Sashe 138
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_ @ _IG:Surriem-sule_ *#Lovestory2018* *#romance#fiction..* *any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.* *Page -54 continued* Duk dama suman kan ummah ya gama sheding amma a lokacin in ka kalle ta bazaka taba sanin macen dake last stage din ta na cancer bane.. Cikin kwanakin har ta dan sauya dan damuwar dake sauya mata kama duk ya washe Hankali kwance take zaune akan chair angama bata maganin ta tana shirin Tambayar bata ga danta ba har ana neman 8 saura ko lpya.? ...tana zaune dai ko abinci bata ce aka wo ba tana sa ido jim kadan ta sinkayo muryan sa yace salma alaikum..ta amsa tare da dan lekowa jikin suhan har bari yake data ji muryan ummah.. Suna shigowa sarari ummah tayi murmushin farin ciki ta dan gudun ta ta karaso ta fada jikin ummah farin ciki ya lullube ta tana dan dariya.. shikuwa ya karaso a ladabce yayi zaman sa gefen ta ya shiga gaida ta...ta amsa da farar ar ta tana dan tapping bayan suhan da tuni ta shiga rero mata kuka... tace tayi maka kiriniya sai da ta zo nan ko?kai.... amma abunda gobe ma zamu dawo Ta shi min toh ai gani nan kin ganni .. suhan ta ki sam ta dago kai ta lafe kan cinyar ummah... fuska ba yabo ba fallasa yace ummah fatan kinsha magani ko? kinci abinci? Ya shiga dube dube...tace ah ah ..ai ban ganka bane ya sa na ce su dakata tukunna bai kula ba ya mike dakan shi ya shiga wajen hada abinci aka sa masa yadda ake bata as usual ya taho da shi.. kafin nan suhan ta mike ta kalli ummah tace alhamdullhi ummah kar kiji farin cikin da naji dana ganki hakan gaskiya nan sun iya jinya Allah ya saka musu da Alkhairi..ummah dai bata ce komai ba tana binta da kallon tausayi ta lura suhan na bala'ian kaunar ta sumtyms ranar mutuwan ta kawai take ji ma yarta she dont know what will hapen randa akace ma suhan ta mutu... duk dama tana jinta garau amma sosai take ganin bazata wani dade a duniya ba.. Ummah tace baki amsa ni ba ke kike sa ya kawo ki nan ko? Suhan Bana fa son abunda kike yi meyasa bazaki na kwantar da hankalin ki bane?..tayi shiru chan tace ummah na san zaki ce haka amma wallhy bani nace zan zo ba shi ya sa aka kawo ni jiya..Allah ki tambaye shi ummah ba karya nake miki ba ta sunkuyar da kai gwanin tausayi ..ummah tace hmmm to ai shikenan.. sai ga majeed da tray na abinci mai aiki na biye da shi...gaban ummah ya sauke a ladabce kamar yadda ya saba tace nagode Allah ya maka albarka..yaya banga naka ba kar kace min yau ba anan zaki karya ba...abun ya ba suhan mamaki tace what? Yaushe ummah da majeed suka developing mother and son love this is just 2 weeks da haduwar su... cike da jin kunya yace ' ai tunda nasa ki lattin karya wa sai kin fara ci kafin na ci..dan karamin murmushi ummah tayi tace ah a kam to zauna nan ena zuwa...ya zauna ba musu ta tashi ta basu waje suhan na bin ummah da ido tamkar mafarki haka take jin kanta Wai yau ita ce haka?ga umman ta garau kamar ba ita ba cikin farin ciki ..Ta juyo ta kalle sa hankalin sa na kan wayar sa bai ma san me take yi ba... Haka kawai taji ya dan burge ta ta zuba masa ido tana wasu tunanin da ita kanta bata iya maimaita su ba. Ashe yana da mutunci ? Ai ban san har yana da tausayin da zai iya taimaka ma wani har haka ba..he's really generous ta cigaba da kallon sa tana raya wa aransa.. Gani yayi ana jere akan dinning da sauri ya mike ya kara so. Yace ummah dan Allah kar ki yi aikin komai ai da kince na miki zan yi.. har cikin ransa yake fada... tace zauna nan bana son musu ya sauke ajiyan zuciya ba musun ya zauna.. Ta kalli suhan tace ke fa?nan ne ta dan dawo senses dinta cos ta dade da shanya baki tana mamakin unforseen relationship na ummahn ta da majeed in no time.. Sum sum ta kara so tana binsu da kallo dukan su..ummah ta shiga serving anan ma da kyar ya barta cikin annashuwa da jin dadi suka fara cin abinci duka tana dan jansa da hira... Suhan sai ta dawo kamar bare a a tsakanin su...cikin hirar su ummah ke bashi labarin yadda jiya ta kasance mata a waje ...sai yaji da ma ya bitan ne cos he was glad it was fun for her shikan sa yaji dadi da ta nuna jin dadin ta.. Suhan tace tab di jam cikin ranta..ta cigaba da cin abincin ta baki shiru ..ummah tana mugun jin kunyar sa har cikin ranta wani abun tana so tak i amma hakan kawai take ji is high time ta