Sashe 94
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
yana binta da wani irin shegen kallon da bata sani meye mana'an sa ba sai cewa take ya kyale ta ita kam.. Ya sake jikin sa ya dada dago ta ya shafo mazaunan ta ya motsa su sannan ya matse da karfi ya jawo ta gaba da kyau sai da ya hada jikin su waje daya yana smooching hard rock dinsa da kugun ta jim kadan wani uban dumi yake ji na daban achan cikin jinin jikin ko mai nashib ya rike yayi tauri tuni suhan ta firgice ta kai masa duka da hannu a kafadar sa tana fiififincekewa da karfi tana dukan sa iya karfin ta wanda yake bashi movement din dayake so numfashi yake sakewa mai sauti baya cikin hayyacin sa Sai Chan ya sake jikin sa again wani uban numfashi yayi tare da kankame ta kamar zai yage jikin ta... Anan ma Ta fasa ihu tana dada shaking ajikin sa dan firgici Dan dolen sa ya sake ta ya jingina cikin bathtube din.. minti daya bata kara ba ta balle da gudu tayi waje tana kuka... Ko da ta shige daki har lock saida ta danna kafin ta zube kasa ta fashe da kuka mai razani... Sai da tayi mai isar ta ta tashi ta zare wet skirt din jikin ta dama rigar kam achan ta bar masa sai ta daura towel ta yi wankan tsarki ko shafa mai ba tayi ba ta sa pants da doguwar riga na kanti mai kuntun hannu ta kwanta a gado ranar gaba daya bata fito ba haka ma bata je aikin ba. Sallah kawai takan tashi tayi da shike akwai cookies anan dakin nata shi tayi ta dura ma cikin ta tayi lugwi tana tunanin yadda zata yi dealing da captain don ta gaji da abunda yake ma jikin ta wani zafin bai kare ba ya sake dana mata wani? .. Shima koda ya kimtsa kansa bai sake damuwa da ya neme ta agidan ba Wajen karfe 8pm na dare zarah ta dawo.. So he was with her throut the night ta gama cika shi da surutun business dinta da labarin auren faiza yadda akayi karya da dai stuff irin nasu sa yan gayu... Shi dai jinta kawai yake amma harga Allah abunda ya faru tsakanin sa da suhan yake tunawa It seems like hes missing her soft body gaba daya sai ya shiga wani yana yi ko ita zarahn ma batasan lokacin da ya bingire da bacci ba tana magana sai shiruu Ko da ya tashi da safe da kyar zarah ta biya masa bukatan sa yayi sallah ya koma ya kwanta" kafin ya sake tashi har zarah ta fice harkokin ta.. A Haka rayuwa ta cigaba har tsawon kwana uku suhan bata leko ba waje ba rashin zuwan ta aikin ta ya sa shi fahimtar fushi takeyi da shi shi kadai sai ya kada kai yayi dariya amma bai shirya komai a ransa ba ya zuba mata ido.. gashi ko bari bata yi ya mata kallo na biyu wani bin sau daya suke haduwa arana ta sullebe ta fuce kota dawo daga aikin lock take sawa tayi baccin ta It was 8.am Zarah tunda asubah ta fice shima tashi yayi yaga short note..gashi Yau din cikin Wani mugun yanayi ya tashi da shi har zzazAbi na neman damun sa don haka ya mike tsaye yayi hanyar dakin suhan Sauri take zata fice don nitie ne ajikin ta har yanzu akan za taje kitchen Tayi makanta break koda tea ne anan suka cikaro da shi akan hanya daf kofar dakin ta wani wawan reverse tayi ta juya da sauri ta shige dakin ta a hanzarce yana biye da ita tana ture kofar ya tokare da kafar sa ya shigo... Bugu kirjin ta keyi tana neman calming kanta sai ta juya masa baya tana mustuke mutsuke tausayin ta basa yadda tayi tsuru tsuru ta na mutsuka hannayen ta gefe guda.. Ya tura kofar ya rufe gam ya zo dab gaban yana binta da kallo ...ta dada daure fuska ta sunkuyar da kai bata sani ba alokacin shikuwa babu abunda yake kallo sai boobs dinta dake lilo acikin rigar ta bacci.. hmmmmm *surriem* [9/13, 13:44] Hapsy: * BRILLIANT WRITERS ASSO