Sashe 208
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_ @ _IG:Surriem-sule_ *#Lovestory2018* *#romance#fiction..* *any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.* *i* *u Frnd surrayah we are with u at all stage never get confuse by what any one will say to u married or not, single or not, rich or poor, reality or fantasy all doesn't mean that one knows better than others many of our younger ones are married with plenty kids but that is not a true identity that signifies they are enjoying d marriage and others that are not yet married doesn't mean they are not loved by their God or others some delay are for d betterment of us and not for any evil or* *harmful reason* *Never get convince by those beings trying to spoil ur attitude and reputation we love d policy u always demonstrate in ur novels and we are with u ur enemies shall be ur strength and not ur weakness they shall be a fertilizer and not an insecticide to ur garden dear surry don't mind them coz many of ur* *enemies are at stand by trying to spoil or rule out ur little mistake so enemies u can just go to hell and get a partition for urself* *there* *Friend keep on shinning bright lyk a glitter* *we are with ur pattern and in love with ur uniqueness haters are always foes who act like a real friends* *Continue with ur brain job no one shall be a hurdle to u or ur career whenever writing ur* *reasonable msg in a book always consider us we ur lovers no knowledge is a waste so for u d enemies if u* *wanna join us and read d book u are wlcm but if u are always gonna keep on pointing and making unnecessary* *corrections u can just quit reading coz no one bloody care and give a damn heck abt who u think u are tittled a* *married woman what rubbish* *I* *u in particular durling friend and many of ur fans do love u* *too* ~It's me ur friendy @siyam ibraheem Auntyn aseeya~ keepus 2geda #Friendship goals coman C my real lover I LOVE YOU ALOT CEE CEE WORDS CANT EXPRESS Keep shining my durling i hrt this words *Page 79 -80* Akan wani katoton gheto street na bayan gari take kwance arigingine akan wani katon kazamin bola ... Bayan gari ne sosai amma ba nan nigeria bane yana ta chan wajejan niger so the place is dry and scary... After like 2hrs ta farka ta tashi cos mutane har sun soma cincirondon kallon ta ga katoton ciki akan bola tana kwance... Ciwon kai da daurewar tunani ya sa ta riko kan ga tana shakar wani gwamutsatsun wari.. Gefe da ita taci karo da wani kazantar kashi ne danye ga rubabben kayan gwale sai fararen tsutsa suke fitarwa .... Bata cikin hankalin ta amma ta mike a firkice ta soma dube dube ... She can't even talk bare ta tina wani abu ita dai kawai tana nan ne amma kamar bata nan... A sanyaye Ta sauko kan bolar tana waige waige mutane sunan binta da kallon ko mahaukaciya ce Bata kula ba ta tsakura cikin su ta wuce....tafiya take abunta babu takalma duk inda ta samu inuwa sai ta huta kadan ta tashi ta cigaba... Gefen su Majeed kuwa tun dawowar sa yake faman neman ta amma shiru... Abu wasa wasa hankalin sa ya soma daguwa dukan possible place da yasan zataje ya tambaya ..asibiti gidan mum har chan kaduna ko ena ya tanbaya amma kowa yace bata leko ba Its now 2pm in the noon..ya kasa zama ya kuma hana kowa shan ruwa yana so yaji ena suhan ta ke tun safe? Gaba daya yake jin tashin hankali a ransa sai ya tsanan ta ma kansa abun Haka Kowa yayi tsuru tsuru a gidan baya so ya kawo wani negative tots tukunna amma sai ya bada time yaga ko zata dawo ko bazata dawo ba yana dame ne amma ranshi ya baci yace "toh lallai in suhan ficewa tayi bata sanar da shi yau ba koma miye daliliin ta sai ya mata fada sosai" Don haka kawai yake jin bugun zuCiya .... Daga chan kuma yawo take ba kama kafan yaro ga yunwa ga kishin ruwa shes very beautiful and fresh shiyasa kowa yake noticing dinta... Amma ya nayin yadda take acting sai kawai ake mata kallon mad woman wani bin hankali yakan zo mata wani bin kuma hauka take yi muraran Daga karshe yunwa ya sa ta rakube a wani gefen rijiya tana karkarwa tana fida ido waje ta soma kuka Gwanin tausayi "yah Allah" zuciyan ta ke fada cikin tsananin neman taimako bakin ta na rawa... tana so ta tuno kanta amma ta kasa da kyar wani yaro ya bata ruwa ta sha ta koma gefe gindin bishiya ta shiga deban baci mai nauyi nan akasa bata ko damu ba.. 6..7..8..9pm na dare lokacin majeed