Sashe 140
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
cike sa ba ' If not zata san yadda zatayi ta saukake masa wani dawainiyar ko gudun yau da gobe .. Haka suka cigaba da rayuwan su washe gari ya zo ya wuni ya kuma komawa da suhan gida.. Anan ma Kwata kwata ya sauya mata don ko yana bukatar ta baiya mata kamar da cikin hikima da shauki yake cimma burin sa a hankali ta soma developing feelings masa amma ita da zuciyan ta kawai suka sani.. Kwana ki na tafiya da shike a sati yakan nemi zarah bai fi twice ba yau take cika 1 month rabon ta da gidan..... Yana kwance sai ta kira sa suka gaisa ...cos yanzun yadda yake mata ya sa bata samu daman shan cikin sa taji ko ya kore suhan ba...kuma tana ganin kamar zubda aji ne ta fto fili ta tambaye sa ya suke ciki? ta sanar da shi su official dinsu din su zasu je aikin hajji.. soo bazai yuwa ta dawo akan lokacin da sukayi ba maybe sai karshen shekara... duk dama bai son jin haka don abun da yayi gudun sa kenan tun farko ya siya mata boutique they can neva have time together gashi kuma ya soma gani tun kan a fara.... yace ok Allah ya kaimu... bai kara cewa uffan ba har ta karashe surutun ta.... bata ji dadin hakan cos ta dauka zai yi korafi ko ma ya nuna yana misising din jikin ta kamar yadda ya saba fada amma shiru sai ta katse wayar tare da masa sai da safe..... da jimamin abun yayi bacci deep inside him yana son matar sa zarah amma he cant say it now abubuwan ta ya soma cin karfin sa sai yana jin ya gaji... Rayuwar sa ya sake yanayi da su ummah tun suna nokewa har suka sake dashi... ko suhan ma yanzu ta soma bashi fuska ayi hira sama sama don every wekend yakan Kaita shi kuma duk lokacin da yake so zaije... Shakuwa ce na ban mamaki shi da ummah... ana dab za'a soma aikin hajji ya sanar da ita har da ita wannan karon saida tayi hawaye don murna a hakan ma don hankalin ta yadada kwanciya anty jamila ma hya biya mata zata je sunyi matukar farin ciki..... Suhan ta rasa me zata gaya masa...a hankali ya soma shiga zuciyan ta abunda yake damun ta shine har yau bata ga wani abu da zai sa tayi daubting dinsa ba duk iya bincike don ta ga asalin nufin sa sai da tayi ta hakura... Lokacin tafiya saura sati sai da aka soma training kafin ya sanar da suhan ita ma za taje....tayi masa godiya har kunya abun ya soma bata... Lami lapya akayi aikin hajji tare da shi da familyn suhan.. this is the 3 month bayan treatment din ummah... Sai dai tunda suka isa chan suhan ta lura kamar hankalin sa dan tashe ne.... ranar tana wanka taji yana waya kaf ta ji mai yace da mum din aa amma ta fahimci ashe mum tayi karamin rashin lpya ne amma bai gaya ma kowa ba ..its seems like yadda yake son mum dinsa haka take son ummahn ta don sosai yake nunawa akan face dinsa if shes not alright ... don haka da safe ta sace jiki ta kira mum da wayar sa suka gaisa ta mata ya ciki bai ma sani ba ....mum ta kwantar mata da hankali da cewa ai ba serious bane ta samu sauki kafin taji relieve... Zaman su suke su na dada fahimtar rayuwar juna A boye..their hrt is now full of unsaid things amma sun kasa furta ma juna komai... Ana yau ne rana na karshe da gama aikin hajji... Ranar jumuah ta fado arfa..cikin sallahr azahar Allah ya dauke ran ummah acikin masallaci... Wata balarabiya ce ta soma fahimtar hakan Aka kira attention din officials aka tracing din Majeed aka sanar da shi suhan na chan da anty jamila basu sani ba da ikon Allah bata ji komai a ranta ba ko irin buguwar zuciyan na babu... Ya zo kan gawar ummah... hawaye kawai ya iya saukewa na tashin hankali da zafin rashi da kuma tausayi amma haka kawai yake ji mata dadi acikin ransa .... Babban damuwar sa yanzu yadda zai sanar da suhan ummah ta rasu.. Ba bata lokaci aka shiga kimtsa ta bisa tsarin da addini ya tanadar..... Da kyar yayi calming kansa ya nemo su baki daya..... Nasiha ya fara mata ya mata tuni da niiman dake tattare da wannan rana anty jamila kam tuni ta soma dagowa wasu zafafan hawaye ne suka biyo kuncin ta.... Da kyar ya iya snar da su ummah ta rasu yanzu za ayi mata sallah akaita makwancin ta..... Suhan sai ta nemi kuka ta rasa gashi dama azumi ne ke bakin ta take wani azababbem zazzAbi ya rufe ta ta ciki.. amma haka ta daure ta je kan gawar ummah .... Yana tare da ita yana dan rarrasshin ta amma haka ta cije tana binta da wani irin kallon mai dauke da shock ... sai da aka zo daukar ta za ayi mata sallah ta fashe da kuka mai razani ajikin sa ta kankame sa tana rawan dari ... Da kyar ya samu a kayi sallahr da shi...aka kai ummah taci Albarkacin dumbin musulmai da suka hallara daga kasahe daban daban na duniya.... A daddafe suhan ta kammala aikin ta succesfully tare da jarfin gwiwar da yake bata akan tayi ma ummah addua... washe gari tunda aka gama komai bata sake sanin ena hankalin ta yake ba... Zazzabi ta shiga yi mai zafi kamar wanda zata bi bayan ummahn .... Sometimes har suma take yi.. kusan wani kwan 5 suka yi anan saudi arabia a hotel suhan bata gane ganta ba... Har lokacin tafiya yayi da kyar anty jamila ta dawo nigeria ta barsu.. Ya cigaba da kula da ita har suka cika sati abun da ya so ya fara fin karfiin sa sai da ya sa addua yana neman taimakon Allah ko da suhan zata dawo dai dai gaba daya sai ta canza ta dawo shiru sosai gashi bata cin komai... sai ya gwammanci dama kuka tayi mai tsanani da bazata sha wahakal kamar yanzu ba he knows that shock din mutuwar ummahn ne har yanzu bai sake ta ba.. Sorry for the typing errors *Share and share your views*. *surriem* [9/28, 20:43] SURAYYAHMS: * BRILLIANT WRITERS ASSO