← Book details Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 167 OF 225

Sashe 167

Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

dariya nakeyi bana tsayawa ya ja hancin ta cos yasan tana so ne ta kaucar masa da stern mood dinsa ...duk kokarin kauce damuwa da yake yi ita tana gani.. Wayar sa yayi karar shigan kira ya dauka tana zuba ido ta ji ...yace eh na shirya i will be there in few minutes ...ya katse ya mayar ya ajiye..tace fita zakayi da daren nan...yace yeah but im not so in the mood bana jin dadi sosai...tace why? Amma ai baka fita da dare yau din sai ka huta tunda baka jin dai dai..ya dan girgiza mata kai alaman ah a bazai iya ba...yace i have to ko za muje tare ne ? I know i will be fine if ure with me..ta ji dadi a ranta amma tace ni kuma? Noo ai bana raka ka sai ka gaya min ina zamu..yace party..ta danyi dariya yace am serious its my bufday friends are there will you? Kema fa friend dina ne ta kwabe fuska tace amma sai yanzu zaka ce na je ni bazan ma je ba...yace nooo bana son na takura ki ne suhan besides su ba yan kasar nan bane and then halayen su ya dan banbanta da namu kinga da dai da zarah mukan je amma kinga ke daban kike i dont wanna stress you da irin hayaniyan mu... Ta dan yi shiru tace toh sai naje din wato don ni ba zarah ba zaka ce ni daban nake...yace oh my god...ya rike baki yace" ya salam ni ba haka nake nufi ba malama toh zamu je.. Haka suka cigaba da muhawara har aka kira isha'i suka yi yace mata zai sa a shirya ta sai suje... Ba wani bata lokaci a ka kira artist ta zo ta tsala mata light make up Ta shirya mata suman kanta ta kame shi da scarf half way amma ana ganin tsagun neatly parked hair din ta Ta dauko dresse na musamman da aka bata izinin ta yi amfani da shi ta sa suhan ta sa... Pure Red satin gown ce mai budadden wuya da fallen side hand dai dai setin giwar ta aka baza shi har kasa kadan kamar prom sai aka tsaga tsakiyar ta gaba har cinya saboda shape din kayan yayi over sai da balance tun da higheel shoes ta sa..... She looks super stunning so simple but sophiscated Tamkar wacce zata je wani internationl grammy award. ita kanta sai da ta tambaye kanta dama tana da wannnan sirrin kyaun? Shikam bakin wando ne da toxido suits fari da dark navy bkue jacket n a suit din...da shike bai karasa rufe button din ba so he looks sexy and fresh sai uban qamshi yake zubawa... Tayi smiles mai dauke hankali saboda kallon da yake mata na tsaban yabo shima sai yana jin dan dole ya zame masa da ba inda zaije da ita hakan...yayi mistake din cewa zarah a hirar nasu tun farko yasan in yace wani abu yanzun suhan zata ga kamar don bata kai zarah bude ido ba ya sa ya kawo excuse Har Suka shige mota yana staring ta kasa yin surutun itama sai ido take binshi da shi... Wani quiet and peaceful area suka sauka ta dauka ko asalin party ne yadda take ji dagaske amma sai taga sun shiga wani hamshakin gida... Sojoji ne ko ena kamar gidan bariki tun kan motar sa ya tsaya aka yo layi ana bashi respect... Ya fito ya kamo hannun ta suna kaiwa ciki Wata very beautiful woman ta fito da gudu ta zo jikin sa tare da ce masa hey stop ya tsaya chak wajen tuni yayi duhu suhan sai da ta tsorata..... Tana kamo hannun sa ya juya da face dinsa yana kallon ta duk dama ita bata ganin sa sosai..kan ta hankara sai ta ji kyat an kunna wutar tare da wani iriin cheers na supriseeeee....haske ya dawo ko ena its really amazing ko ena ya dau kyau ballons decors cakes snacks all over but very few peopl da basu kai goma sha biyu ba ne wajen.. Murmushi kowa ya ke sake masa ayayin da suke rungimar juna suna ce masa happy bufday yana amsawa da thanks.. ya riko hannun ta da gefe daya ..ana kallon ta tana kallon su she cant say if yan nigeria ne gaskiya saboda kaf sun rikida sun koma turawa.. Ta dubi kanta da kyau kaf matan wajen su shida ita ce ta sa kaya mai mutinci ... mahmud ke gefe bayan gaisuwa ya dan karbe hannun ta a nashi yace amarya u look stunning ashe mai bufday shiya kawo mana gift am so pleased to meet you im mahmud merah...tayo murmushi tace ta gode Yana da fara'a sosai so sai ya jawo ta gaban inda ake surutu da kowa da kowa..they all cant resist her beauty don anan har ansoma tunanin ko jennifer winget ne some ppl kuma are already wondering where is zarah? Don kullum in tazo sai anyi yar rainin hankali wajen ko kadan bata sauke musu kai shiyasa ma basu damu ba sosai su dai tazo ne suga drama...ana ta surutu