Sashe 121
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
dan dune sa da wet eyes din ta a shashance yake bin lips din ta da kallo"dan Allah kar ka fada mata bana son tayi fushi irin naka. . itama in ta rama zanji wani ciwon kenan ko??ta cigaba da shessheka ... Baice komai ba Ya dan shafa ta yana binta da idon sa da suka ciko da tausayi da nadama ya sunkuyar da kai"tace mmm mhmm tunda ka rama to dan Allah ka kaini wajen ummah na ni wajen ummah na zan je Yasan tana cikin zafin ciwo..shikan sa baisan lokacin da ya girgiza mata kai alaman ah'ah ba..sai ta dan kau da kai tayi masa shiru daf da fuskan ta ya sa nashi ya saukaka tone din muryan sa "yace baki da lpya ne suhan ki warke kinji? kallon bakin sa kawai tayi ta lumshe idon ta bata sake cewa komai ba ta kuma gyara zaman ta a chest dinsa don kwata kwata bata hayyacin ta. Ya dada rungumar ta ya na rarrasahin ta batare da yace uffan ba" cahn tace dan Allah ka cire mun zafin nan in ba haka ba zan mutu.. cikin sauri ya farga ya ce bari na kira doc toh ...ya mike zai fita sai ta damko hannun sa ya juya ya maida mata kallon yaya ne" tace dan Allah kar ka kira su kai kamin marar zafi ni fitsari nake ji...Ta shagwabee fuska tana kan hawaye... Bai san ya ake yi ba don kuwa a zamanin zarah shi baiga wayannan abubuwan ba...altho tace masa bata taba kwana da kowa ba sai shi kawai yanayin jikin ta ne shiyasa zaiji ta kamar ba virgin ba ....he vividly remember all that? Amma sai ya kaucar ya dauko suhan a hannun sa tabbas jikin ta ya hada zafi kam ba laifi... A hankali yake takawa da ita kallon sa take har ya ajiye ta a bathroom.. Bata iya tsayawa ba ajikin sa ya dan lafar da ita ya cire mata rigar ta sake lafewa tayi lumui kan kirjin nasa tana maida rikitaccen numfashin zazzabi sosai take rikita masa lissafi amma damuwar dake ransa ayanzu yafi karfin sa shidai ya suhan ta samu lpya ..sai ya kamo ta ya zaunar da ita ya shiga hada ruwan zafin da zai gasa ta ... Amma kuma jikin ta da zafi sosai sai yayi luke warm water wato ruwan da shi ba zafi ba shi kuma baiyi sanyi ba a dan container da towel ya shiga matse mata ajikin ta ko ena yana shafa wa don tempureture ya dan sauka .. ko wani saukar towel din ajikin ta sai tayi numfashi kalar tausayi ta zauna naked gaban sa yana mata tepid sponging duk sai da hankalin sa ya tashi.. Bayan ya kammala ne sai ya dago ta ya dan daura ta a ruwan zafin"ko zaman 1 second bata yi ta wani irin doke shi ta tsala ihu zata fita .....da kyar haka ya daure ya kamo ta gam ya shiga taimaka mata dakan sa cikin kukan firgici " tace dan Allah kayi hakuri bazan kara ba. Ni Ka barni haka da akwai zafi...ta birkice masa sai da hawayen da yake dannewa suka fito masa..tausayi take bashi Ya dan dakata ya ya jawo ta jikin sa kadan don ya rarrashe ta haka kawai yake jin ya tsani sautin kukan nata "yace" shhhhhhhh ki yi shiru abunki zai daina miki zafin lpya kawai nake nema miki kinji ...ni bana fushi dake..cikin kukan tana masifa tace karya kake yi wallhy karya ne.. to ka barni mana ai zafi nake ji ta cigaba .. ya dan rungumo ta kalar tausayi yace nasan kina jin zafi ,, ..baki son zafin ya tafi ne? ..tace ena so.. toh ka kaini wajen ummah na kawai zata cire min kai mugu ne.. yace toh naji "ai bazaki iya tafiya bane pls ki bari ni zan cire miki kinji? Ta dan fashe da kuka kadan a shagwabe tace" na karye kenan ko? Yace" nima ban sani ba ko zaki nuna min ne na gani? Tayi shiru dai chan tace uhm... Ya dan dada matso ta jikin sa ya goge tears din sa ya zaunar da ita.. tap din ruwan zafi ya dada kunnawa akan nada chan ya dan surka.. Ta tsorata sosai amma haka kawai take jin ba ita bace har yanzu... ta zauna sai ya tsuguna gaban ta ya dan ware kafafun ta... tsoro ne ya shiga kama ta sai ta soma rawan dari slowly ta dan dafa shi..bai kula ba ya shiga duba wajen" ya gama daukawa ya tsaga ta ne amma sai yaga bata ji ciwon dayawa har sosai ba wajen dai ya kunburo ne sosai ya ciko har yana neman rufewa naman yayi inflamation.... wani wajen kuma da ta dan gurje fatan ya motsu sosai shikan sa ya san suhan na cikin tashin hankali wani bin gwara ace babban ciwon taji din yanzu zafin da yake mata har jijiyoyin ta take ji Kuka ta sake a hankali yana dan kai hannun sa yana shafawa cikin kulawa tausayin ta ya gama nakashe