Sashe 59
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
sa a hankali ya sake mata narkakkun idonsa cikin salo yana maida numfashi yace sai na koya ma bakin nan respect kwanan nan in baidena fadan magana ba...cikin sanyin murya tace kayi hakuri don ta gano sa turo masa bakin dabtayi ya sa yayi mata hakan....Mmm Allah ya kiyaye hanya tace tana kame kame... Kallo kawai ya bita dashi A hankali ya sabule ya juya ya barta a wajen kanta na kasa sai da taji muryan gurds din sa daga kasa ta dan rugo aguje ta leko sa bai ganta ba.....wani irin kallon take bin sa da shi musamman yadda yake motsa cute lips dinsa yana magana da Su.... Dai dai zasu wuce waje ya daura cap din sa.. sai da ta kuma karkacewa wajen leke... jin zata fadi kasa ta hakura tayi ajiyan zuciya ta wuce dakin ta don ta shirya t a nifi aiki... *thanks for reading" anan zamu tsaya cos im traveling tomorow sai na dawo zamu cigaba* *Surriem* [9/17, 17:35] SURAYYAHMS: * BRILLIANT WRITERS ASSO