← Book details Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 175 OF 225

Sashe 175

Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_ @ _IG:Surriem-sule_ *#Lovestory2018* *#romance#fiction..* *any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.* *Page Zarah ce ta soma dawo wa gidan tun safe amma sam hankalin ta yaki kwanciya sai zirga zirga take. she's now a boss with all the titles amma batayi tsammanin lamarin auren ta zai zo ya fara sha mata gaba kamar yadda take gani yanzu ba... Daga jiya zuwa yau kawai sai taji sabon salon relaship din suhan da majeed na neman daga mata senses..wani mugun kishi na damun ta amma for what? Soyayya ai ba nata ba sai take dauka kaman zata fuskance suhan ne kawai don ta fi karfin kishiya kuma ta isa ta yi hakan.. Tunanin dake ranta kenan gaba daya lokacin sai ta kasa samun sukuni ma ranta babu abunda ta takuba har yamma yayi ... Shikam Tun ajirgi yake lura da suhan kamar bata jin dadi amma sai ta matse tayi kyam har suka diro Abuja bata wani motsawa. Suka iso gida ana neman wajen karfe 7saura na dare zarah na chan sama ko jin karar rubibun shigowar convoy dinsa bata yi ba... Ya riko hannun ta suka shigo yace preetywifey na ko zamu je tare ne kam? Ta san meya ke nufi..amma bata jin karfin da zata iya binsa site dinsa Tace noo zan zo na same ka banyi isha'i ba. .kuma ena so nayi. yace toh shikenan go ahead zan zo ai... ta gyda kai ta wuce ta haura site dinta shima ya nufi nashi... Tana isa dakin taji wani azabbaben weakness ako ena a sassan jikim ta bakin ta sai ya soma dauke taste kasala na dada tsanan tawa da kyar ta samu tayi sallah... Sai ta yaye mayafin ta ta ajiye cikin dauriya ta rage kayan jikin ta ta daura towel da niyyar shiga wanka amma ena hakan bai samu ba dan dolen ta ta koma kan gado ta kwanta tana nishi sama sama ..... Sai wajen 20 minutes da dawowar su zarah ke jin labari cos fitowar ta take ganin yadda atmosphere gidan ya sauya it seems like evryone is alerted.. Tana jin ance shine ba bata lokaci ta haura site dinsa she really wants to see him taga ya jikin nasa yake ko wanann boyayyen guiltness din zai ragu mata a ranta... cikin sa'a kuwa tana turo kofar Daure da towel ta hango sa yana kokarin ficewa da ga bathrum ya fito daga wanka.... Suka hada ido ,"With a guick smear look na jaje ta karaso cikin hanzari yana tsaye ta kashe murya tace baby? Tadan fada jikin sa ta rungeme sa.... da kamar bazai rike ta ba amma sai ya riko ta lightly da dayan hannun sa na dan mintuna kadan wanda ya bata daman bashi warm condolesce hug ta dago tace ..im sooo sorry for what happen ya jikin naka? ...fuska ba yabo ba fallsa yace da sauki" congratulations.. tayi dan murmusji tace thanks and you too..dan karamin yake yayi ya zame hannun sa daga nata ya wuce ya kyale ta anan ya zauna gefen bed dinsa bata damu ba dai ta daure ta biyo sa idon ta na kan tattoo din jikin sa dake dada fitar masa da wani sabon salon kwarjini Batare da ya tambaye ta ko ya furta wani kalma ba ta shiga bashi labarin hidiman ta da uzurori abunda ya sa bata zo ta duba shi.... yana jin ta shiru wani bangaren zuciyan shi na tafasa... ya lura he's just a second choice to zarah burin ta na duniya shine a gaban komai...yace baby kasan dai na damu dakai ko? yace'yh.. babu komai i understnd i hope dai hankalin ki ya kwanta yanzu? Ta juyo ta kalle sa tace yes and ques what? Yayi mata shiru har sai da ta maimaita ya dago ya bata permirting looks ta dan yamutsa face sigar jan aji ta ce..im gonna be here,all day just for you. Bany na dauki hutun 3month. cikin dan fara'a ta karasa cos mood dinsa ya sa take jin Wani dar dar gaba daya ya sauya kamar ba majeed din data sani ba.. yace nice." thats good .. ya dan kau da kai. Tayi shiruu tana lura da shi a ranta sai ta soma tunanin ko fushi yayi ko kuma an gaya masa wani abu ya sa a ransa ... altho she knew that bata masa adalci amma yadda yake amsata bata jin dadi sai ta yanke shawara ...ba zata yaji ta karbe body cream din da yake shirin shafawa.. wani kallo ta bishi da shi mai kunshe da sirrin yaudara tace naga kamar ka gaji baby maganan ba baka son yi da ni yau ta mike tsaye tace...im here sofly ta dan ture sa ya kwanta da baya ta haura saman shi ta soma lailalaya masa jiki da cream din tana bashi hot and sexy body massage.. Ya lumshe idon sa gam yana maida nunfashi a hankali sai dai abun mamaki ba abunda ke dawo masa in banda fuskan