masa jiki sai "Ya kashe tap din ruwan zafin ya dada sunkuya "ai tun kafun ya fara mata ya shiga lallabata yana bata hakuri amma da kyar ta zauna ya mata wanka tare da wankan tsarki "cos sai da ya kusan sauke wani tears din ya tausaya.. Yana gamawa ya tarkato ta a sabon a towel fari kat ya dauko ta hannu har zuwa room din ya ajiye ta kan gado Juya kai tayi ta cigaba da jimami tana kuka a hankali ...haka ya mata komai ranar a zaune ta samu tayi sallah kafin ya fita maids ne ta biyo bayan sa da tea sets wanda yaji kayan yaji anan ma saida yayi da gaske kafin tasha gaba daya jikin sai ya sake hada wani zafi tsaban ta gaji da kuka chan sai tayi shiru tana shessheka jikin sa ya jawo ta don bata da karfin motsawa sosai sai ya ma doc izini da ido akan tayi mata alluran... A dabaran ce ta dauko kamar wacce zata kama bera ta dinga bi har ta zo daf da su.. tana fara yi mata ta tsala ihu da disasshen muryan nata sai da yaji hankalin sa ya tashi... da kyar ya rarrashe tabcos sai maganganu take..doc tace..zan sake sa mata ruwa idan ruwan ya kare wanka take bukata again' amma tana tunanin ko ita zata mata cos taga yanayin yadda wajen yake..she knew suhan is kind of traumatised shiyasa ma zazzabin ya tsanan ta... Yace ba komai doc ta sa ma suhan wani ruwa ta fice ...in not less than 5mints jikin ta ya soma fitar da zufa alaman zafin ya soma sauka .. sai ya maida ta kan pilow ya fita ya kama hanyar fita Har ya kai bakin kofa kallon sa take don a lokacin ne ta soma gane kanta wasu zafafan hawaye suka biyo baya... shiruu take tayi ta calm tana kallon dakin ita kadai ' tunani dayawa ke yawo a brain din ta ,amma bata ko motsa ba. Yanzu ne taji ashe ko iya hade kafanta waje daya bata yi gaba daya ko ena ajikin ta ya kame sai radadi yake fitarwa. .ta kalli ledan ruwan wani ajiyan zuciya ta sauke aranta tace" shikenan rayuwata ya kare a hakan dama hake yake so ya sake ni bayan na dawo wata daban ba mace ba? Ta dan sauke wani tears ta maida kanta gefe cikin kunci ta kwanta bacci ne ya sure ta'sai ana neman 12 na rana ta farka lokacin nurse ta shigo ta zare ledan ruwa ta tayata tashi da kyar suhan ke takawa a bubbude har suka isa bath...doc ta hada ruwan zafi akai suka taimaka mata ta sa towel,ita kanta suhan so take a samu ayi mata ta huta amma tana shiga sai da tayi musu kamar zata sake sumewa tsaban azaban zafi... da shike nurse da kayan aikin ta take dadin abun ma babu tear kawai ta durju ne so a wajen Ruwan zafi tafi bukata anan ma sai da suhan ta sauya kama tsaban kuka a haka suka daure suka mata.. tana kammalawa ta sake bata sai dai yanzu da kanta take kokarin takowa.. Suna shigowa dakin suka same sa akan gado ya dan kimtsa wajen yana zaune ya tashi ya iso wajen ta yana mata sannu...hannu ya mika mata wanda ya sata dada sauke hawaye batayi musu ba ta bashi ya taimaka mata zuwa kan gadon..doc tace sir..yanzu hutu take bukata sannan tayi masa bayanin yadda za'a na mata wanka har ta warke completely da abunda zata ci duk sai da ta fada..ya amsa mata nan suka samu suka bar gidan at last Su biyu ne yanzu a dakin ba wanda ya tanka don tunda ya je dakin sa dazun yake cikin nadama da zullumin yadda zai tun kare suhan.. Gaba daya ya rasa meke masa dadi ya juya ya kalle ta towel ne ajikin ta ta maida kanta gefe ta rafka tagumi tayi shiru... Ba shiri ya karaso "ya same ta yana kallon ta amma sai ya kasa cewa komai ita ko jinsa kusa da ita yasa ta lumshe ido gam cikin sanyin murya yace mata" sannu ya jikin? Tayi masa shiru ya sa hannu zai taba ta da kyar bakin ta ya iya buduwa tace" ni ka kyale ni ni bacci nake ji" ta sauke tears a hankaki sai ya dan ja shima yayi shiru chan yace ok kiyi baccin " ya tashi ya dauko mata riga da skirt ya dawo zai tallafo ta ta dan ja baya kadan again..yace kaya zan sa miki..ah a ni zan iya sawa da kai na ... Bai kula ta ba ya sake kai hannu zai taba ta anan tayi yunkurin mikewa tsaye wani azababen jiri ne ya debe ta tayi luii zatayi kasa da a sauri ya taro ta ta fada a hannun sa " yace kin gani ko pls stop being stuborn and always listen' tace noo ni ka bar ni nikam" ai fushi kake yi dani why would you help me...u always purnish me im in pain now are u happy?ta juya masa baya tace Toh ni ka kyale ni.. ai mugun ta kamin sai kabari ni na kula da kai na.. bai ko