← Book details Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 130 OF 225

Sashe 130

Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

baiyi ba ya fice a motar iya kokari tayi don ta bude kofar amma gam gam taji gashi a gaggauce ya fuce ashe kulle ta yayi yayi gaba abunsa... Anan ta zauna ta cigaba da kuka tana masifa...wani bin tayi da karfi tana bubbuga kofa har ta gaji tayi shiru Ruwa da ke ajiye a baya ta dauka ta sha tana calming kanta a hankali ...shikam tuni yayi tsayin daka akan doctors kowa sai da yasan wani na musamman ya shigo wajen don ko motsi baya barin ayi gaba daya sun dauka ma mahaifiyar sa ko wata ce na musamman a rayuwar sa... Doctors manya guda shida ne a asibitin kuma dukan su akan ummah suke aiki.. Sallah kawai ya fita yayi bai ko sake kula enda take ba ...yunwa yake ji saboda tun safe rabon sa da abinci amma tsaban tunani da tashin sense ma mancewa yayi ... Suhan yanzu kam tayi shiru ta saduda ...ta jingina kai ba abunda take illah tuno maganan ummah..haushin kanta da haushin captain take ji lokaci guda ga yunwar dake neman galabaitar da ita don ita kam ma ko break fast din batayi ba... Leke ta shiga yi ko zata gansa koma taji labarin umahn ta amma shiru... Sai chan wajen 9.20pm doctor ya fito ya sanar da captain shes stable. ..amma ansa mata na'uran oxygen sai ta sha enough zasu san me zasu yi mata next...not withstanding doc yayi masa bayanin komai ya kuma nuna masa alaman akwai sakaci wajen jinya altho bai son ya fito fili ya fada ....Amma sai ya zama masa dole yace masa ciwon yayi nisa ajikin ta kuma bai samun kulawar da ya dace amma idan aka dage zata farfado sosai... captain ya tausaya ma ummah sosaii saboda tun da yaji ance cancer of the blood ne sai yaji gaba daya ya sace ba abunda yake yi a zuciyan sa illlah salati..... Anma jin doc yace in aka dage zata farfado sai ya samu karfin gwiwa . Yace masa yana so yaje yaga ummah da kansa.. Doc dakan sa ya kaisa kafin ya bashi waje.. Kwance take luff gwanin sha'awa... Duk da ciwo ya nakasa ta ta amma kallo daya zaka mata kasan umma kyakyywan mace ce.... tana da madaidacin jiki dogon hanci da kuma kyakkyawan fuska farin su iri daya da suhan amma sai dai da tsufa kadan ajikin ta... Ya zauna kan Chair dake fuskan tar ta ...cikin sanyin jiki da tausayi yake kallon ta aranshi yace insha Allahu zaKi warke zakiyi rayuwa damu...bazan barki ki sake shan wahala ba nayi miki alkwari. ..ya dada matsowa yana kallon face din ta kusan 3 minute ya budi baki yace" kiyi hakuri' nasan kina fushi sosai amma ya kamata da nine ba da ita ba Duk laifi nane...muryan sa ya soma rawa yace" duk Ni ne....sai ya kasa karasa magana kawai ya tashi zai fice idon sa sun ciko da kwallah ...wani abun daban yake ji aransa amma tabbas ya dau alwashi sai inda karfin sa ya kare akan ummah... Har ya fito ya shigo motar bata sani ba..sai da ya kunna ta mike a firgice baccin yunwa tayi na dole. .suna hada ido wani mugun kallo ya mata ya tada motar sa har suka isa gida basu ce uffan ba... Ya sata a gaba yana bin ta a baya suka haura kan step...sai ta shiga jero kukkuni kasan wuyar ta tana sa hannu zata bude kofar dakin Ta ya buge hannun" yace gaba zaki mike..ya daure fuska...ta so tayi nasa kiriniya amma babu wani karfi ajikin ta sai ta mike dakin san straigh suna shiga ya ja kofar ya kulle gam wayar sa ya juya zai ajiye muryan ta na rawa ta ce" wai ena ka kai min ummah na ne? Me kayi mata?ni ka maida ni gun ummah na ya dada tamke fiska bai kula ba ...nan ta dada sa zafi har jikin Ta na rawa ta fuskan ce shi shima sai ya juya fuskan sa adaure yana binta da ido tace ai dama kace zaka kore ni agidan nan meyasa bazaka kore ni yau ba...? Yau din ma ai na sake fita ban tambaya ba ni ka kaini wajen umm...sai tas taji saukar mari a fuskan ta.... A gigice ta riko wajen take ta sauke hawaye " duk dama ranshi a matukar bace yake amma bai daga muryar sa ba.. yace ke tsaya na tambayeki wai shin lpyar ki kuwa?. ..cikin wani shakurarraen kuka ta dago zata ansa ya daka mata tsawa yace answeer me first Kina da hankali ?come here... ya jawo ta da karfi jikin sa tsoro ne ya soma ruda ta bakin ta ya matso da hannun sa har yana mata zafi yace " meyasa wannan baiya aikin sa da kyau? tunda kika zo gidan nan kin yaba fada ma wani abu mai mhimmanci arayuwar ki kuwa meya sa kike hakan ne wai..? Sai Ya sake ta anan ne taga tashin