← Book details Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 214 OF 225

Sashe 214

Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Duk bata sani ba .tana kan dawainiyan abubuwan dake damun ta Ranar jumu'a su ogah majeh da baba ibrahim suka kai suhan asibiti.. Da dan abunda suka samu Ba abunda ba a gwada ajikin ta ba amma babu ciwo babu musabababin sa...yayan cikin ta kuma lau suke wannan karon doc ya gan su tsaf yan biyu ne" Basu yarda ba shi dai yasan suhan dinsa ba haka take ba tana da hankali kuma tanajin magana tana kuma amsawa toh a hakan suka rika kashe dan kudin akan asibitai babu wanda ya basu kwararran bayani har suka koma suka hakura. Bayan kwana biyu ogah majeh bai jin karfin jikin sa sosai.. So,sai baba ibrahim ya hutar da shi agida akan yana lura da suhan kawai shi sai ya shiga gari kulle kullen yadda zaije gwada nemo wani kudin susan abunyi hakan akayi sai dai....kullum yana fita Amma kamar baida sa'a" sosai yake shan wahala ga wulakanci ga cin fuska duk bai damu ba His motivation is his doter now He wants to pay back" yasan ko sadakin ta da majeed ya biya bata gani ba shi ya cinye. and he has neva being a father for her from start Sai kawai ya rusuna ya sa kansa wahala tikurun ba dare da rana yana neman kudi.. Suhan Ta dan samu nitsuwa da tsafta yanzu bakamar da a gidan kande ba tana ci tana sha tana bacci mai kyau Sai ma nakudan yake mata sauki in ya motsa atleast a yanzu ba su bari tayi wahalan komai hatta ruwan wanka kai mata suke.. Da yamma ita da baba majeh Sun dan zaga suna yawo da shike ma mutumin tane yana da fara'a so duk masu kiwon shanu ta yankin sai da suka gaisa a mutunci ya shiga jeji neman ganyen zobo ma suhan ... A wannan hayin wani bafulatani makiyayi ya da jakar sa ta tsinta.. Kamar da wasa ta rataya jakar tana binsu abaya..ba murya bare tayi kira amma tana hango su ..sai haki take Har Allah ya sa wani ya ganta.. Ba fulatanin tsiriri ne dogo yana da bakin zane a idanun sa irin bororin nan ne asali yan gadon jeji... Sai murmushi take tana mika mai jakar sa... Shikuwa kallon ta yake cikin wani irin yanayi mai tsoratar wa Daga bisani ya karbi jakar ... Ta juya za ta koma wajen baba ogah maje "har ya juya shima zai tafi "Kai fulanin nan yaga bazai iya ba abunda ya gani tattare da suhan ya girgiza sa .. A sace ya komo yake binta har suka kawo wajen ogah rabi'u maje tare... *Dedicated to all memebers of SAKAMAKO fans* *Brilliant writers fans 3 gaskiya hirar ku ta ban dariya...taka am easy hyen *surriem* [10/28, 08:35] +234 803 334 5242 BRILLIANT WRITERS ASSO
Chapter 214 · 0% Book details