← Book details Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 189 OF 225

Sashe 189

Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

lumar dakan sa a fuskan ta suna tsaye suna kan maganganun su... jda sauri suka zaburo suka kalle ta...ganin wutar bala'in dake ci a idanun ta ya sa ya sake suhan ita kuwa ta koma bayan sa ta dan boye face din ta..."yace baby l..py. "kamin shiru ...tafada batare da ta bari ya karasheh maganan sa ba..bai hakura ba yace whats up with you meye hakan kike wani huci ta daka mai tsawa tace komai...abunda kake min ne ya ishe ni "wato don bana na nan shine zaka na daukar time dina kana ba wata yar iska karuwa.. ok now just shut up..ya fada da dagon murya mai razanar wa tuni tayi shiru suhan ta lafe bayan sa don tsoro ya kame sa kadan..."kar na sake jin wannan words din abakin ki ni ban auro wata karuwa ba agidan nan .. bata hakura ba tace yoo meya maraba? What isshe doing in your room now..yau kwanar ta ne ?ta dada watsa musi masifafaen kallo tace and u even went to bath right hmmm i can seee that ta tabe baki.... bai kula ta ba yace ni dai bana son fitina musamman idan mutum bai san gaskiyar lamari ba. ta dan yi dariyan takaici tace gaskiyar lamarin kenan nake gani da ido na ke!!tafada harshly tana kallon suhan ...in kin san kin cika ki budi baki kiyi magana anan mana ai rashin gaskiya ke sa mutum yayi shiru..meya kawo ki nan what wrong with your room... suhan ta dan ja daga jikin sa duka basuyi expecting zata karbe maganan ba..."cikin son ta dada zautar da brain din zarah ta shashance tace nifa fitsari nake ji shine nazo nan ko wani abun kika ga ena yi? Dariya ya sa majeed toshe baki zarah ta tsaya hangau da baki a wangale tana kallon ta she's burning with intense anger ji tayi zata iya ji ma suhan ciwo in bata control ba."how dare you make me look stupid ena magana kina da min wasa? dariyar majeed ya dada kular da ita aka bar suhan da sa muryan shagwaba tana bin zarah da noughty looks irin basu ma dauka abun serious ba tace" sweetlove ka gaya mata mana "fitsari ne fa... tana yi har tana dan buga kafar ta a floor..tace ni fa fitsari asali ya kawo ni nan dakin ko ba haka ba.... Zarah is now speeechless cikin ranta tace bura uba wato rainin hankali"ena ga ban fasa bakin ta bane shegiya kawai ... haukataccen kallon takaicin da zarahn ke mata ya sa ta soma duban jikin ta tana zaro ido very funy tana bada alaman irin ita fa bata san ya aka yi sukayi wanka ba har suka towel ..... Majeed dan doke ya sassauto cos suhan bata ishe sa kallo" so this girl know how to pull a funy drama "cikin lallami ya kawo hannu zai tabo zarah yace "baby.. Ta bangaje hannun nasa cikin fushi tace you dont touch me... sai yau ta soma ganin illar rashin jin maganan mumy da wanda kawayen ta ke gaya mata akan ta tashi tasye akan suhan it seems like in tayi sake yarinyar nan zata maida ta mahaukaciya for real.. muryan ta har na bari tace "ai kinyi fitsarin ko? sai ki zo ki wuce ki bani waje ki jira gobe in yazo sai ki cinye shi' suhan ko ajikin ta sai faman juyi da ifmdo take kamar bata ma san me take yi ba zata wuce ta kalle sa childishly ta daga mai hannu alaman bye bye bai iya amsawa ba ya fashe da dariya ... Idanun zarah sun rine a ranta tace makira munafuka..shegiya yar iska karuwa kawai.... Har yanzu bai dena taro dariyan sa ba amma baiso ya sake yayi da kyau ta juyo kansa a fusace zata yi magana ya jawo ta tafada kirjin sa quickly ya dago haban ta ya hade harshen su waje daya yana mata sweet and romantic kisses.. masifa ke cin ta arai amma she feel safe dayayi mata hakan tasan kishi ne ya gama buga mata zuciya... chan data dan ji dama dama ta soma ture sa cikin masifa tace leave me alone ni ka sake ni ai kana da wanda tafi kowa a mata a duniya just stop it ta ture sa ajikin ta da karfi.... Yace comon stop it zarah..meyasa baki da hakuri ne abu kadan sai ki maida shi fada i dindt do anything what the hell is wrong with you.. Ta juya idon ta na so ya ciko ruwa tace ohhh kaima raina min hankalin zakayi when i heard you bata karasa ba....sai tayi saurin zancawa tace i saw you two in towels ai ko makaho ne ya zo nan ya fahimci komai..baison su kawo wani magana sai ya shashantar da zance ya dada jawo ta jikin sa ya shiga bata zautaccun kisses yace comon tunda baki yarda ba ai sai agwada agani in nayi wani abu anan... kan tace zatayi magana ya soma romancing dinta she had no choice sai ta sake kawai suka cigaba... Cos hankalin ta atashe