hankalin dake face dinsa yace meyasa suhan ..da mahaifiyar ki ta mutu yau fa? Kinyi makan ki adalci kenan? Why most you hide things like this...in ma don kin tsane ni ne shine zai shafi mama na? ai zaki iya gaya mata ko....ya dan girgiza ta yace talk me mana ko itama baki son ta ne... Ita kam sam bata jin sa zuciyar ta ne ke tafasa Cikin azama ta dan ture hannun sa tace" eh din bana fada din bana son kowa sai ta fashe da kuka... Ai ba ummahn ka bace to what did u care?kuma walhy kafitar min da ummah na a asibitin nan ..babu ruwan ka acikin hidimana ai ni ba matar ka bace akan sharadi nake zama agidan ka..." a raunane Yace ohhh yau kuma igiyan auren ne baki san da shi ba ko darajar shi ? Ta dago tace "nasan da shi mana kuma aure na da daraja amma ai ba zaman aure kake dani ba kuma duk abunda ka sani ena yi maka....now, my mum is sick sai na na zau na maka ? Akan me? duk aikin da kasa ni ena yi ko bana yi? Toh meyasa zaka ki bari na nayi nawa aikin na samu kudin jinyar ummah na...yau da badan kai ba da bazata san komai babare tayi fushi dani...da bazata sha wahala ba ko dan kana da kudi kake ganin rayuwar kowa na da sauki irin naka ? u dont even know the pain and cost of evertthing baka san zafin soyayya ba... farin ciki na ko yaya yake baida amfani in babu mahifiya ta....sabida ita kadai ce min a duniya ba kai ba. A hankali ta fashe da kuka ta sunkuyar da kai gaban sa" ta kuma cewa "gashi kayi nasaran sa ta juya min baya ummah na tana fushi dani yau ..auren nan dama ni bana son shi nake ba tun farko duk ya takura min kun sa rayuwa ta a takaici..wai ya kake so nayi maka yanzun..na barta ta mutu sabida kai? Ko so kake dama na roke ka wani abi ku zage ni kai da matar ka?toh Allah ya kiyaye ni banda wannan zuciyan na gwanmaci nayi ta maka laifi sau dubun malala indai akan gaskiya ta da kare mutunci na ne" cikin bori tace wai meyasa ma ba zaka sake nin bane ai naga baka son auren kai ma indai kuma don mum ne im sure in ka gaya mata laifukan dana maka zata hakura ta kyale ka .... So Pls save us both now ka yanke mana hukunci ni da kai i want my mother ni zabi mahaifiya ta.. I know Zata yafe min In har ka sake ni nasan bazan sake ma ummah na karya ba har abada bazan kuma shiga hakkin auren wani ba dan Allah ka saukaka min ko kai ba ka da imani ne?... cikin matsanancin kuka ta karasheh Kallon ta yake a rude idon sa har sun kawo ruwa don yasan har cikin Ranta take fadan maganan ...amma sai ya daure ya ce" hmmm good kinyi dai dai suhan. ...wannan yayi...a raunane yayi maganan yadda ya sa ta sai ta dan rage sautin kukan ta dago tana kallon sa" cikin idon ta yake kallo tare da saukaka muryan sa cikin nitsuwa da dauriya yace" i know im wrong kuma nasan nayi judging din ki tun farko.. agree i dont know the cost of anything love pain amma ai nasan darajar dan adam .. Naji mahaifiyar ki tace kina da ilimi kenan idan ni na watsar da hakki na akan ki sai ke ma ke watsar da naki don kina so ki gwada min kin fini sanin zafin soyayya? Atleast zaki iya gaya min rashin lpyar mahaifiyar ki ko sannu zan gaya mata..hakki ne akan kowa .. in kudi na ne baki bukatar su bazan saki dole ki taba ba...yanzu ke da kika yanke makan ki wannan hukunci ki gaya mun ribar meye guda daya kika ci? Na farko Kina sane da zunubin da kike kwasa a duk lokacin da kike fita batare da izini na ba baki tunanin in kin mutu anan wata rana me zaki tarar?..waht about inda ban biyo ki ba ranar ba me zaki ce ma ummahn ki inda wani katon banza yayi raping dinki kuma da aure na akan ki kinyi mata adalci kenan? Ko farin cikin da kike nema mata kenan a hakan zata samu lpya? Suhan kwanan nan ni dake ne kawai a gidan nan amma kinki gaya min komai wallhy da kince maman ki zaki kira bata da lpya da zan baki wayar ki..meyasa kike yin haka? Yanzu kinji dadi kenan da muka sata a wannan halin? pls speak to me now meye kuma kike boye min wanda ban sani ba ena so na sani.... Ta razana saboda maganan ya taba ta sai ta sunkuyar da kai a hankali tana zubda hawaye ya dago ta suka sake maida ido kan juna ....kamar ya taro hawayen nashi ne take suka soma sauko masa " ya shashantar da face dinsa gwanin tausayi yace "ok please im sorrry nima na san darajar aure amma na mance da shi ranar dana aure ki. Ure right bana son aure na dake amma yanzu bazan iya sake ki ba din nasan darajar uwa i love my mother
Chapter 130 · 0% Book details