Sashe 206
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
tana kokarin kaiwa bakin kofa " kiran yana dada tsanan tawa sai ta amsa a rude tace naaam gani nan zuwa "kwaff taji an rafke ta da hannu wanda ya sata juyawa baya cikin firgici tana zaro ido zata budi baki tayi magani amma ta kasa da ganan ta bace Bat a dakin... Hakan na faruwa Wani katon bakin laya ya wujigo daga sama ya fado gaban su zarah nan ma sai da ta tsorata ta ja Boka ya dube ta yace aiki ya gamu" To Dauki nan ya mata nuni da abun Ba laifi ta sa hannu ta dauka Yace" yanzu kishiyar ki ta tafi kenan har abada ba ita baku... Wani duniyar daban zasu kaita wannan sihirin bai da maganin wajen wani boka ko malami sai Allah. ya bushe da dariya yace in Har da ace mijin ki zai mata magana taji ta amsa to zata samu waraka amma a ena zata gansa ya fashe da dariyar mugun ta Anan zarah tayi murmushi atleast an kawar da suhan batare da an kashe ta ba wannan ma ai yayi...ta shiga godiya ma boka Yace " ni babu ruwa da wannan da abunda ke hanun ki shine zaki ji da shi yanzu.. Kije da shi gida A dungun dakin ki zaki ajiye ko wani lokaci yayi bukatar jini zaki nemo masa.. a hujajan ta wurgarbkasa tace nooo i cant ..jini? boka aina zan samu jini ni kuma.. Ya bushe da dariya yace" kina ma tanbaya na ne? ashe kuwa zaki hadu da kalubale kala kala a rayuwan ki in kika saba musu sharudan su.. "Idan ba jini ai akwai kudi amma ki sani kudin siyar kan mutum zaki na bashi.. ta dan harare sa gefen ido tace ok ko na ji magana..ena dai shikenan ko yace mata eh... Ba bata lokaci ta bar wajen ta koma gida... It dosnt seems like a reality to her yanzu babu suhan babu pregnancy stuff a gidan ta.. tana shigowa sai ta biya ta dakin ta ta duba ko hakan ne da gaske.. Bayan nan ma ta duba ko ena a fadin gida tabi tana bincike ba wanda yace mata yaga suhan .. Its just 8.30 na safe ta tambaya majeed shima a kace ai ya fice tun 6.30 alaman wani abu urgent ya fitar da shi ma kenan Few minutes after she left.... Dadi kashe ta Tsaban yadda take jin an sauke mata wani nauyin aranta sai ta dauro wanka tayi braekfast ta wuce office. Yawwwa masha Allah Naji dadin da akayi muhawwara mai zafi jiya akan halayen zarah da suhan "ina lura da duk abun da kuke cewa kuma naji dadin da ya kasance wasu sun gane sosai cewa dukakkn su suna da matsala yana daya daga cikin muhimmin darasin da nake so a duba Alhamdullhi yanzu saura ni na fayyace ma kowa sakamakon sa. whatpadd tun jiya suke cece kuce akan wannan page din Nasan kuma whatsap zaku ce Ayyah Ayyah suhan Zarah is evil noo my dearies haka duniyan nan take tafiya in reality kuma dole na nuna zak if not littafin bazai yi ma'ana ba.kusa kan ku a matsayin zarah kuyi lissafin ya ke zakiyi gashi mace ce wacce bata da nagartan zuci babu imani babu nitsuwa tunda bata ko yin sallah tare take yawo da shedan kuma a ganina suhan ma dole ta koyi darasin zaman duniya ta wani fanni she need to be matured enough. its gonna be a happy ending tho idan kuka yi hakuri kuka biyo ni baifi 4 or 5 pages ba ne mu kammala sakamako nagode dole na yaba muku gaskiya *Aysha y hanwa* *rahmat hassan* *maimounath* *muhammad* *Duk daga zaynab bawa* *novels sannun ku da* *zazzaafan muhawwara *sakamako fans* *Hassana hassan* *hauwa baba* *maman meenal* *and my hapsy* *matan gidan surayyahms fans 3 da suarrayms 2 kunsan kukam ba sai na kira suna ba don kusan kullum ku nayi yadda ya kama ta Jazakallhi khairan Allah ya taimake ku baki daya* bye bye *surriem* [10/21, 09:03] Reall Anee: * BRILLIANT WRITERS ASSO