Sashe 12
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Wa driver ta bada suhan a wata katuwar prado classic aka maida ta har anguwan su it was almost 7.58pm to 8. Bayan nan cpt Ya shigo Mum na zaune tana kallon peace tv xakir naik ke magana ta bada hankali sosai,but her mind was busy thinking of yadda zata san wacece suhan sosai cos al'adanta ne tausayi da son taimaka ma yara musamman yan mata "Hy mum ,Daf da ita ya zauna a sakalce Ta daure fuska ta juyo,majeed I need an xplanation to what you did to that girl lpyanka kuwa? Huuuh? mum yarinyar ai batta da kunya ne kawai just making cautions bana son raini, Dagwas dagwas zara ta katse su sa takun ta mai dauke hankali ,suka bita da ido dukan su waya ne manne kunnen ta da kyar ta dago tace" Sannu mama inlaw ,shi kuma welcom, ta fada masa ta kau da kai tana haurawa chan sama as usual kullum ranta a bace. Mum ta nisa tace"Hmm uhum, ga shi nan ai wai baka son raini Bayan ga raini nan a gaban ka but i have neva seen you making cautions ko sai akan karaman innocent girl abun naka yake tashi? Ohhh she's not innocent mum baki fa san yarinyar nan ba fa..yafada sounding tirred "Says who? Kai din kasan ta ne ai naga Majeed banji dadi ba gaskiya i raised u as a prince mai tausayi... I mean nasan tayi maka laifi but kai ai ba sarar ta bane u shud have just let her go waye baiya kuskure a rayuwa...gaskiya i feel pity Ya juya yana kallon t cikin mamakin yadda ta dau abun a zuciyan ta sosai "yace Hose down mum naji duk wannan am sorry ok, Ok Right nidai bana son haka ta sake faruwa me kawai alhmdull ma the girl is gone now. Yace "Alright hakan yayi kyau gudnite mum ya manna mata light peg Ya haura sama shima. Zarah Already in a shower don bata bata lokaci inta dawo wanka ne farko, Cpt fake jitam ta tuntuni He cundt wait sai ya juya ya koma dakin sa after like 1hr ya sake dawo wa Kan mirror ta harde kafa looking at her finished beautiful skin tana kan lailayawa ta mirror Tana kallon sa sanye da white 3gtr da body size singlet mai kauri fara tas tadan kame sa ya ce "salam alaikum. Shiru ta masa har ya karaso daf da ita ko gizau bata yi ba kamar ba mutum agaban ta Baki amsa sallama mr kuma yau, baby pls stop it dan Allah yau fa ka dawo .. why must keep petering me i need my time alone zanzo ai in ena ra'ayi, Abun ya basa mamaki sai Ya dakata sosai Staring at her cikin yace, zarah? after all you put me througth akan surprise dinki and not even a welcome did i derseve ? A dan fusace ya mike tsaye "cmon kiji abunda kike fada min lpyar ki kuwa Tsaki taja ta not minfimg what he said damuwarta kawai ya fice mata a daki ..tana shiru sai ta dada maida hair dinta baya looking pissed Sannan tace Toh sorry, ure welcome... And im tired baby pls go i need some rest ta dada daure fuska. Ko kulata bai sake yi ba "Have it..ya fada a fusace ya fuce abunsa.. Msssww ta ja tsaki bata damu ba" wai maza meye suka dauki mace ne sex machine?, ya wani zo min i know he just want to get my juice shegen fitina kawai hnnnn...ta juya ta cigaba da kwalliyar ta. Shkuwa Juyi yake kan gado yana tunani "me na ma zarah ne haka, this is getting out of hand amma bakomai we woll c then ..ya juya cikin comfoter sa ya shiga bacci. Ummah sosai ta jinjina labarin suhan alho bata gaya mata musabbabin haduwan ta da capt mj ba. Tayi mata fada sannan ta mika mata wayar ta da zubby ta kawo don da kyar ummah ta lallashi zubyn itama ta koma gida . Itama suhan da tunanin abubuwa dayawa da ya faru da ita a yau ta kwana Don harga Allah wani bin sai taga kamar mafarki tayi musamman event din da ya faru da ita gidan su cpt majeed.ya kuma zasulu kare da alhaji sani gobe oho... *"If ure enjoying this story lemme know kar ku ji shiru kwana biyu cos im having hard time posting whatsap* *surriem* [9/13, 13:44] Hapsy: * BRILLIANT WRITTERS ASSO