← Book details Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 185 OF 225

Sashe 185

Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

rufe sa da green veil mai sheki tsaban adon stone. .ta ce ena zarah? "Kamar bazata amsa ba tace am here..kallon raini suka dan bi juna da shi ta mika mata tray din is very heavy saura kadan ta karkace ya zube kasa cikin rigima zarahn tayi yunkuri "tace omg ouchchhh... maids come and get this tana yi tana yamtsa fuska anty maimah tabita da wani kallon ta kau da kai..ta juyo ta kalli suhan ta karbe tray nata da white veil aka rufe sai dai bata mika mata ba tace ma maids ta bita da shi suje maza afara shirya su ita bata son african time..... Zarah was like what the hell is this happening? So ko godiya bata yi ba ta bi bayan wanda ke rike da kayan ta suka je sama akwai artist na kwalliya da hoto yau agidan so zata bari a mata.. cikin ladabi suhan tace ta gode kafin ta juya anty maimah ta dan gyada aranta take cewa wannan ce asali itace matar gidan nan.... Suna barin wajen yace am so grateful mumy" taja kunnen sa tana cewa" to our responsiblity ko? Comon kai ma kaje ka ji dakan ka ba barin ka zanyi ba in kamin latti..yayi dariya ta dan rungume sa ta bishi da light peg kafin ya haura sama.. Kowa na nashi hidiman asite dinsa dukan su basu san na miye bane amma sai suka sake... Kaya ne na fita wanda suka ji kudi da designs tun daga dubai akayi specially domin su.. Na suhan ja ne mai kauri an masa ado da golden stones ko ta ita..anti belly Skirt ne mai yelwattacen kasa dai dai hips rigar kuma dai dai kwankwaso sai dai baida baya da golden ropes ake Mannne su duka sai red veil sharara mai tsayi amma karami ... Bayan sallah da wanka babu abun da suka yi na kan su ranar gaba daya ake bata time ayi musu wannan ayi musu wannan kamar wani biki ake shirin yi.. Na zarah ma hakan ne amma nata is more matured and simple dark green sai dai fitted gown ne da kuma mayafin sa sharara .. gaba daya wanda suke tare da ita suka ga tashin sense don jin kanta take kamar domin ita ake wannan shirin so oders ba kama kafar yaro daga ciki harta kwarara ma mai kwalliya mari.. At long last akayi la'asar its 4pm ..nan aka soma hidima cars na baki da family friend suka cike gidan ..abun mamaki har yanzu suhan da zarah me kawai basu san asalin hidiman me ake yi An kawo refreshments Ana ta hotuna ga cool music..shikam normal kayan sa ya sa suit grey and black yana faman hira da jamaar sa da yan uwan sa. Har ila yanzu mum bata zo ba su anty maryam anty khairrat da sauran yan uwan mum mata suke nuna suhan ma bakin su ana mata son barka gashi ta hade sai kallon ta ake ana admiring dirin ta... zarah kam ta dauka ko don dangi basu san suhan bane ake nuna ta so shes ok with that tana faman hirarta da wanda nasu ya zo daya... Aka kai 6.30 na yamma.nan baki suka tafi aka shiga ribubun zuwa sallah.. a dakin sa majeed da kyar ya kyale ta yana mata borin kishi har sai bayan isha ta kufce ta samu ta koma aka fara mata sabon shiri kamar enda anty maimah ta bada oders.. Anan me abubuwa suka soma rikida asalin manyan manyan dake tare da mum da mum suka iso gidan.. All in all a familyn mahaifiyar sa da mahaifin sa su ashirin da biyar ne kacal.. sai yara da basu fi 5 ba amma babu ko daya anan duk suna waje karatu Wannan karon sky blue complete aka sakayawa wa suhan amma sai dai ba make up artist kadai ke tare da ita ba har da wasu manyan mata guda hudu.. hajiya saude..karima da zainab ita dai hajiya innah hafsat kawai tagane saboda tazo auren ta ada chan da majeed... Abubuwan sun soma daure mata kai wai shin sabon aure za'ayi mata da majeed ne? Abun ba sauki taga kowa na kanta ana mata hidima zuciyan ta bai tashi bugawa ba sai da 9.00 ya buga lokacin za a fara programe din kamar amarya haka aka lullubee ta da dogon veil din" she looks stuning da kayan jikin ta wanda yake sharara ana ganim kwalliyar ta boro boro da kyaun shigar ta .... manyan mata su hudu ke gaba sauran mata aka jero kan stairs kan layi ciki har da zarah tare suka sauko wajen hidima sauran maza duk suna kasa ana kallon su in perfect admirartion Gaban Mum da anty maimah aka tsaya hajiya karima da zainab siluka kamo hannun ta suka damka ta.. Hawaye ke son ya sauko mata cos shes now confused su mum su suka zaunar da ita kan wannan wajen daka shirya na musamman sauran matan suka zagaye ta beautiflly komai ya bada kala... Zarah is now feeling lost duk sai taji bata jin dadi tana so