Sashe 144
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
na amsa ba ko? Yace naji dadi sosai amma friends always share ko so kike wata rana idan kika bata a tambaye ni na kasa fadan komai ba...so tell me ya juya da ita suna kallon juna..yace whats your name? Ta sunkuyar da kai tana murmushi tace my name is suhan ibrahim dan fulani..ya gwalo ido tare da jan karan hancin ta bazata yace ahhh no wonder ure bery cute and preety ke fulani kenan right?.ta lumshe ido tare da runtse su da hannayen ta cikin jin kunya...ta gyada kai Dariiya yayi" Ya jawo ta suka zauna gefen gado looking at her seriously ..yace am happy ure now smilling....kasa ya dawo ya dan rusuna gaban ta suna kallon juna " yace duk abunda zai saki jin dadin acikin ranki don hesiitate to tell me zan yi miki kinji? Ai aure ba takura bane its something beautiful once ure ready i am... zuciyan ta na bugawa Tayi karamin murmushi hes kind of perfect now ta raya a ranta ya cigaaba yace" are we real friends now? Tace yes . Ta maida masa smiles yace toh ki shirya zamu tafi wani waje... Tana so ta tambaye sa amma yayi saurin tura ta cikin bathrumlm ya ja mata kofa.... Sauke ajiyan zuciya yayi mai nauyi ya maida numfashin sa kasa " cikin ransa yace "babu komai nasan na lokaci kadan ne...kwanan nan hankalin ki zaii kwanta zaki zauna da ni matsayin mijin ki .ya karashe da karamin smiles ya shiga hada mata shayi.. Jakar sa ya dauka ya ciro wani sachet ya cire tablet kwalli daya ya sa a ruwan shayin ya koma gefe ya cigaba da dura dukannin kayan ta dayaylyi saura a waje acikin bags dinsu... Ko da ta fito sai ya kau da kansa kamar mai jin kunya sosai abun ya soma jan hankalin ta.. dariya da mamaki ya soma bata.. Sai dai taga ko ena shol yayi parking ta zo daf da shi ta zauna fuska ba yabo ba fallasa yace baki jin yunwa ne? Take something pls kinga rana ya fara yi ni zan na tayaki goge jikin ki.. ba musu ta gyada kai dama yunwan ke damun ta... Hand towel din ya karbe ya shiga tsame mata suman kanta sofly tana shan shayi.. kamar bazai yi ba..wajen shiru ba wanda yace uffan Har ta kammala tana ajiye cup din ta soma dafa kanta sakamakon wani dummm data ji ko ena ya soma mata duhu... Gefe yayi yana duban ta har ta sake jikin ta shiru bata ko motsi... Ya zo da sauri ya dauko simple gown pink mai shegen kyau don yadi ne sharara shara kamar materiala an masa v neck da siririin hannu . Dai dai kan hips dinta zuwa cinyar ta aka buda shi kyakyakwan motsi tayi cinyoyin ta zasu budu amma ta baya kuma dogo ne har yana jan kasa .. Zamaan diris yayi da ita akan cinyar sa ya mata hair dressing ya busar yayi stretching bai mata kwalliya ba..ya dauko abunsa a hannu suka fice.. Securities suka biyo sa da lugagges dinsu aka sa a mota ..vai tsaya ko ena ba sai jirgin sa daga nan suka wuce kasar srilanka.. *Thanks for ur coments keep Sharing ur views friends..* *suriiem* [9/30, 00:21] SURAYYAHMS: * BRILLIANT WRITERS ASSO