yake har yanzu zuciyan ta bai dena hargowan radadin abubuwan da yau taji suna furta ma juna ba ... da shike tana cikin hankalin ta yau tana lura da moves din sa da yanayin yadda yake sarrafa ta... sau dayawa in ta bashi position mai kyau yake kiran ta da sunan suhan yana murmuring.. sex din kawai take amma tunani ya soma mata yawa a brain dinta har ya kammala ya sauka bata hada hankalin ta waje guda ba... Suhan kam tunda taje daki ta ke kuka a hankali itakam mijin ta ya dawo mata su cigaba da hirar su shes becoming addicted and madly obsessed.. dazun ma ba karamin jihadi tayi ba awajen tayi magana da zarah cos dats not what is in her heart actually ita bata son zarah ko da na miskala zarratin... bata hakura ba Ta bude drawar zata dauko magani ta sha unfurtunatly magani ya kare saura 1 tablet kuma a yanzu yadda cikin ke neman shiga 4month baya saurin rikici sai ya ga dama... Duk da ta sha ba abunda taji ..so hakan ta hakura ta kwanta bacci . washe gari: Da shike ya soma lura zarah tana son ta dauko wani hayaniya aranta game da suhan sai ya sakalce mata yana zuba mata romance yana kokarin bata kulawa.. tuni zuciyan ta yayi sanyi da safen har ta soma bashi labarin da dama ta dauko masa ajiyan.. Tana daga mirror ta lailaya skin dinta tace baby i have a dream car muddin kudi na yayi yawa sai na siya..abun ya bashi mamaki sosai duk uban motocin yayi dake gidan sa har zarah na tunanin wani car?.. yace wani mota kenan wannan da bazaki iya siyan shi ba sai kudi ya taru..cikin rawan jiki ta dauko tablet ta kunna tsaddaden lamborghini hurricane wanda Maraban sa kadan ne da bughati cirron wajen cire billiyyin kudi wajen siya... ya ce wow...cos yana da irin ta a US an taba bashi motar shima as daya daga cikin homage dinsa na karin girma wani lokaci... tabbas bata da karfin siya ita dakan ta don muddin ta ce zata siya babu abunda zai rage a arxikin ta qaddarorin ta.... ya tabe baki yace lovely Allah ya kaimu in zaki siya ai akwae kudi zan sa miki hannu tayi murmushi ta manna masa light kiss a kuncin sa dama alkawarin data ke so taji ya furta kenan daga bakin sa hankalin ta ya koma kan motar sosai har ta soma neman information da original supliers a net....tana so a nigeria a kirga ta a jerin few people da suka mallaka.... Yau kwanan ta ya kare so she just went ahead and left the house ta cigaba da hidimomin ta... Shima bai gidan amma da shike yasan habibiyar sa na jiran sa yau do tun yamma ya dawo suka soma tada zaune tsaye Da salon soyayyar su.. fitina ke damun suhan tun na abunda ya faru jiya a dakin sa she want to show zarah dat bata isah da ita ba. So daga yau da ranar kwanan ta ya kama sai ta fidda sabon salon kisisina bata tashi motsa shi sai taji daf zarah na saukowa ko ta lura zara na gani sai ta soma masa erotic plays and talks ko a ena ne bata damu ba... Shikam dama abunda yake so kenan atleast he"s feeling loved and obessed with akwai wacce ke buga kanta akan sa she wants him all the time... this is like a dream to him don kuwa arayun sa duk iya soyayyar da da chan yayi da zarah bai san baida matsayin komai ba ba sai da ya kamu da soyayar suhan... she's truly his first and true love story ita ta soma nuna masa banbancin so da kauna. " so, sai yana biye mata sosai,"a duk lokacin da suke dinning ita ke bashi abinci abaki cikin raha da kulawa sai zarah na zaune zata ja sa shi zaman main palour "hakan zata yi dressing mai tada hankali ko ta fito da nitien ta iya cinya ta yi nasha nasha a jikin sa yana shafo cikin ta suna hiran babies...sam bai dauka da wani nifi ba shikam amma zarah ta fahimce ta sarai in zai fita ko nan da nan sai tayi masa long kisses masu ma'ana ako wani kallo kuma da zasuyi exchanging sai ta aika masa sako mai cike da so da kauna kullum zarah ke jimamin sukurkucewan majeed" tace soja ya zama rago wannan ko asiri tayi mai? Kwana uku kacal amma tana neman haukata ta?..... Kan ya fice dakin suhan nurse ta zo duba ta ta samu ta karo mata sachet na maganin ta hambada a lokacin ma zarah sau daya taga idon majeed a dakin ta har kwanan ta ya kare yana chan yana kula da ita.... A Haka rayuwa ta kasance is clear now that suhan kadai keda miji a gidan sai dai ko wane rana hakurin zarah ke raguwa da halayen suhan din cos yanzu ta soma fahimtar wani abu da ita sosai.... Its seems like suhan tana neman raba ta da majeed karfi da yaji and its working fast.. Sai tana ganin ba don ma tayi mastering dauriya da bacin
Chapter 189 · 0% Book details