Sashe 31
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
yace maybe..zan sake ki amma sai na gamsu da jajirjewan ki and mind you in har kika bari wani ya gane daya daga cikin abunda zan gindaya miki ure dead tace yes sir ta dan daure fuska...ta sunkuyar da kai kasa nan ya kama hanya zai fita ta ce ogar sir...nace ba Yaushe zan fara karban sharudan? Yace not now ...ni bana son sauri you wait..tayi shiru Ya sake yukuri zai fita tace ehmmm sir..incase kabani sharadin zan iya neman taimakon hajiya? Yace what? Daga inda yake ya juyo fuska a shake" kikace me? Tayi saurin juya tsarin magana tace ina nufin since ...tunda..ba abunda na sani anan gidan zan ..iy..a tambayar ta wasu abubuwan Yaja tsaki yace no"" tare da watsa mata harara. Just wait bana son garaje .. kaiwa nan ya fice abun sa.. Kallo kawai tabi shi da shi ta yi karaman ajiyan zuciya wato kowa ya daure ni da jijiyon jiki na ko ? Ummah ta bada ni ma wannan matar itama tana son nabi zabin ta na zauna da danta..gashi shima so yake nabi sharudan sa ko?..tace tabb di ai kayi kuskuure in har tanan zaKa bullo,,.in har ni mace ce mai jini sai na kure ka dakan ka zaka warware wannan auren ta yadda kowa zai hakura ya barni nayi rayuwa ta mugu kawai. Anan ma bata yi kasa agwiwa ba tayi sallah raka'a biyu bayan ta kammala ta a shiga nazarin yadda zata zauna a wannan cikin laMarin Shima koda ya koma dakin sa ba wani bata lokaci ya kimtsa yayi kwanciyar sa its already past 2 na dare.. tun 4am alert ya tashe shi alaman wani muhimmin sako ya shigo computer sa ya mike agajiye ya kai hannun sa wajen ya bude ya karanta ba shiri ya mike tsaye cikin rudani ya dauko wayar sa ya yi kira 40 minutes talk yayi alaman da wani muhimmin mutum yake magana yana ajiye wayar ya fada wanka ya fito ya shiga parking a brief case dinsa Waya yake famar amsawa tunda ya zauna yana shiri har aka kira sallahn fajr tsaf cikin uniform dinsa yake wanda kallo daya zaka masa ka shiga rudani don kuwa duk yadda captain yakaiga haduwa awani kayan na daban bai kai yadda yake yin kyau acikin unirform dinsa ba Bayan ya kammala komai ya fito.. Dakin zarah ya soma zuwa amma da mamakin sa yaga wayam babu zarah he tots aiki taje amma ai waje yayi safiya da yawa sai ya daga waya kawai ya kira layin ta "Ringing sau biyu yayi kafin ta dauka yace"where are you zarah i want to see you now Shiru ta danyi don bacci take yi har yanzun Tace now? To nidai ena abuja lapya kake kira na da safe and why the commands take ranshi ya baci bai ce komai ba tukun yana kan saukowa saida ya nitsu Yace Ki kace kina abuja da izinin waye? and what the hell are you doing there .. yadda yayi maganan tasan ranshi ya sosu Murya ciki ciki tace " Ah ah most i wait to chase you around wai don ena neman Izinin nayi tafiya? ai auren ka akayi and ure buzy with ur need bride ..cikin gatse ta fada tare da dan hura iska kuma ni fa ba matar kulle bace da zaka na damuna majeed bana son matsala da safen nan ehe Muryan shi har na rawa yace"Ohhhhh haka ma zakice min right? Toh nabaki nan da 1hr ki dawo nan gidan kisame ni and im not joking cos ranki zai baci yadda baki tsammani " ya katse wayar sa. Tsaki taja as usual ta yi juyi jikin bargon ta.. shikam dakin mum ya shige a lokacin dai dai ta idar da sallan asubah tana adu'a Nan suka gaisa har ya bata hakuri game da abunda ya faru jiya ya kuma tabbatar mata zai zauna da suhan kamar yadda ta zaba masa ..mum taji dadi a ranta sosai ta dan dada masa nasiha Ganin uniform ajikin sa basai ta tmabaya ba tasan akwai matsala don haka sai ta tambaye shi bayanin meke faruwa? Lokacin ne kiran zarah ke shigowa wayar sa na uku amma sai katse wa capt yake. yace,bari kawai mum kedai kiyi min addu'a wani jirgin cargo za'a fitar akan coast dake boundry tsakanin kasar Russian da burtania koma antabbatar mana yara ne yan mata aciki For child traficking and forced prostitution za'a kaisu kasar burtania kasuwanci .. sannan ance cargo boot din na mr harrison rusell ne "so i have to go myself ..yaran mu baza su iya ba ..awajen akwai high magnitude of corruption and its risky to be truthful mum ke kanki kinsan matsayin sa.. Mum tayi ajiyan zuciya tare da jinjina kai cos mr harrison russel na daya daga cikiin tycoons din da har yau ake suspecting akan cewa da hannun sa acikin mutuwar sharif mahmud baban majeed..but captain baisani ba tace Allah ya baka sa'a my boy..please come back soon kaji? Ya gyada kai yace yes ma... nan ma kiran zarah ya sake shigowa ya kashe mum na kallo bata ce uffan ba Suna mikewa tsaye da niyyar za tayi masaa rakiya wayar ta ya buga ringing ta sa hannu ta dauka Da mamakin ta zarah ne akan screen "ta dauka tace hello zarah lpya kuwa?where are you now why the c... Karasawa mum batayi ba zarah ta fashe da kuka mai karfi wanda ya sa su duka shiga mamaki... *huhhh? Even mah mum is complaining "wai bana ganin ki kwana biyu lol ..things are so tight here gurls ko zama bana yi ..amma hencefoth zanyi kokari dai ena yin typing normal insha Allah pls bear with mie* *Surriem* [9/13, 13:44] Hapsy: * BRILLIANT WRITERS ASSO