taji musababan wannan hidima.. Babba daga cikin mazan Uncle shams ya bude da addua da son barka da dan takaitaccen tarihin shAmud family.... Masu kuka sukayi wasun su murmushin murna suke yi Allah ya kawo musu chance din da zasu taro waje daya ayi son barka... It seems like zallan sune SHAMUD yanzu babu ko bare acikin su Anan ya danyi bayanin event din sannan ya bada maganan ma anty zainab ita ta wanye komai ta sanar da cewa" al'adan su ne suyi ma mai ciki hakan so sun zo ne su cika al'ada wa suhan... rassssssss zarah taji akan kirjin ta so wannan hidiman duk na suhan ne? take zufa da gaurarayyen bacin rai suka taso mata...."da na san haka ne wallhy da ba wanda ya isa ya sa na zo nan ta ja tsaki Anan dai aka shiga hidima games na nishadi na soyayya shikan sa majeed sai da ya soma jin sabon yanayin farin ciki na ziyartar sa... Its fun musamman wasan neman ring a cikin madara da akayi cos dukan su ne akai har da su uncles dinsa da matar su.. su mum ne babu ruwan su Babu yadda zarah ta iya sai ta dan sake don dole ana yi da ita cos wayyanan tasan babu harkan wasa da su yanzu sai su yarfa ta Karfe sha biyu dot lokacin anyi wasa an gaji kowa na cikin fara'a da nishadi ana raha da tsokanan juna.... A gefe kadan zarah ke tuhumar uncle don B Dama ana irin wannan hidima ma mai ciki a familyn su shine ko labari? She was srious amma dariya kawai yayi ya ce is writeen kema in kikayi ciki exactly irin wannan za'ayi maki ba banbanci..ta tabe baki Most important part din aka zo... Anty karima ta sake rufe fuskan suhan da veil ta mata izinin ta taso tsakiya.... Gefe na dama majeed ne sai dayan gefen hagu aka ce zarah ta tsaya.... Acikin su ashirin da biyar din nan.duk wanda ya shirya sai ya zo gaban su.. anty maimah itace farko ta zo tare da maids a bayan ta ta gama aduoin ta ma suhan da sa albarka ... wani katon box ta damka mata mai dauke da gifts na millions of naira altho ba wanda yasan meye ne aciki amma kana gani kasan an kashe naira .. sai sauran tarkacen kaya da aka ajiye a trays Majeed yayi godiya suma hakan suka yi .. anan mum ta zo itama tayo mata nata ta bada suhan kyautar bank acct da gwalagwalai masu tsada "take idon zarah ya fito waje aranta tace o my God dis is serious... haka abubuwan suka cigaba tsaban yadda taga kowa na so ya birge awajen da gifts dinsa Sai taji bata gaji da tsayuwa ba"hmm kudi na inda yake. ...tsaban rashin sabo da tunani irin na suhan har ta soma kuka tana hawaye silently abun ya soma damun ta.. Kan kace kobo an tara mata qaddarorin kudi da gwalagwalai da sutura 35 boxes aka dire mata gaban ta she cant even sai how much or how many.. a karshe majeed ne ya rufe dana shi gifts din ya yaye mayafin nata ya zaro diamond necklace dinsa wanda akayi domin ita na musamman ya sanya mata akan wani tsadadden gold wanda ke wuyar ta... Kallon takaici zarah ta bishi da shi" thats just what she has been aspiring zai mata a lokacin honey moon dinsu amma bai mata ba at last aka hadu aka ba zarah wani katon envelope mai dauke da neclaces da akwatuna sha biyu colectively tare mata adduan Allah ya bata nata itama su zo hidima.."takasa magana she was like wow this day is the most amusing and ridiclous day of her life a duk iya zaman ta da majeed bata san haka familyn sa suke ba.ba karya sai da wani part na zuciyan ta yayi dana sanin rashin barin ciki ajikin ta amma sai ta cije... takawo aranta cewa in dai kayan duniya ne in ta hau kan office itama zata zama kamar su sai dai ta bayar badai abata ba... Suhan na kuka amma haka tayo godiya cike da ladabi da nitsuwa yana taya ta..dukan su nasu damu ba awajen suna ganin ai this is nothing don asalin gagarumin hidimar shine in ciki yakai wata 6 nan suke bada asalin tukuici nagani na fada wannan kamar san barka ne Daga nan kuma sai haihuwa suyi ma dan su. Haka aka yo nasiha aka yo addu'a aka tada taro wajen 1 na dare aka watse.. zarah na daki tana duba kayan duniyar da aka bata anan wajen ko hutawa bata yi ba.. she just wonder in har ita take da wannan to me kenan aka sama suhan anata? Wani irin yanayi ta soma shiga ciki na dan dana sani da fargaba aranta da son ta kawo maslaha ma zuciyan ta ayau din taji ena ma da itace suhan..da kyar tayi bacci.. Zazzaabi ya soma damun suhan saboda stress gashi ita bata saba ba... so kafin ya wuce daki ya same zarah sai ya shigo gaban ta ya tsuguna yana mata son barka cikin tsokana.. kuka ta fashe da shi ta rungeme sa..yace im
Chapter 185 · 0% Book details