← Book details Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 177 OF 225

Sashe 177

Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Dariya yake bata yadda ya shashance yana binta da unrelentlees look... Sai zuba masa smiles take kamar bata ga kowa ba shi kawai take gani. yayo mata alaman ta hadu sosai da face expression dinsa har yana mata i43 da yatsun sa.. Lolacin Kan zarah ma kan waya na dole" don gaba daya ta tsani abun aranta.. daga bisani ta dago ta kalle su duka harara ta watso musu kamar principal gaban student mai laifi... Yace a yi serving din su ..suhan tace ita zatayi da kamar zarahn bazata tanka ba tace"e'em pls stop it hakan nan wait. Baby kaman ce abunda na gaya maka ne? u need to make decisons now cos i just lost my appetite nibzan je daki yace ok ai kece babba sai ki gaya abunda kike so kwana nawa kika zaba muku say it lets hear it cos im sooo hungry be fast... Suhan na jin su cikin ranta ta tabe baki. sai tayi ajiyan zuciya tace I think 2 days is ok...tun kan ya amsa ta ce noo 3 days yayi... yace ok" ya juya ya kalle suhan yace kinji ko yayi miki? ....abun na bata ma zarah rai wai har ita ne zata fadi abu sai an tamabaye wata suhan she cant wait to get out of here.. salon sanyin murya mai dadi tasa tace im ok with it babu matsala... zarah ta fusata tace starting from today so kowa sai ya san limits dinsa ....ya juya ya kalle ta yadda ta daure fuska tayi maganan a zafafe..suhan ko ta kula cos da shiron ta ta fito... yace sai mene kuma?pls say it now zarah cos bana son hayaniya tayi banza da shi ta cigaba da latsa wayar ta. .suhan ce ta maida masa murmushi tace nikam babu komai sweetlove yace ok good to lets eats ko...nan part din ta fi so sai ta yo murmushin keta ta gyara zama dama ita ba cin irin abincin da zarah ke ci take ba Ana bude abincin ta firgita ta kama hancin ta salon iskan ci kam ar bata san tayi ba.. zarah har da tayi niyyar tashi amma sai ta dawo cikin matukar mamaki ta ke kallon suhan baki wangale... Yace preetylove ya dai ? Meya same hancin? salon shagwaba ta shiga yarfa dayan hannun ta tana masa alaman ya rufe abinci dan Allah ita bata son gani...abun ya dame sa.. Zarah sai ta dake tana kallo..ya taso yazo kanta "yace suhan yaya ne tasan in ta sake hannun ta zai iya yuwa ta shaqo qamshin da bata so amma sai da ta ja hankalin su sosai sannan ta sake bazata ta soma kakarin amai.. Hankalin sa ya tashi ya riko kanta yana cewa preety lpya? Ko abincin ne..ya juya ya kalle zarah a rude ya ce waye ya kawo abincon nan? Wannan irin abinci ne ..cikin tashin hankali yace "shike damun ki ko pretty? suham kam tuni ta langwame ta soma kawo nishi tana sauke wa tana kakakkema sa.. Ita dai zarah tana so taga draman nan tsaban yadda abun suhan dn ke chaza mata sense sai ta kasa motsawa.. Abu yaki ci yaki karewa jim kadan ya sa aka kira masa doc mary.. sunyi kane kane a falour cinyar sa ta dale ta rungumosa tana zuba nishin karya don shes not dat sick duk abunda ake tana ji sarai altho ma zuciyan tana dan tashi.... Doc ta zo tayo gwaje gwajen ta. ta duba suhan thorouhly ta ke ta sanar dashi akawai juna biyu...ya gwalo ido in absolute surprise sai da doc ta sake maimaitawa kukan sakalci suhan ta fashe masa da shi kamar yanzu soma sanin tana da ciki ta dada kamewa kan kirjin sa tana jin yadda yake godiya ma Allah kamar bashi ba.. wayar hannun zarah ke neman faduwa kasa ta dago cikin wani sautin razana tace ma dov mary what wai me kika ce? Me kike nufi da juna biyu pls doc ta ji wani dum a ranta ta da wannan voice din amma sai ta cije tace she's pregnant madam.. congrats.. wani mahaukatan harara ta watsa ma doc din tayi tsaki tace" u can say that to ur ancesstors ta kuma jan tsaki wuce ko iya daukar wayar ta batayi ba ta haura sama.. Shima lafewa yayi yana soka kansa cikin ata yana neman hade fuskan su waje daya cos har yanzu kunnen sa bai gama gajiya da daukar radadin dadin suprise din ba..... doc ta wuce ta tafi abun ta akan zata kawo masa confarmatory letter mai dauke da information din cikin.... Ya dauke ta a hannu kamar zai maida ta cikin cikin sa haka yake ji don murna.... dakin ta ya ajiye ta kan gado suka zube straight kukan shagwaban take yi har tana dan masa borin karya na murna ....jikin sa da bakin sa har rawa suke wajen gode ma Allah bai fasa ba...bayan nan ya shiga mata godiya da sa mata albarka... Alkwarin so da kauna da kulawa ba wanda bata ji irin sa a bakin sa ba.. ko ena yake bi da kisses ajikin ta da kyar ta sami ta lallaba shi da cewa zatayi bacci sannan ya shiga rarashin ta har saida ta lumshe idon karya kafin ya fice.... Mota ya dauka fiiiii kamar mahaukaci yayi gidan mum dinsa. Sai da ya tafi ta ji ko ena shiru sannan ta soma kukan farin ciki she dont know why amma cikin dake jikin ta meant sooo much to her soyayyar captain ne ke ratsa jinin ta sosai.... On the oder hand kuma sai ta kawo murmushin mai taken cin nasara ..."cikin yanayin nazari tace wallhy kin rasa shi kenan har abada abdl majeed miji nane nika dai.. shine sakamakon zaman farin ciki a rayuwata... zan kwace shi ma kaina sannan zaki gane ke din karamar yar iska ce. *Share and share ur views for more post *suriiem* [10/12, 18:05] SURAYYAHMS: [9/13, 16:01] SURYYAHMS: * BRILLIANT WRITERS ASSO
Chapter 177 · 0% Book details