Sashe 190
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
rai da takaici a ranta ba da wata rana tayi kisa a gidan... sau dayawa take ganin su boro boro in a very bad romantic moves wani bin basu ma sanin tana kusa ba.. Ta lura majeed is now a diffent person a jikin suhan abun na tsorata ta matuka. ...har yau wasu wasannanin nasu basu ficewa a idonta she still remember ranar data fito zata shiga gym taci karo da su suna erotic romance abuwan da ta gani ya kazanta... don har wani zautaccen kuka suhan din keyi masa shikuma majeed ya gama zame mata riga gaba daya yana kan waits dinta ya kamo boobs dinta yana matsawa yana squazing yana nishi kamar bai taba taba na wata ba a rayuwan sa its looks somehow to her sai taji kamar ta kasa ma sa ne..... sam bata mancewa da irin wayyanan a brain din ta don a lokacin saida ta je daki tayi kuka ta ciro nata boobs din tana kallo ko dai basu kai irin na suhan bane?. ..abun ya daga mata hankali she feel down for some moment kafin ta farfado... Wani bin zata so ta fito ta kalle sa in zai fice toh ko a car majeed bai fasawa duk dama tasan suhan ke yawan sa shi ballewa kuma tasan dai suhan na yawan bori idan kwana ya fice akanta toh ko yau ma suhan din data zo raka shi zai fice 45 minutes a motar ta san bana haka kawai bane duk abunda suke yi tana lura da su sosai..... Zarah Haushin sa take ji shiyasa bata kula sa sosai some time ya karashe rarashin ta da zakin bakin da zai mata tana shiru cos shes now confused " takan tambayi kanta ta ko sauko ne tayi soyayya itama ko kawai ta zauna a hakan kar ajin ta ya zube?.. Cos tunda ta fara reacting akan abunda yake yi da suhan a tsakar gida taga yana so ya raina mata hankali sai ta dena sa baki kawai ta kyale su ... itako suhan dadi take ji cos tana ganin reaction din clear loosing a fuskan zahra yadda take so.... After 1 months ... Lokacin zarah ta soma zuwa new office dinta anan garin abuja amma yanayin gidan nata da majeed da suhan is not helping taki sam ta kwantar da hankalin ta altho ma yanzu yana fita da safiya meeting sai abar suhan a gida.. duk da hakan hankalin ta bai kwanciya she feels she wants to stay close and watch them... Cikin suhan na watan shi ma 5 kenan so ya soma fitowa zazzAbi ke yawan damun ta akai akai... nurse tayi mata gwadi tace pls madam kiyi hakuri ki dena amfani da maganin nan kinga babyn ki ya na motsi kuma da alaman baYa bukatar wannan maganin... A kasale Suhan tace mene? Ko shike samin ciwon cikin tace eh madam daga dukan alamu hakan ne...bata wani yarda ba so answer ta is not that convincing nurse ta yanke hukuncin kawo mata report don tasano da idon ta ita dai tsoro take ji kar ace sun taba babyn nan.. Tana fita suhan ta mike ta shiga wanka yau ba kwanan ta bane kuma tana mugun son taji dumin sa kusa da ita musamman ma da shike bata ganin shi sosai a gidan kamar da da suke hutu and shes kind of not feeling ok anymore..... By 8pm na dare nurse ta shigo gidan da report she looked for suhan a daki bata gan ta ba..tana chan side majeed ta duba ko ya dawo sai ta sauko main palour ta tsaya tana jira taga fitowar suhan.. Daga sama suhan ta hango ta so sai ta dan sauko kadan bata iso daf ba tace ehen ena bayanin? Nifa gaskiya ki nema min wani mafita kawai tunda wannan baiya yi yanzu get me something else koma wanda zaifi wancan maganin sani laulayi Charaf sai akunnen zarah dake one step to shigowa main palour sai taja ta tsaya Nurse ta dan marairace tana magiya.tace madam pls kiyi hakuri bawai bana so nayi abunda kike so bane but yanzu cikin ki ya soma dawowa full halitta akwai matsala fa and i dont want wani abu ya faru dake oga yayi firing dina pleasse ma.. tana fada tana rusunawa tana dar dar dan tsoro cos yanayin kallon da suhan ke binta da shi is not helping at oll... Ta dan yi shiru dai daga bisani tace kawo min naga repot din Mamaki ya kasa barin zarah she cant just believe her ears so fake laulayi suhan keyi kenan? Juyi da nurse zatayi sai suka yi wani mummuman karo da zarahn ba jira ta tsinka mata wani gigitaccem mari mai sauti sai da paper report din ya fadi kasa.... Harara ta watsa mata axafafe tace since ure blind yanzu na bude maki ido baki na bari nurse ta shiga bada hakuri tace am sorry maam...sai tayi kamar zata shige suhan na kallon duk fitinan dake aukowa gaban ta ne yayi rass ganin zarah ta jawo nurse ta fincike paper reports din...tace what is this da kike bige ni akai? Dukan tara tara kirjin