Sashe 196
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_ @ _IG:Surriem-sule_ *#Lovestory2018* *#romance#fiction..* *any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.* *ALHAMDULLAH @QUEEN DEEJAH WORLD* i have a wonderful time with you guys yestanite ena mika godiya sosai zuwa ga Sister *ASMAD* And the Queen herself *@DEEJAH ADAMS*/and *my @LOVE ASMALUV* is also there thanks bubbies Thanks for choosing me QUEEN D world AND Jazakhallah khairan for the *GIFT* nagode *CHU CHU GURL Admin@ MEERAH NOVELS* if GOD cud instantly answers this ur prayers then i have no worries a duniyan nan cos u have already said everything for me *JAZHAKALLAH KHAIRAN* im so grateful and i love you too. *SHAFIN* har yanzu na barka da dawowar ki ne besty na *ASMEENAT ZEEYAN *Page 73 74* Tun tafiyar sa kaduna gidan ya yanke da gilmawa kowa na site dinsa naji da abunda ya dame sa.. Suhan da shike bata saba ba Sam ta kasa hakuri bayan awa 4 da tafiyar sa ta shiga neman layin sa sai dai yana gani amma bai daga ba... Zarah kam dama hutun wucen gadi take cos marin da ta karba jiya a hannun sa ya sa ta zaman diris tana jinyar fuskan ta... A ko wani kallo tayi makanta a madubi ba abunda take rayawa sai yadda zata tayyara rayuwar suhan... But how? She still feels superior to love bazata iya nuna so ma majeed ba.. gashi mumy tace kar ta sake bama suhan dama ta raina mata hankali... tohm,she knew she have to step up kawai suyi fito na fito tunda salon munafirci yarinyar ta zo da shi... Chan da dare wajen 7.40pm suhan ke dukun kune ta rasa meke mata dadi Kirar mum ne ya debe mata kewa duk dama hankalin ta baiya wajen dan hira su kayi take gaya mata yadda zata ci gaba da kula da kanta a wata na biyar yanzu ciki ya soma nunawa sosai tana jin motsi.... Chan dare yayi nisa wajen 12 Zarah ya soma kira " cikin yauqi da rigima take amsa shi amma bai damu ba ya sanar da ita ya isa lapya ..she told him itama tana ne office trou out saboda bata so ya sake kawo maganan cewa su sasanta kansu da suhan daurewa kawai dama take agaban idon sa...da haka suka rabu.. Suhan Fushi ta soma amma data ga yana kira zuciyan ta ke saurin zugata ta dauka...shiru ne ya biyo bayan ta dauke daga bisani ta daure tace salam hnnm sweetlove ka isa lpya ko? Nayi ta kiran ka baka dauka"...sai ta kasa kara wani kalman bayan nan tayi shiiru tana jiran sa yayi magana... yadda yaji muryan ta na bipping yasan ta daga hankali me sosai amma yana so ya koya ma zuciyar ta dauriyar rashin kasancewa da shi tinda ba ita kadai bace wajen sa... he actually reliases maganan zarah zai iya kasancewa gaskiya laifin shi ne saboda shikan sa ya san shiya ke koya ma suhan wasu salon addiction din da take nuna masa ..shi yake gwada mata zai iya mata komai ako wani lokaci.... "yace lpya lau fatan kina lpya ko? Ta gyada kai tace lpya "yace toh me kike ba kiyi bacci ba..cikin sanyin murya tace ai baka amsa ni ba..nayi ta kiran ka tun dazu.." ya katse ta da cewa i know...ba gashi na kira ba?ko akwai wani abu ne...tayi shiru can tace babu komai...yace ok toh shikenan sai da safe ..tayi shirruu jiran ya gaya mata wani sweet words da zai kwantar mata da hankali amma babu sai ma ya katse wayar...ta lumshe ido tana jin wani yanayin daban ranar da kyar tayi bacci shima hakane but he knows that dole ya gyara mindset din suhan tun wuri kafin abubuwa suzo sufi karfin sa nan gaba.. Haka rayuwa ta soma kasancewa yau satin sa daya amma kiris ya rage zuciyan ta ya buga saboda kwata kwata baifi sau daya yake kiran su a rana ba... Zarah kam ma bata dauka sometimes altho she do apreciate that ya sa kansa atleast yakan neme ta... A haka har ya zo ya dena kira baki daya sai anci 4 days ko ma fiye da haka ita kuma suhan Inta kira shi kullum ake ce mata his line is off har sai zai kira ta kafin.. She was feeling miserable amma haka ta daure sometimes intayi kukan ta ita kadai tayi hira da abunda ke cikin ta" she always said that sweetlove yana fushi dani har yanzu bansan yaushe zai sauko ba" Ta tabbata abunda ya faru ya sa yake basar da ita abun na mata ciwo yanzun ita ke kula da kanta gashi baiya bata dama tayi masa wani abun da zai sa ya shagala ya fada tarkon ta yana mugun shan wahala amma hakan ya zama masa dole A kullum wayar su daga yaji lpyar ta shikenan baiya tsayawa suyi hira sai ya kawo excuse sun katse... a ranta she wanted to make amendments ko don ta faranta masa rai ya dawo mata normal amma gaskiya har