Sashe 201
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tayi ba tana ganin motar take wani azabbaben zazzAbi da ciwon kai ya rufeta har ga Allah braim don ta ta kasa dauka..an taru anata godiya Ana son barka mumy rabi'atu ta saci jiki ta sa zarah a mota suka dawo gida don kar a gane halin da take ciki... High fever ke damun ta So cikin rubibun zafin zazzabin take cewa shikenan mummy na shiga uku..wallhy mutanen nan da gangan suke yi kawai don su dawo da ita dai dai dani suke mata wannan hidiman ba don Cikin nan ba Lambohurricane?habawa ai abun yayi yawa Abun ya doki kirjin mumy kam ba karya amma sam bata iya rarrlrashi ba don haka ta kaure da masifa tana zagin zarah a fusace ita kam sai fade fade take tana kukan an maida suhan dai dai da ita... Hajiya halema ke bada baki tana basu hakuri. Har sai da zarah ta farfado washe gari cikin senses dinta ta soma kukan da gaske gaban mumy...ko abinci taki ci sam "tace gaskiya bazan iya ba i cant take all this anymore ni tunda yarinyar nan tazo nake shan wahala a gida for what? ..what did i have now da me zan yi mata gadara ..akan wani cikin banza da wofi lokacin kalilan sun maidata wata hamshakiya....? I worked so hard to achieve many thing #s amma gashi wacce ko makarantar ma bata karasa ba an bata dukiya da suke son sufi karfin nawa. For what now tafada cikin radadin kukanl" what did i do to derseve all this kinga ni ko mumy shiyasa take raina ni kuma bazata taba denawa ba me zanyi ne ...ta fada kasa tana wailing kamar mai kukan mutuwa kuma a duk lokacin da ta tuno da dream car dinta ne ma yanzu suhan ta mallaka sai ta dada sukurkucewa ji take duniyan nan ya zo mata karshe... A chan gidan su majeed Kwata kwata basuyi noticing zarah bata kwana gidan ba... Anty jamila tana faman mata nasiha da jan kunne akan Tayi hankali da rayuwa sannan tayi aiki da imani ba da zuciya ba Har ta tafi suna kewar juna... Mumy rabiatu dake faman kashe wutar gobarar dake ci azuciyan ta ta zaburo tayi nuni da zarahn a fusace tace kimin shiru da Allah..just shut up.. Duk abudnda zai faru ya riga ya faru saura muga karshen karyan nasu ki tashi ki shirya maza ki koma gidan kema kar ki sake ki dawo gidan nan ba tare da cikin majeed ba.. kukan mutuwa ai ma gawa ake yi ba ma marar lpya ba..ena dai ciki ne ? Kema ki dauka kuma dole su baki dukannin wayannan abubuwan da suka bata kamar yadda suka yi bakance..cikin azama da amincewa ta mike tana gyada kai ita fa a yanzu Ba abunda ya fi damunta kamar motar nan....tasan shikadai kawai aka baka ka riqa bare kuma sauran ... Da mugun shaukin burin ta yo ciki ma majeed ta dawo gida ... Altho it take ls her a while kafin nan ta samu nitsuwa ma zuciyan ta..... Kwana biyun duk abunda suhan ke mata bata gani tunda yanzu suna sharing miji ba hayaniya Burin ta kawai tayi ciki Amma abun da yake bata mamaki shine sai yanzu data ke nuna bukatar sa sosai akan gado yake fitar mata da asalin halayen sa.. Some times ma sai tayi dagaske kafin take samun kansa..he's already used to suhan Sosai so gaba daya yake jin ta kasa masa .... In ba dai na dan kankanin lokaci zaiyi ba baya jin dadi kwata kwata... So she nealy got frustrated amma ta cigaba da daurewa... Bayan kamar wata guda Tayi tattaki taje asibiti... Tace doc ya gwada ta shiru babu ciki..bata hakura ba Sai ta nemi shawara doc ya bata bayanin yadsa zata samo cikin majeed sharp sharp "yace ta na marking ovulation period inta that is 15 ko 16 days dot daga ranar data fara period shine in sukayi tabbas zata samu ciki.. she was eager and very carefull duk attitude din Da yake bata bata gani Abun cikn Suhan bayi nuna hoto da kyau sun kuma mugun kosawa su gani but is always blurry amma doc sun tabbatar abun cikin na cikin koshin lpya wasu doc din Cewa suke heart beat biyu suke ji wasu kuma sukan fadi sabanin haka so sai aka bar ma Allah sani.. One lovely evening suka shirya Da zarah da shi da suhan Suka je asibitin tare akaro na karshe da za'a duba suhan sai kuma haihuwa in yazo... Zarah na fargaba don yau ne doc yace taje itama tana so taji sakamakon gwajin da aka mata Sai da tayi tsayauwr jiran su aka gama duba suhan suna kallon hrtbeat din babies a computer doc na bayani.... zarah na tsaye batace uffan ba amma sosai abun ke dada shiga ranta yadda majeed yake gwada zumudin sa da so sa kaunar sa ma suhan akan cikin she just cant wait for her turn ya zago... she cursed and regret the day data soma kawo idean cire ciki amma ta sa aranta is worth it