har ya gama zaga ko ena agarin abuja bai jiyo qamshin ta ba bare mai kama da ita Zarah ta san hakan zai faru dole sai ta bashi fili yaji da haukan rashin suhan da zaiyi kafin ta sa ya mance da ita kwata kwata su cigaba da rayuwar su Daga cikin masu tsaro a gidan Kowa sai da yayi barin baki hatta wasu maids din sosai suka razana da yananyin yadda yake interogating dinsu da kakausan muryan tashin hankali .... He blame them out of tension yace ba wanda zai huta sai an nemo masa matar sa.... Ko bacci baiyi ba haka ma a gidan zarah kawai ta ke harkokin ta bata ko damu da abunda yake ciki ba..hasali ma tunda tace masa Allah ya kyauta bata kara tahowa enda yake ba.... Abu wasa wasa akaci 2days babu suhan sai da mum ta bata rai ta tsawatar masa kafin ya kyale securites dinsa suka samu nitsuwa ..no body think he can be this restless and hard lokaci guda.. Ita kanta mum ta kwana bata iya runtsawa maganin hawan jini ke sa ta baccin dole. Ga anty jamila tana kira akai akai tana so taji ya ake ciki.. Yadda itama ta daga hankali ma ya sa bai kawo tunanin ko suhan na tare da su ba He cant fight the feeling idan ya zauna sai yayi kuka yana tambayar kansa ena ta shige ta barsa har kwana biyu" He feel miserable ko abinci bai dubawa bare wani abun... Bayan sati guda lokacin mum ta dawo zama da su dan dole majeed na neman fita a hankalin sa kuka ya ke sakewa ya mata muraran sai ta rarrashe sa sosai kamar karamin yaro kafin take samun kunne" Ba bata lokaci ya sa 15millon naira cash a media wa duk wanda ya samo masa ita ko labarin ta aka bada pictures ko ena ana kan rubibin abun... Da kyar zarah ke duba shi cos yanzu take dada gaskatawa aranta cewa suhan is the only woman in his life ba karya ... Tace zaka ma kaji ka bari"ai da chan babu ita arayuwar ka ni ce ranta na baci in tana duban shi a duk lokacin da ya ke bacci a takure ga sallaya anan gefe a kasa alaman sallah yakan yi yana rokon Allah Daga chan niger suhan is now becoming familiar a anguwar da take har ta soma sanin yadda zata nemi abinci ta ci komin kazantar sa komin kashin sa She is now dirty duk ta dawo kalar hauka cos akasa take kwanciya a duk enda ta yada zango... A satin ta na biyu da barin gida ranar tana kan tsine tsinen ta akasa tana neman abunda zata ci har yau dai ba wanda ya san ta sai za tayi kuka kuma ake jin sautin ta ko dai tai alama ko mutum ya mata hannu ta wannan kam tana ganewa sosai.... A kwana a tashi ta shiga target din bad boys na wajen cos bayan gari ne nan din ma wasu yara maza bata gari suka jawo ta da sunan zasu bata abinci bayan sun lura ta galabaita gashi da kyar take turo 8mont old pregnacyn ta koda yaushe tana tafiya abun a tausaya. Sukam basu damu ba they want to have sex with her kamar yadda suka saba ma mahaukata mata wasu har ciki sukan musu (Allah ya kare dukkan musulmi daga irin wannan musibar cos yafaru na gani sosai ana ma mad women fyade har da ciki kuma Allah ya shiryu masu aikata hakan ameen) Ranar suka taru mata suka toshe ko ina suna mata dariya is the fisrt day she started crying heavily tana neman taimako ...ganin idon ta ma kawai zai sa kasan ta tsorata bata da hankali amma ta fahimci komai raping dinta zasuyi... Bata da muryan ihu sai ta soma wasa da su tana zaga wa tana kuka sosai... Dariya suke irin nasu na riakkun yan daba suna maganganun su na yan shaye shaye ... Dayan ya ce tunda su hudu ne su mata irin na indian films su bata hanya ta soma gudu sai su cafko ta su aikata ta turn by turn.. suka kwashe da dariya sai suka bata hanyar guduwa. Tana kukan a tsorace ta zame ta gudu tana waige sai binta suke da dariya sun san ba inda zata iya zuwa duk anguwar ansan su... Dayan ya daka tsalle yace gaskiya ya isa haka lokaci yayi bari na kamo ta ya sa gudu zai kamo ta a razane ta sabule tafado jikin wata mata.... A hujajan ta dagon kai cikin tsananin kallon magiya da fiskan tausayi gashi babu voice sai ido take fiddawa tana hawaye alaman a taimake ta ... Gam gam ta rike matar tana karkarwa tana kuka mai cin rai da ratsa zuciya Tallabe" bata da imani ko kadan amma ranar saida taji digon imanin wucen gadi ya shigo mata ranta"sai taji suhan ta bata tausayi "Tuni gayun nan suka zo gaban ta suna bata kallo in respect of teritoriality sun san tallabe uwar su ce a harkan mugayen aikuyaka da kuma ta'addanci Ta sa suhan a bayan ta tace " kai...ku baku da imani ne me zakuci anan mata da katon