Sashe 202
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
bayan akwai mace a gaban sa tana haifa masa yarah ita kuma anbarta kwando..so all those benefits ya wuce ni kenan? Yanzu fa ko mutuwa majeed yayi suhan kenan da bigesst share na arzikin sa... Duk wayannan maganganun na zautar da ita amma ya za tayi... kukan kawai ta cigaba dayi amma ta kudira aranta dole sai ta name mafita mai karfi mai daurewa... Abun babu sauki wai ciwon mahaukaci tunani ya sa zarah agaba Sai mumy ta nemi alfarman ya bar mata zarah ta kula da ita for the main time tace masa shes just emotionally stressed Bai wani so ba amma sai kawai ya hakura tun da yaga kamar bata ma son yana rike ta ko ya zo daf da ita.. Haka dai ya daure suka koma gida da suhan dukan su ransu bai musu dadi ba... Dan dole mumy ta ke lallaba zarah don taga kamar abun na neman taba mata brain Yau kwana hudu kenan Kullum majeed kan zo ya duba ta sannan suhan na kokarin kira taji lpyar ta duk dama sometime basu dauka inba wai shi bane ya hada su suyi magana.. Zarah kuwa tasa arai "The more tana ganin sa the more tana neman muhawara da zuciyan ta akan shawaran daya zaba mata mai karfi guda daya which is raba suhan da majeed na har abada .. Sai dai bata san ta ya za tayi ba..shi kashe suhan zatayoli da abun da ke cikin ta? Ko ko batar da ita zata yi a duniyan nan baki daya...? *JAN HANKALI My dear sisters and fans na lura wasu anan media suna measuring status din mutum base on level din da ya kai a rayuwa da abunda shi mutumin ya ke fada akan sa don mutane su sani. Single ,married,divorced or Neva been one dosnt prove that KAFI wani. BABU wanda ya fi wani sai a wajen ALLAH. Age is just a number kannen bayan ka ma zasu iya aure su haihu ko su samu daukakan arziki kafin kai wannan ne ake kira destiny kuma kowa da nashi. stop judging people please kar ku manta a waya kawai ake haduwa fa kawai..so how dare you under estimate anyone ena ruwan ka da rayuwar wani? Gaskiya Im not happy with the way some ppl look at others wai don kina da aure u think ure superior or don kina da arziki sai ki dauka ure better than wace alhalin in reality wasun ku wallhy basu san ko su waye bane wayan da kuma suke ganin wasu ne basu da tabbacin komai akan su Please watch your tonques sisters bakomai zaka na gaya ma yar uwan ka mace ba Ko kasan ta in reality ko baka santa ba infact ba mace ba har namiji kai any other human being Allah kawai yasan wanda yafi wani.wasalam! *Share and share your views graciously *surriem*[10/21, 09:03] Reall Anee: * BRILLIANT WRITERS ASSO