nurse keyi ta shiga e e nah..da sauri suhan ta karaso cikin fargaba da masifan karfin hali .."ki bani abu na this is not your business ..cewar suhan din ta sa hannu zata kwace paper Wani harara mai ban haushi tayi mata ta ce bazan bayar ba...yau ai sai na tona miki asiri " fadan hakan datayi ya sa suhan tsurewa suka shiga jani in jaka da paper...nutse sai bari take ita kadai.... Ganin rashin gaskiya ya bayyana kan fuskan suhan. Boro boro ya sa zarahn ke dada bata wahala .. suka shiga exchanging hurtful words ma juna zara na cewa " to me aciki in naga medicals din ki..besides ance ena kula dake leave alone in ba wani munafurcin kike shiryawa ba... Suhan tace kibani abuna kawai ni bana bukatar kulawar ki.. Ta dube ta ciki. Murmushin bam haushi tace oho dai...ni dai yau sai nayi aiki na da ake sani gwara ma ki fito fili ki gaya min gaskiyar dake cikin paper nan..tana mata maganan ne cikin bita da kulli kamar bata ji su ba....ta ce cikin waye?bana majeed bane ko yawwwwwa haba mana Don dai nasan ke karuwa ce mai satan fita bin maza.. hawaye suka taro idanun suhan ranta ne ya baci cikin Zafin nama tace kece karuwa bani ..ni bana son hayaniya ki ba ni dai ki bani abu na...suka soma kokawa haikan... Im not kess than 10mints da faruwar haka su kaji voice dinsa a kansu ... Yace whats happening here ? Nan hawaye suka zuba ma suhan tsaban tsoro aranta tace shikenan yau na shiga magana.... nurse kamar ta bace hakan take jin kanta ya karaso fuskan sa adan daure.. Ya soma masifa ma dukan su har yanzu zarah na rike da paper..yace ashe kun dawo yara da zaku na tada hayaniya a tsakar gida what nonsense baku da hankali ne.. ya dan tsawatar musu..ya na bin kowacce da kallo Salon munafurci zarah tace ...sorry my love nima gani nayi ankawo repots shine dan na dauka take neman kamani da fada.... Yace repots ? Suhan zabtayi magana zarah ta mika masa abhannun sa tace ....karanta sosai ka gani ni zan maka karin bayani.... Ya sa hannu ya karbe ya shiga dubawa yes yaga infomation akan cikin suhan hes not medicals so he dont get it well sai ya dago ya kalle nurse yace meye wannan?akwai wani matsala ne ..ya kalle suhan yace preety akwai abunda ke damun ki wanda baki fada min ba.. bakin ta me ya soma rawa sai ta kasa amagana zarah na binta da wasu munafukam kallon mugun ta tana dariyar mugun ta tace of cous zasu maka shiru amma ni zan maka bayani... Ya juya da mamaki kan fuskan sa yana duban zarah ta ce.wannnan ta yi nuni da nurse itake kawo magani tana bada ma matar ka akan tana fake laulayin ciki ..i heard them clearly sai ta sake maimaita masa exctly conversation din suhan da nurse data ji yanzun...... He was shocked ya juya ya kalle suhan wacce ta soma share guntun tears din fargaba ..zarah tace in karya na muku gwara ma ku fito ku fada.. Su kayi shiru cikin sanyin murya yace preety gaskiya ne hakan ya faru?....ta dan fashe da kuka tayi masa shiru don ya san gaskiyar al'amarin sai ya dan daka mata tsawa sai da ta razana ya ce comon tell me da gaske kina shan wani magani don kinayin laulayi?. Da kyar ta gyada mai kai cikin kuka tace kayi hakuri sweetlove i can xplain.... zarah ta dan fashe da dariyar mugun ta ... ya lumshe ido baice komai ba tukun ya maida Kallo wajen nurse yace tayi masa bayanin komai yanzun nan... Itakam dama a tsorace take so sai ta soma gaya masa tun daga lokacin da suhan Tace mata tana bukatar kulawar mijin tane ba nasu ba shiyasa take son drugs.... nurse har kasa takai tana rokon majeed yayi hakuri .... ranshi ya baci sosai cos zarah already ta dago kan zancen sai ta fara dirin masifa "so dama wasa da hankalin su takeyi everynite tana depriving dinta kwanakin auren ta da mijin ta.... yanayin yadda ta wurgan da jakar ta akan cushion ya bayyana musu akwai masifa... Majeed ya shiga fada ma nurse yace zai kore ta tunda da sannun ta ake neman illata masa babyn sa... taci kuka tana rokon sa..har sai da suhan ta daure ta sa baki ta wanke nurse tas...anan ma ta dada bashi mamaki da tayi confessing ita tayi forcing nurse tana mata haka.... he felt sad and angry...amma kukan data keyi tana bashi hakuri ya sa bai iya reacting ba ya yafe ma nurse tare da kafa mata dokoki masu tsanani akan suhan.... Tun kan nurse ta fice zarah ta jawo suhan gaban ta rai a bace shikam bai hanata ba yana tsaye ya zuba musu ido.......... *ena yan team suhan din nan suke yau zarah zatayi zana* *suriem* [10/21, 09:03] Reall Anee: * BRILLIANT WRITERS ASSO