biya ma kowa bukatan sa musamman na alkahiri da wanda zai sa su farin ciki for once kafin ta mutu... Shiyasa ta danne duk wani kawaici da kunya ta sake da majeed kamar yadda yake so tayi masa... Bayan sun kammala cin abinci ne suka fito suka zauna nan bakin wani garden ummah na kan chinesse mat suhan na gefen ta shima hakan.. Cikin hikima da dattako ta shiga musu nasiha kusan abunda ta fada masa tun farko shi ta sake maimaita musu duka..ta kuma nuna masa har cikin zuciyan ta shima dan ta ne kuma tana alfahari da dan da ya san darajar mahaifiyar sa.. Nasihan ya shige su sosai musamman ma suhan dake jin zafin kuskuren data yi abaya ta dada bada hakuri tare da ma ummah alkwarin bazara sake ba...tana so ta bashi hakuri amma nauyi da kunya ya hanata shikam babu ruwan sa ya amshi laifin sa sannan ya ce zai gyara har da ma ummah alkwarin zai kawo mata zarah har gida su gaisa... Ummah taji dadi sosai ya sa masa albarka..tace to ya kamata najee na huta gobe ne zamu koma gida ko..yayi saurin karban maganan yace eh..ummah ta amsa tare da musu sallama ta basu waje.. Ya so ace ya gaya mata ya sauya musu gida amma sai yayi wani tunani sai ya fasa... Shiru ne ya dan ratsa wajen ..tana faman kulle kullen yadaa zata ce masa Abu biyu...na farko tana so ta bashi hakuri kamar yadda ya sauke na shi ua bata na biyu tana so tayi masa godiya yadda ya kula da mahaifiyar ta ..amma sai ta rasa confidence din yin haka.. ko ajikin sa don shi dama bai kawo tunanin don ita zai ma ummah wani abu...yayi ne a matsayin hakan ya dace yayi. Haka suka cinye ranar gaba daya da shike ummah na nan da zai fita sai ya barta taje chan tare sa ita suka zauna.. Cikin hirar su Ummah" na lura da ita sosai ta gane suhan din ta ta sauya amma sai bata ce komai.. sai wajen bayan magrib ya dawo duk iya dabara yayi mata don su tafi chan site dinsa amma taki har ya hakura da shike ya san zata so ta zauna da ummah sai bai sake takura wa sun je site dinsa tare ba ya kyale ta ya musu sai da safe Duk ummah na lura don ita bata so hakan ba gani take kamar suhan ke kawo matsala fiye da majeed so a daren ma sai da tayi mata nasiha mai tattare da fada..for the first time ummah ta gaya mata cewa"suhan idan baki nitsu kin kama auren ki da kyau ba zaki sha wahala na lura yaron nan sai yadda kike so yake miki ko? Ni ban ma yadda ba ke kika sa ya kawo ki nan ba..toh ahir din ki kar kice zaki yi wasa da daman yin biyyaya ma mijin ki..maza kime zaki basu in babu respect ke ba komai bace..da ma ace ke kadai ce sai kiyi haukar ki amma kinga akwai wata kuma ba sarar ki bace zata koya miki hankali in kika ce ke uwar rashin wayo ce bana son shashanci kina ji na ko?.... ta fahimci ummahn sarai sai ta noke tayi shiru fuskan ta kamar wacce zata fashe ta amsa da cewa toh ummah naji...bata kara cewa uffan ba tayi kwanciyar ta Washe gari da safe suhan bata tashi ba har ya zo ya fada ummah lokacin tafiyar su....tun a lokacin masu aikin su suka packaging kayan ta da komai wanda zasu tafi dashi.. .. 9.50 na safe ya fito cikin shirin sa tsaf yayi kyau sosai duk dama suite ne still ya sa.. Haushi ke damun ummah she tot ko suhan zata nuna alaman taje ta duba sa da safe koma taje gaishe sa amma bata ko motsa ba itama ummahn sai tayi mata shiru bata tanka ba.. Haka ya zo nan ma da kyar ta sauke nauyin da take ji ta ce masa ena kwana" ba yabo ba fallasa ya amsa..suka kamo hanyar aiport in few hours sai ga su a nigeria... Motoci biyu ne daya na shi ne sai wanda ya dauko ummah da suhan daga nan aka kaisu straight sabon gidan su... Duk sun sha mamaki amma basu kawo wani abun aran su ba.. Aka bude gate sukayi parking gaisuwa aka shiga jero masa yana saukowa yaje ya tallafo ummah yace mata su shiga ciki murmushi kawai tamai amma sam bata fahimci komai ba har suka isa ciki.. tsaban tsoro anty jamil sai ta kasa saukowa ta tare su... ganin yadda ummah ta dawo ras abun ya sata kuka mai dauke da farin ciki don tun daga windown ta achan sama take hango su. Suhan na binsu sum sum tana kalle kalle har cikin ranta taji sha'awar gidan don ya amsa sunan sa.. Akan kujera na first palour ya ajiye ta kirjin sa na bugawa amma sai yayi na maza ya daure" ummah ta dan kalle uneasness dake tattare sa shi tace ya dai? Ko hanya babu kyau ne nan kuma ena ne haka dana.?. cikin wani yanayi idon sa suka sauya don bai son