yau babu abunda ya sauya a zuciyan ta game da kishin zama da zarah to tayaya ma zata je ta bada hakuri?.. she still feel she cant share majeed he's her own alone babu wata mace sai ita wajen sa.... Gashi Tun da hakan ya soma faruwa tsakanin su sai ta zama quiet kira in ba na su zuby da anty jamila ba to na mum ne Ranar yamma zarah ke saukowa tana waya sai dariya take faman shararawa kamar wance duniya ke mata dadi... Kallo daya ta mata ta dauke kai dama couslow ke gaban ta sai ta dauko abunta zata haura sama ta bata waje sai wani zuciyan yace mata noo ta zauna... Dama sun dade basu yi ba so yai tana so ta mayar ma suhan martani beside ta kasa hakura so,tun ranar ta sanar da hajiya ramatu abunda suhan tayi mata tun ranar ita kuwa take zuga zarahn akan tana sa suhan din agaba da bakaken maganganu wanda zai sa tana jin kunya da sanyin gwiwa.. amma sai ta watsar sabida gudun kar ta hada mata sharri wajen majeed a koma gidan jiya don yanzu mamaki suhan take bata.... But she noticed now that dan tafiyar majeed din nan suhan bata jin dadi sosai ga cikin ya bulluko yana dada bunkasa kuma ta tabbata da majeed na kulawa da zata yi afili kowa ya sani...sai ta sauko ta zauna next to her daga kujeran dake kallon ta suna fuskantar juna direct Wayar na kunnen ta amma duk enda tabi da ido itama sai tabi... Tsaki suhan taja bata ce komai ba ta juya kamar zata bar falon ta yi saurin katse wayar ta mike tsaye bazata ta sa hannu ta kwace couslow din Dake hannun suhan ..cikin masifa tace meye hakan? Ki ajiye min abuna..tafada adan fusace... Fuska ba yabo ba fallasa tace ahhhh calm down meyayi zafi shi ba wuta ba akan abinci? wannan fa abinci ne ba miji na...harara suka watsa ma juna zarah ta koma ta dauro murmushin kan face dinta tace"dube ki waste property " dama mai bada aikin banzan kenan kuma baiya nan..sai akwana ana kumbura fiska wata rana zai fashe sai ta dan fashe da dariya ..suhan ta dan ja tsaki ta kau da kai... ta kuma cewa wasu mata dai yan rakiya ne a duniya a hakan kuma zasu kare wallhy.. "da dai ta so tayi mata shiru ta wuce amma sai tace " oho dai, aikin ma ai iri iri ne ..indai miji ne zai baka aiki kayi shi dai dai ai abun alfahari ne.. don kuwa komin ikon wasu matar a duniya ba zasu iya kwace sa ba sai da taimakon Allah" ai akwai wani aikin da ba abunda zai saka maka dashi illah asarah kuma haka zaka kare wallhy. .....wani irin dariya zarah tayi mai kayatarwa tace che che che news caster"aiko gashi nan miji ya baki aikin jira kina nan kina fama da radadin rashin sa yar iska...wawiya kawai. wallhy majeed yafi karfin ki..u cant buy him with this ur ugly dirty cheap body... suhan ta mike tsaye da kyau " ugly and dirty cheap body fa kikace? Toh ????ta jinjina kai ta sa hannu akan kugu Ta dube ta sama da kasa tace toh naji na yarda ..to ke kuma me za'a kira naki da shi kenan tunda a ugly and dirty cheap bodyn nawa ke dauke masa hankali fiye da naki jikin ? ..im sure u wont ever forget that he is always dyieng to make love to me hot hot and not you" zarah ta bude baki tana bin suhan da ido ita ko "ta lumshe ido cikin shauki da salon tsokana tace kinji me yake gaya min kuwa " ohhhhh sugarr..ur body is my temple i will worship you "ohhhh my sweetlove fit so many crazyysweettt qoutes kinsan me??? mancewa da kowa yake a dirty ugly crazysweet body na musamman in yana lasar zuma na" sometimes i just think that.................... ure just empty to him hahaha "don nasan nice matar sa nika dai" ni ke sa shi farin ciki. ....ta soma murmushi mai ban haushi tana juyi Zarah ta cika fam Cikin fusata Itama ta mike ta katse ta tare da cewa" just shut up bitch a karuwancin da kike baza masa kike wani bla bla bla? Who did u just call empty?ke!!!!!Toh kul koda wasa u better mind ur language girl ni ba ajin ki bane bare shi mijin naki ki tambaye shi my body was expensive bana wasan yara bane ke da ya saba chagwada nakin yau ena yakai ki ? Ai gashi nan dai ya soma dawowa hankalin sa kuma dan dolen mutum ya sauke tantirancin sa daya saba ya kuma jira sai abunda aka bashi suhan ko ta kula don tasan zarah tajii haushin maganan ne sosai ...and you know what? Wallhy in naga dama kin rasa shi kenan Bake munafuka ba? Yaushe aka haife ki har kika san meye namiji "hehehehe toh ki tsaya sai na koya miki munafirci agidan nan stupid girl "and you know what ko yanzu na ga dama zan iya kira in gaya masa abunda raina ke so akanki kuma kamar yankan wuka