce 5 minutes yayi yawa zarah ta bi bayan ta da leke " she tots don basa nan agidan suhan ke facali da abinci yadda ranta yake so.. Sai kuma taga ba nan dakin ta ta shiga a hujajan ta ce kan facalin bala'i..a gurguje ta hauro sama kamar wacce zata tashi sama ... Kan chair ya dawo yayi zaman sa dual color three grt ne a jikin sa dama sai ya dauki wHite singlet mai dan kauri ya sa faffadan kirjin sa.. Suhan ta rusuna zata ajiye abincin kenan ya karbe da hannu daya ya jawo ta kan cinyar sa Ko bakin magana bata samuyi ba zarah ta banko kofar.... A hujajan ta mike tsaye shikam ko ajikin sa yana zaune" harara ta soma watsa musu kafin tace whats happening here ba bacci kake yi ba? Yace na tashi ...and u call her to come and do what majeed meyasa baka da adalci ne...?a tsawace ta fada tana diri Suhan ta dan ja karamin tsaki zata fice cikin fusata ta zarah ta jawo ta"wai ke wata irin banza karuwa ce bai fada miki yau ba kwanan ki bane ko me? A take suhan Ta juyo xikin kallon sama da kasa tace": kece dai banza karuwa bani ba" hannu ta daga zata wanka mata mari captain ya tsawatar musu tare da cewa "ke zarah ki nitsu!!! Ya taso ya tsaya gaban su " cikin bacin rai tace uhmmm tabb lallai kam kanaji ai tace min karuwa kana shuru ko? Cikin masifa take maganan tana rawa da kafafun ta Ya juya yace ma suhan u can go ...ta juya ko sake kallon su batayi ba ta wuce. Zarah ta ja tsaki mai sauti cikin jin haushi coa ba hakan ta so yayi ba Ni nace tazo kuma ga abunda ta kawo min Ya mata nuni da abinci "" Tsaki mai sauti zarah tayi tace karyan banza kawai..dama kun saba abun ku zaka wani kawo min magana Ya dan ture hannun da ta daure kan kugun ta gefe ya matso daf ya same ta ta bayan ta ya tsaya ya kama hips dinta ya juyata ta...kallo ya ke mata nai kashe jiki shikan sa ya san zarah ta danyi sanyi kwana biyun tun da har tana nuna ta damu da shi Cikin sanyin murya yace"Me ya sa