tunda gata da career ta a hannu yanzu in akace tana da ciki shikenan bata da matsalan komai.. She was just imagining da fa ita kenan ake mata duk wayannan abubuwan... Tace amma bakomai Docton ta ya tura mata private text a waya ta sabule ta barsu basu maa lura ba ta wuce ta je ta same sa office. Kirjin ta na bugu ta zauna gaban sa Kafin ma ta gama nitsar dakan ta tace doc meye labari? Akwai cikin ..am i pregnant? Doc Yayi shiru yana dan gyara zaman glass dinsa ya san duk bayanin da zaima zarah bazata yadda ba sai ya dauki hoton mahaifar ta da ya dauka akan computers ya kunna agaban ta ya shiga mata bayani... Yace mata aborton din Data ke yawan yi yasa gaba daya walls din da zasu rike mahaifarta yin weak da sanyi basu da karfin sake rike ko da abun o.o1g ne she have just 3%chance na haihuwa a duniya amma is best ma ta kiyaye kawai tayi ta addua ta har ta samu sauki if not in har ciki ya samu ya shige ta to fa da kyar za tayi rai.... Zufa mai turiri ya rufe ta Ba Halin tayi musu kaf tagani clearly agaban sa Tsaban yadda take numfashi sama sama tana neman rudewa yasa doc firgita da sauri ya kawo mata ruwa mai sanyi lokaci guda taji ta karaumya tana neman zaucewa ta dafe kirjin ta wasu mahaukatan zafafan tearz ke sauko mata....tana jimanta wa maganan doc ke mata yawo a brain dinta Doc karan kanshi ya shiga halin tausayi yasan is hard ka rasa abunda kake so alokacin da kafi bukatan sa..amma ya zaiyi duk wannnan SAKAMAKON ta ne dole ya fada.. Duk da ba tayi magana ba Cikin lallami yake bata kargin gwiwa akan ta daure ta karbi qaddarar Allah zai iya sauya mata yanayi amma ena ...bata ma jinsa all she wants now is to wake up from this deadly dream. Da kyar ta daddafe ta fice ta haura titi ta tare abun hawa tayi gidan su bata ko jira su suhan din ba... A cikin gidan sun data shigo A sanyaye take tafiya kamar wanda ruwa ya kwaso ta ... Mumy rabi'atu na ganin ta ta tashi...ta kama ta tace zarah..zarah.. zarah ..zarrrrr sai shiru idanun nata sun kafe cikin radadin tunani"? Shikenan tasan ta rasa majeed Me yayi saura? Me za tayi ta burge sa tasan bazata iya kwatanta ko kadan daga soyayyar da suhan ke bashi ba bare su goga and this few month da ta neme shi sosai ta fahimci cewa she is totally not his sexual drive anymore wata ta kwace shi anan ma..and now dan abunda ta dogara da shi na cikin ma ance babu? She cant imagine being the ghost wife noooo way.... mumy na ta magana amma tayi nisa cikin tunani...mumy ta ta kar kare ta tsala ihun sunan ta tace "wai shin kin haukace ne ? ... Kallo tabi mumyn da shi ta na so tayi magana amma ta kasa sai bari take lokaci guda ta sulale Kasa sumammaiya... Wayyooo Allah na shiga uki zarah..zarah....my child ta shiga tattaba face dinta ena ba motsi take ta shiga rudani ..da sauri ta kira motar emargency aka tarkataa su zuwa asibiti.. Hankalin mumy ya tashi matuka don zarah Ba ita da tashi sai after wani 4hrs .. doc says she got nervous breakdown alaman ta mugun sa abun a rai har yana so ya taba mata hanyar numfashi ... Wani tashin hankalin taci karo da shi ganin majeed da suhan tsaye sunyi tsuru tsuru akanta ... She wanted to grieve amma kar dai har an gaya musu matsalar ta? sai ta dan lumshe ido a hankali ta sauke hawaye Cikin kulawa "yace mata sannu baby..yaya kike ji yanzu ko za"a kira doctor?bata amsa shi ta dan fashe da kuka mumy ta karaso kanta ta " tausayi ya gama balbale zuciyan suhan idon ta ahr sun ciko don tunda doc ya musu bayanin matsalan zarah rashin haihuwa ne she felt really sorry for her abun ya mugun taba mata zuciya... Mumy da shike ra fahimci zarah bata so tayi magana gaban suhan ne so she knew a lokacin babu doc amma sai tace yata kira mana doc kinji? Cikin ladabi suhan ta amsa ta jiya ta fice.. Majeed Yana shiru yana kallon ta mumy ta shiga rarrashin ta tana cewa ki kwantar da hankalin ki zarah we all here for you... ya riko hannun ta kalar jiman tawa yace yes baby...dont worry ure fine ba abunda zai zanca wata rana zaki ga kin haifa mana baby kema... ta yi saurin kwace hannun daga nashi ta fashe da kuka mai sauti... Awani bangaren zuciyan tabya samu sa'ida tasan doc bai gaya musu full infomation bane don yafi iowa ganin yadda ta razana kuma don yana tsoron makomar sa tasan shiyasa majeed ke lallabata yanzu take jin s ta bata rayuwar ta bata da wani sauran rabo in ba sunan aure dake tsakanin su da majeed ba... She wished that babu suhan da zata hakura ta zauna a nitsebko da babi haihuwa . but how cud she live