← Book details Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 198 OF 225

Sashe 198

Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

har sai kinsa ya daina yarda da ke tunda baki sa gaskiya cikin lamarin ki sai taji ta damu ..kuka ta sake fashewa da shi tace haba anty dan Allah ke daina gaya min haka ai na bashi hakuri.. "hakuri?is not enough suhan theres no love witout loyalty kinada ilimi maimakon ki sa sashi yin abunda ya dace ne in kika ga zai karkarta amma ke da kanki kike sa shi aikata rashin adalci are you happy now? Tace to ayi hakuri dai zan gyara... "ai bama ni zaki gaya ba anty ta kuma cewa.."show him that kin gyara halayen ki gaskiya wannan ba tarbiyan anty maryam bane kinsan da tana nan yau baza kiji ta dadi ba..kiyi kokari ki gyara tun kan lokaci ya kure miki Cikin kuka tace toh naji anty tace toh sai da safe zan kira ki gobe naji shawaran da kika yanke ta gyada kai sukayi sallama .. Gado ta dan kwanta tana calming kanta "ta tsani jin abunda zai raba ta da majeed ...da kyar ta tashi ta sake kimtsawa Light make up tayi ta sanya rigar baccin ta mai kyau half daga sama na da dan kauri wajen cikin zuwa kasa kuma sharara yana nuna komai sai dai asake yake sosai.. Hula mai kyau ta sakaya wa gashin ta ta haura kan gadon again..ko 3mints batayi ba taji wayan ta na ringing..dan murmushi ta sake kamin ta dauka kamar wacce take gaban sa haka ta marairace bata ce komai ba har sai da yace salam.. "wato ko preetyn ma ya dena fada mum kawai sai ta soma hawaye a hankali da kyar cracked voice dinta ya amsa ajiyan zuciyan datayi yasa shi shiru ya fahimci yananyin ta sai ya basar yace lpya kikace wa mum zaki je kaduna? Meyasa bazaki jira in kin samu sauki sosai ba.. bata amsa ba ta fashe da kuka mai ratsa zuciya wanda ya sashi lumshe ido cikin bugun zuciya..tace kayi hakuri wallhy wallhy bazan sake ba...pls stop purnishing me pls im sorry bazan kara ba ... ya daure cikin damuwa yace for what ?ai komai ya wuce yanzun kuma miye ya kawo wannan maganan kike neman daga min hankali suhan cikin shagwaba mai dauke sa bori tace ah ah fa..bai wuce ba tunda ka daina kula ni kamar da chan ko don nayi ma anty zarah laifi shikenan sai aka ce ka gujeni.. ure away from me na daure amma wai kira na ma ya zama aiki nikam am scared ta dada fashe masa da kuka yace comon stop it... Maganan nan bai karewa wajen ki ko? Ni bana purnishing dinki abubuwa kawai suka min yawa Kinje kin bata hakurin?ta danyi shiru...tace ah'a bama haduwa sosai tana zuwa aiki kuma ena bacci bana sanin ta dawo ko ta tafita shiyasa amma zan bata...yace to ki kwanta kiyi bacci bana son wannan kuka dis week zan dawo ko? ... Yadda ya kashe murya ya fada ya sa ta lafe ta saukar da nata kalar yaudara tace i missed you...yayi shiru abun na dukan zuciyan sa he cant wait to have her in his arms ya rarrashe ta ya san ya taba zuciyan ta sosai daya kaurace mata ta hakan... jin yayi shiru tayi zuciya ta kashe wayar this time asalin kukan bacin rai ta shiga yi a hankali..karar shigar kiran ke sake shigowa ta dake tana kallo cikin fushi amma ya ta iya she had no choice a karo ma shida ta sa hannu ta dauka sai shessheka take ...hankali tashe yace Preetylove fushi kikayi ne? Bana ce bana son kukan bane u know i can neva get upset with u suhan pls talk to me kin min shiru stop sheding tears for me and say something me kike so nayi maki toh.?.ta shake murya ciki ciki tace kayi hakuri ka dawo mai sona kamar da cahn i promise neva to do anything that wil hurt you kasa ni fa don na kasance dakai nayi hakan... ya katse ta da cewa its all over now my life ya kare kuma na fahimci hakan so relax ba amfanin daga hankalin ki kinji...im all yours foreva bazan taba kaurace miki ba i love you alots preetyangel di na...ta dan share hawayen ta shagwabe murya tace to i missed you...shima salon nata yabi yace i missed you more my sugarcoated mozavella me kike tanadar min en nadawo? Ta na dada nitsar da zuciyan sa in tana karya murya sai ya soma shiga wani yanayi dama ya dade basu yi ba..tace alots amma ai in kadawo baka tare dani so i still have to wait..yace haba dai not even a long kiss ko erin abun nan me sa mutum fitsarin dole tayi murmushi ta sauke kanta kasa murya kas kas tace Wel'll c then...daga haka suka bingire da hirar su yana dada motsata yana kawo mata hirar yanayin da yake shiga ciki aduk lokacin daya tuno da moment dinsu...ranar zuciyan ta fari kalll tayi baccii... Yanzu dai zai kira da safe da duk lokacin data ke so shiya sa ma bata damu da komai ba gashi dama zuby ma tayi mata fada akan tasan abunda take yi kar garin neman kiba ta samu rama sai ta daure ta sa aranta zata sassauto da kishin ko don Ta faranta ma majeed rai... Har Allah ya sa ya dawo abuja.. Don ta gwada masa ta dau matakin gyara tun Da ta zo ta gaida shi ta kyale su da zarah ta wuce daki... Shikan sa hankalin sa bai jikin sa yana mugun son ya rabe ta ya ji ta ajikin sa ... Amma hakan dai ya hajura suka shirya suka je bacci da zarah... Abu ne mai wahala sosai ma zuciyan ta tana gani yayi full three days ba tare da ta na shiga hidiman su ba zarah sai ta samu gangaran neman ta tsokana a biye cikin salon munafurci take mocking dinta some time take laka mata suna " iya mai maganin laulayi" Duk ta share tana danne zuciyan ta...so on the 3rd day da zai fita ya dawi wajen ta da kwana taga kai bazata iya ba fa ya ma za'ayi zarah tayi da ita bata rama ba da safiyar fari lokacin ta tabbata zarah na dakin sa ta kimtsa tsaf ta nufi dakin. *Dedicated to sis maryam sae'ed Allah ya baki lpya mai daurewa* *Surriem* [10/21, 09:03] Reall Anee: * BRILLIANT WRITERS ASSO
Chapter 198 · 0% Book details