suhan.. so ana ma zarah ta karaci maganan ta baijin ko daya har bacci mai nauyi yayi awon gaba da shi... Yana baccin Kallo ta bishi da shi tayi karamin ajiyan zuciya tace hala ma baccin ke sashi amsa min magana wani iri amma bakomai gobe ma zamu karasa.. ta sauko ta shige bath dinsa ta dan kimsa kanta kafin ta dawo gefe da shi tayi bacci... Chan wajen 1am ya farka kamar wanda aka tsakure shi ya mike gani yayi zarah na kwance kane kane ta mamaye throw pillows sai minshari take... ya sauko a hankali yana jin kansa ya watseka.. Mikewa yayi ya bude condenser ya tari ruwa mai kyau ya sha ..tunanin sa ya suhan dinsa take yayi bacci yau basu hadu ba ..hakan ya sa shi barin dakin a gurguje na bata lokaci yayi site dinta... Har yanzu ta kasa motsawa don ba dabaran da bata yi ba don Tayi amai ta samu sauki amma ena abu yaki sauka kuma ya tokare mata kirji ga azaban tashin zuciya... Yana shigowa ya hange ta kwance da towel abun ya bashi mamaki kar dai sai yanzu tayi wanka sai ya karaso.... Daman baccin a wahale take yin shi wani bin ma fizgar ta yake yi kawai... Ya shafa suman Ka ta cikin salon kulawa yana duban yanayin yadda take sauke nunfashi innocently ya dan dade a haka.. daga bisani sai ya yanke shawarar sauya mata kaya zuwa nitei dom Ya gyara mata kwanciya yana daga ta dan razana suka hada ido ya ce mata yaya ne..kallom shi take akasale gaba daya wani weakness take ji amma sai ta fada a jikin sa ta rungume sa tana sake boyayyen nishi... cikin lallashi Yace gajiyar kenan? ko dai baki jin dadi ne suhan. Tace uhm uhn ni bacci nake ji kawai" ya dan ja sannan ya riko hannun ta ta sauko kasa tsakankanin cinyar sa..why r u still in towels tunda bacci kike ji ai da kin shirya kawai sai kiyi ya shiga dan shafa fuskan ta tana dan kaucewa don ji take bara son hayaniya shes feeling sooo weaK cikin shagwaba tace ai baccin ya sa na kwanta anan wanka dama zan je... mamaki ya hana shi dariyar yadda ta yi maganan yace toh abun ba sauki lets go sai ayi wankan ko kar mu bata ma bacci lokaci...bata ce komai ba ta mike suka kai bathrom....tace masa bata son bathrtube don haka shower ya sake musu tare anan ma bata iya komai ba ita dai ta manne masa ne sosai har ya gama lailaya mata jiki suka fito.. ba laifi yanzu taji dama dama amma sai layi take neman yi ko kadan bata jin karfi daga karshe da abun ya soma damun ta sai ta koma bayan sa ta lafe yana dan tsame ruwan dake kansa... numfashi ya sauke da ya ji ta tsam a bayan sa sai ya juyo da ita yace pretyangel har yanzu baccin ne? ta dan girgixa kai alaman a'ah amma sai ta dada kankame sa sosai sai yayi murmishi yace toh ko goyo kike so ? Ta gyada kai.. yayi dan dariya ya ce ready?murya kasa kasa tace yes...sai ya dan yi yunkuro ya dago ta ta haura saman gadon bayan sa...ta rungemee kirjin sa sosai shikuma ya dan tattaro cinyoyin ta yayi kan gado da ita ya ajiye ta... numfashi ta sauke kadan ta ja hannun sa dake shirin zamewa ana ta kallon ta yake batare da yace komai ba ya dawo daf da ita ...yace har yanzu stress din ne ko wani abu ke damun ki?pls tell me kinji... Tace kazo mu kwanta i wanna be in your arms..ta kalle sa Cikin salon magiya da yaran ta baice komai ba...ya leaning kadan yayi kissing lips din ta passionately sanann ya dawo gefen ta da kyau yace to zo nan ki sa kayan bacci sai mu kwantan ko?u know im all yours yayi kissing din ta again Ba musu ta mike ya sa mata riga da wando mai tsantsi dark brown ya dawo ya kanannade ta da huge build chest din .. minti kadan ya kwanta bacci ya dauke ta shima ba bata lokaci bacci yayi awon gaba da shi .... Washe gari da safe Ita ta soma tashi ganin shi agefe ya sa ta sauke karamin murmushi ta mike ta shiga bathrum brush ta shiga yi ta sa paste ta kara sawa har Allah ya sa ta dan yi amai da ya ke makale mata a kirji kafin ta daura da wanka tayi alwala... Sam hankalin ta bai bata ta tashe shi ba har ta idar kafin Nan Its 5.55am Bayan ta idar Fuskan ta take kallo a mirror tana dan tabawa gaba daya sai taga kamar ta soma dawowa Wata daban cos she's looking pale and blushy kumatun ta sun dan cika har suna sheki ...ta shiga ja da hannun ta aranta tana cewa whats this blushing for ...? Ganin ba amsa sai ta tashi ta koma kan gado enda yake ta zauna daf da shi ta soma kokarin yaye bargo... Daga chan dakin sa zarah ta farka ba inda bata duba ba bata gansa ba..hankalin ta bai kwanta ba cos she waited
Chapter 175 · 0% Book details