← Book details Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 166 OF 225

Sashe 166

Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

mazaunan ta a hankali a gajiye.... Kusan minti 10 suka dauka a hakan ya sauko tare da ita bai tsaya ko ena ba sai bathrum shower ya a sake musu a jiki suna rungume har sai da ta dawo cikin hankalin ta tarwal sannan suka nitsi suka yi wankan tsarki suka fito... Free and relived take jin kanta Sai dai wani irin azaban kaunar sa da tausayin sa ta soma ji na mata yawo ajini...me zanyi na gaya masa ? Ko kawai na barshi yana samuna duk lokacin da yake so ta shiga muhawa da zuciyar ta lokacin yana kan gyara dakin sa don su samu su huta da kyau rigar sa ne ta kwama tana kwancekan soft coucht dinsa ... Cikin haka hannun ta yakai kan wani kati an nannade sa da red valvet mai kyau...ta dauka ta warware greeting card ne mai shegen kyau da tsada taga happy bufday to the only happiness of my life my pride...Allah will continue to guide you and light ur path to my only son..i love u so much A karshe taga from mumy da dan logor kiss a jiki...murnushi mai dauke da mamaki tayi ta kalle sa bai ma lura ba har ya kimtsa sai ta saurin ajiye card din tace aranta sooo yau ne bufdayn sa hmm wow.? Ta duba date a wayar sa dake wajen taga 26th tayi musmushi nan ta fada tunanin yadda za tayi masa har ta mance da abunda ke damun ta... ShikoYa na dar dar a ransa yana tunanin kar suhan tace ai ya mata alkwarin Bazai sex da ita ba amma yau yayi he cant explain it bisa ga dukkan alamu ita ma ta sa shi so sai ya basar ya zo ya same ta yace lets get to bed ko ba anan zaki kwanta ba ya dan shafo fuskan ta looking calm yace kin gaji ko? Im sorry kkk? yadda dl Ya fada kalar tausayi da kulawa da sexy voice dinsa ya sata lumshe ido Kadan ta kuma budewa ta shagwabe tana turo masa baki....yayi murmushi yace comon muje chan sai kiyi min da kyau...ta dan yi dariya ya dago ta sama suka haura kan gado... Sun kai 3 minute suna maida ma juna kallon so da kauna cikin shauki suna sauke kayattacun smile ya dan ji kunya yace whats witth the look preety na...ta sakaya murya cikin salo tace happy bufday my captain soldier ....ya sha mamaki amma sai yayi leaning tare da ajiye ta kan pillow ya sauke mata wani hot and fervant kisss a bakin ta murya a kasale yace thanks mrs captain soldier amma ya akayi ta sani ? .ta dan sa hannu dimple points dinsa ta lotsa su ya dada yin killer smiles tace i just know... ya gyada mata kai alaman karya take yi tace ok i got it from here ta yi nuni da heart din sa ya dan zaro ido waje yace reallly...? Wow ure amazing baby gal ure sooo amazing baby na. Ta dan kumburo baki tace ni fa ba babyn ka bace kasan wanda kake cewa baby ni bana so baiyi min dadi ko kadan ta dan bata rai. ..yace why not?u dont wanna be my baby...sai ya dan yi shiru A ranshi ya tuno ashe fa zarah yake cewa baby kardai dan haka suhan ke neman kawo hatsaniya.. Abun ya bashi dariya but seriously what else suhan tana kishin sa tana kuma bukatar sa sexually he thinks is high time ya gaya nata yana son ta Ya ce ok to ke wanne kike so? Ta yi masa shiru yace comn idan baki fada ba nima zan tambaye nan dinki ua nuna hrt din ta...ta murguda baki playfully ya mike kusa da ita dama a the same pillow ya sa kansa amma sai ya dago ya daure kanshi kan breathng hrt din ta ta lumshe ido tana jin numfashin sa Ya sa hannun sa ya ruko nata hannum dam dumin jikin su yayi connecting... speaking from His hrt yace kinsan me preety? Ta girgiza kai...yace na ji wani abu a zuciyar ki u wanna hear tace yes...ya dada kwantar da kai muryansa a saukake cikin nitssuwa ya soma cewa " yes, ure right zuciyan ki ma tace kar nace miki baby wai tana taya ki kishi..tayi murmushi bata dau abun Serious ba amma sai ya cigaba..yace amma ta ce zata daga min kafa saboda tana da kirki she's soo beautifil and loving ko zamuyi xchangin ne ? Ta girgiza mai kai tana murmushi...yace why not'cikin sanyin murya tace meyasa kake son irin shi toh? Yace shiya dace dani i know irin ta bazata bar ni ba...zata kula ni ko a lokacin da bana son kai na ko ena dashi ko bani da shi ...zata kuma zama a bokiyar hira ta ako yaushe she will be obsesssed with me i wont feel alone and lonely anymore.... muryan sa ya soma rawa yana dada sa serious tune yana kama hannun ta.. hankalin ta tuni ya dawo dai dai tana jinsa kirjin ta ne ya soma