mahmud ke damun ta dan dole tana magana da mutane har a kayi gathering wajen yanka cake Majeed ya dan jawo ta Gaba ya kamo ta jikin sa..kowa ya taru anyi circle matar mahmud mai suna yasmin ba marabar ta da baturiya sai dai siririya ce sosai tace" a toast to this very handsome MJ and his so beautiful wife mrs suhan shamud ta dan kashe mata ido tayi murmushi ...sai waje yayi wani dum ana kaikawo da maganan babu wanda yasan da wannan ashe ma matar sa ce some gots happy wasu kuma damuwar su suji ya zarah ta kasance with all her proudings majeed har yayi wata mata?... amma dai akayi tafi aka yi musu toast aka yanka cake cikin so da kauna ta sa masa a baki shima ya sa mata ya bita da light kisss a bakin ta da gefen kuncin ta they look perfact together so kowa kallon su yake a sace..... Yan shisshigi suka shiga musu interview duk dama shi ya ke amsawa amma bai hana wasu comparing halayen zarah da na suhan ba Anan ta samu friends da shike itama yasmin tana jin hausa kadan sai suka shiga hira mai dadi tsakanin su suna bata dariya ba kunya kowa yake gaya mata reaction dinsa da suka ganta amma bata damu ba cos tasan irin su dama thyr free ba kamar mutanem mu masu son gulma ba.. Anata hidima yana tare da mahmud yake sanar da shi ba zasu dade ba dama 30 minutes ya deba musu zasu koma gida.. Not withstanding Mahmud ya nuna masa jin dadin sa na jawo suhan ajiki shima ya sanar da shi ai yanzun ma gaskiya shi sonta yake... Suka soma hirar sama sama...da yaga abun na jan lokaCi ya ce su hadu gobe zasu karasa... Suka tashi nan ya je yayi godiya da sallama ma kowa da kowa as usual Mahmud da matar sa yasmin ke taka ma suhan suna hira kadan kadan..yake ce mata ya ji dadi data zo itama tayi musu godiyar yadda suka karbe ta ta sake da kowa anan cikin musun su na mata da miji take dada gane waye majeed ..he's a true gentleman an every woman s dream...har suka rabu tana kawo abubuwa aranta Surutu suke yi Suna tahowa yana mata borin kishi itama tana mayar masa a wasa ta duba taga karfe10 saura tace sai dai ya sauke ta ta siya masa bufday gift...a cewar sa yace shi bai ya so asiya masa amma in zata mishi rawa shikenan ya karba... Suka tada sabon musu har sukayi parking gefen hanya ya shiga kissing din ta suna romancing din juna sai da sukayi mai isar su ya kyale ta karshe ma ya sake jiki yace bazai iya karasawa da su ba..ita ta karbe tukin motar suka isa gida.. Dakin ta suka nufa tare ita kunya take ji ta motsa jikin ta amma sam ya dage abunda yake so kenan...so tsabar yadda suka dagule juna suit din nasa ma na chan mota ya rage daga shi sai farar rigar sa na ciki butons kusan uku a bude gefe da gefen stocking din har ya warware ya fito.. he looks scatered and sexy ita kuma scarf din ne ya cire ya sauke mata suman kanta suna kan yi... Yace to tunda bazata masa ba shi zaiyi mata dedicating song amma dole zata bari yayi rawa tare da ita tace ta yarda... Ya kawo wani karamin bluetooth player ya kunna wakar ciara" dance like we are making love..yana da mugum dadi da sanyin ji ya jawo ta jikin sa yana demonstaring yadda ake fada so romantic yana bin words din da sexy voice dinsa sai..jim kadan sai ta soma fita hankalin ta tana neman birkice masa ta shagala da abun ...he's actually romancing and squeexing her body so hard duk dama hakan wakan yake fadi...amma abun ya kayatar sosai musamman enda ake cewa " off to the wall...body to body u and i tonight..its u and me tonyt baby" Da wasa da wasa daga rawa ya shiga razanar da gangan jikin ta da salon romances har suka sake having wani hot amd fervent sex wanda ya mata tamakar na karshe yake yi...cos a daren kukan da taci ne a hannun sa ya hanata furta masa kalaman tana kaunar sa...don ma da kyar ya rarrashe ta a kayi bacci don yau sai da a kayi gashi kafin yaji kunne.... Washe gari Tunda suka tashi sallah take fitina sai da ya lallabata ta ta koma bacci.... Chan wajen 11 ta farka ...gani tayi baya nan amma tana jin dadin jikin ta gajiya ya dan washe sai ta sake shiga wanka doguwar rigar atamfa ta sa yellow mai adon stones tayi light make up .... Tana jira taga ya shigo amma shiru chan dai ta yanke hukunci zuwa duba shi ga yunwa ya soma damun ta.. Tana kama handle din kofar ta ji an rike daga ido da zatayi sai taga mutum a gaban ta sanye cikin uniform dinsa tsaf Hular sa a hannu.... Wani irin bugu kirjin ta yayi take idanun ta suka fara canzawa ya sakar mata murmushi
Chapter 167 · 0% Book details