Sashe 194
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
ai shi kenan kuma meya rage ?ya mance dake kenan har abada.. hawayen takaici ya sauko ma zarah mumy ta kuma cewa Yanzu ba surutu zan miki ba..u need to put yourself together ki koma nasan zai baki hakuri tunda laifin tane dont hesitate to make up bana son rigima...daga yanzu sai kisan irin zaman da zaki nayi da ita tunda kinsan ita wacece fatan kin fahimce ni? Ta share hawaye tace naji mummy.. Ko wani minti 10 bata kara ba mumy ta korata ta koma gida lokacin har ya tashi yayi sallah yana shirin zuwa dakin ta... .tana shiga ko zama bata yi ba ya turo kofar..suna hada ido ta daure fuska.. Bai fasa ba yayi sallam kasar magwaro ta amsa Har ya zo ya zauna daf da ita bata kula shi ba.. Cikin nitsuwa Yace"are you alright" Ta gyada kai kamar bata damu ba amma ko kallon sa batayi... Yace yestade wasnt a perfect time can we talk now? ..ba yadda ta iya ahakan ta saurare duk abubuwan da yace gaba daya... "What else? dole na hakura kawai" sai ta amince a hakan cewa suhan zata zo ta bata hakuri komai ya wuce.... Yasha mamaki amma sai ya kawar da maganan yasan shikam tafiyar sa zaiyi ya barsu su biyun since har zarah ta amince ta hakura suhan tace zata bada hakuri so he's expecting them to reunite kafin ya dawo daga short meeting break dinsa da zaije yau a kaduna.. Wajen yin breakfast ya sanar da su duka sannan ya musu nasiha but he dont care ya sa suhan ta bada hakuri a wajen cos a ganin sa baison ya takura ta yafiso tayi hakan ra'ayin kanta ya gani kamar yadda tace za tayi.. Kowa amsawa yake amma na ciki na ciki.. Suhan Hankalin ta sam yaki kwanciya ranar bai kulata kamar kullum ba har ya fice bata samu wani kwakkwaran sakin fuskan sa ba... Ita kam zarah haushin su take ji baki daya so daurewa kawai take yi kuma ta kudira aranta ita da suhan is gonna be a different case a gidan tunda baya nan... *Dedicate to all members of* *Surayyahms fans page* *Surayyhams fans 2* *Surayyhms fan 3* *sakamako fans* *share and coments* *surriem*[10/21, 09:03] Reall Anee: * BRILLIANT WRITERS ASSO