bugu ... Yace suhan ....sai yayo shiru bai karasa ba..ta tsorata amma sai ta daure ta dada kama hannun sa itama ta bashi glance din ya cigaba tana jin shi..muryan sa na rawa yace pls give me your heart or just share with me i wont leave you i promise...ta lumshe ido jikin ta ya soma sanyi zata fara kuka yace pls kar kayi min hawaye na dade ena so na gaya miki but im scared wallhy ena kaunar ki with my hrt and soul ...suhan i love you.. Ko ba zaki so ni ba just know that i wanna be your husband your only..sirrin ki ..your man ur true and last love Ta dan fashe da kuka a hankali tana bari a jikin sa bata ce komai ba..Ya tashi a nitse don gaba daya idanun sa sun sauya abu ne wanda ya dade yana neman hanyar fitar da shi amma sai yau ya fita masa a baki.. Yace suhan meya faru? Kukan me kike yi ni na sa ki kuka? Comon tell me wallhy ba don nasaki kuka na fada ba baki so na ko? Ya dada tashi ya zauna yana kallon crying face din ta yace look i wont force you ro love me bance ena so kice kina so ba ba but i love you and i dont wanna hide it anymore kin fahimce ni we are atill friend right? I will wait ..maganan na zautar da hankalin ta she s feeling more complicated now tana mugun son ta amsa shi amma bata so tayi garaje ..ta lura da gaske yake yi and he's sure shiyasa ya ufrta mata hakan...ta dan ture hannun sa cikin rudaddaen kuka tace pls leave me alone..take hawaye ya ciko idon sa yana jin zafi sai yace ok...cikin kukan tace not ok...i just wanna be alone ..ya dan gyada kai yace ok go on..da sauri ta zame ajikin sa ta fice ta bar masa dakin... Mikewa yayi kan gado ya lumshe idon sa yana fargaban amsar da zai ji bakin ta anytime soon ... Cikin haka mahmud ya kira sa ya sanar da shi sun gama hada masa bufday party kuma suna expacting dinsa ya zo as usual yadda suka saba... Da yana so ya ce aha a..amma sai yace eh zai zo din...he dont want to look dull atleast not today tunda wannan ne kawai rana daya dayake socialising da manyan abokan sa da suke tahowa musamman da ga wasu kasashe don su taya shi murnan ranar haihuwar sa..tun kafin yayi aure ya zauna a nigeria haka ne so sai kawai ya sa aransa zaije din... Suhan tunda ta shige dakin ta ta fada kan gado kuka take mai dadi mai cike da sarkakkiya wanda zuciyan ta take so yau yace yana sonta ...don bata san tana son captain ba sai da ya furta na shi even if she s daubting she knows is true yau.... Yanzu enda zata fito ta gaya masa ne ke damun ta..she wants to be sure cos her feeling is abruptly involved ..wani bin tana ganin tsabann kyautata mata da yake yi take jin sa a rai babban abun da ke dagwala ta wani bin tana ganin kamar sex ne kawai yake ruda ta don har yau tana jin duk mazan duniya babu kamar sa a fantasy world dinta .. Dukan su ba wanda ya sake lekowa kowa na harkan gaban sa har sai chan around five na yamma ta daure ta yi wanka ta sa riga da skirt dark blue super holland ta fito das das da ita .. Kitchen ta shiga tayi masa special snacks da cup cakes atleast is his speacial day bai kamata tayi masa ruining ba ..sai tayi tunanin zata kawar da maganan kawai ta je ta lallaba sa in ya so daga baya sai ta ya yanke musu hukunci Bayan ta kammala shirya komai ta sa a pure white and red cutleries gwanin sha'awa ta nufo room dinsa da shi.... Yana zaune gaban computer ta yi sallama ya sha mamakin ganin ta amma kallon sama sama yayi mata ya fahimci shes trying to be ok so sai ya basar yayo murmushi... Kunyar sa ta danji shiyasa har ta zo ta ajiye abinci bata masa shagwaban da ta saba ba...yace thanks amma za'ayi min hakuri sai nayo sallah kafin na ci its almost time..tace ok Hakan akayi sai da suka kammala magrib sannan ta dawo don tayi serving dinsa ...ya zauna daf da ita har ta kammala ta shiga basa a baki a hankali yake ci yana karanta language din fuskan ta...could it be zai samu shiga zuciyar suhan?itama tunanin take a ranta amma Chan data ji shirun nasa yayi yawa..ta daure tace today is your day amma baka ko dariya baka san munyi murna sosai lokacin da aka haifo ka ba?..sai na gaya maka irin kalar kukan da kayi... cikin mamaki ya ja yana kallon ta it was kind of funny abun ya bashi dariya sosai sai yace' hey wake up yarinya kina ena lokacin? shirme kawai..ko a mafarki bazaki ga nan ba..tayi murmushi mai sauti tace oho dai.. amma ni kasan meye ranar bufday na kowa yana sani saboda
Chapter 166 · 0% Book details