Sashe 38
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nafi karfin ki wallhy dube ni da kyau dai ni ba sarar ki bace wawiya kazama doluwa kawai .... Mum tace to ya isa haka enough..ni bana son wani fitina ana.. ai hakuri kam ta baki so case close ... captain yace "yeah pleaz its ok zarah kije mana ki sauya kayan tunda wannan ya lalace..ta jiyo a hatsale cikin masifa tace "baruwan ka dani u coused everything... faizah kam sai ta tsaya kallon ikon Allah... it seems like zarah kullum kamar jira take wani abu ya taso tayi masa masifa ..."nice zaka hada ni da wannan ?tanayi tana watsa ma suhan kallon sama da kasa...tace dube ta fa wallhy wannan ba ajina bane bare nayi zaman kishiya da ita.. to me ure nothing but a low life dirty looking slave ta fada a fuskan suhan in a mean and disrepectful way .. tana kallon ta directly . ..ZARAH!!!!captain ya fada cikin daga murya...bata ko saurare shi ba"...ihu ta dada bugawa a gaban su tace.i said don"t just talk to me majeed..kamin shiru ana sai da kagama cutar dani kahada ni da wannan abun kazantar ? ..u have embrassed me majeed u embrassed enough..wai shin ba mata ne aduniya ka auro wannan ai ko a hanya naganta sai dai nabata sadaqa taje ta ciyar da useless and rached familyn ta cos am sure she's no one...and..."karasa maganan batayi ba taji saukar wani irin lafiyayyar mari a kan fuskar ta.. Baki faiza ta bude arazane cos tunda da zarah ke balbalin masifan ta itama harara take taya ta watsowa suhan dake gefen mum ta sunkuyar da kanta kasa bata ko motsawa ta dauka ko ba mai iya dakatar ma zarah ne agidan so tana jira ta gama ne sai su tafi .. Zarah ta dago muryan ta na rawa tace u slapped me? Mum tace" yes!! kika kara cewa wani abu akan yarinyar nan i will slap you ten times more.. captain yace "mum please. ..ta daga mai hannu tace "kai dakata min Ta dawo kan zarah "eh lallai kam yau naga hankalin wanda ita wata ce agidan nan isashhiya uwa ba kwaba....what did u think ure displaying now if not madness barbarism and embrassing act..lpyar ki kuwa? Ke din Yaushe kika girmama wani agidan nan da har zaki na daga murya don an miki laifi... kinsa mu ma taba ki hakuri ko? Look I dont blame you for the insult cos tun da ma bakisan darajan kanki bare na wasu ... suhan wuce ki je daki mum ta fada rai a bace....sum sum suhan ta wuce abun ta ta haura sama bata kalle kowa ba minti biyu mum bata kara ba ta bar wajen.... kuka zarah ta fashe da shi don acikin zuciyan ta she knew yau takai mum wani points tunda har tayi mata hakan agaban kowa da kowa .... Ko da faiza tazo za tayi calming dinta fizge kanta tayi cikin fushi ta haura sama ...captain yace i think you better go bari naje na duba ta nan ya bi bayan ta faiza kuwa tafice a gidan.. Suhan kam sam bata jin dadi aranta wani irin yanayi take shiga ciki a duk lokacin da akayi tashin hankali musamman in ya shafeta Zarah tunda ta watsar da kayan jikin ta ta zube kan gado sai kuka take Captain Iya lallami yayi amma sam taki saukowa bare ta kula shi tace sam laifin sa ne tun farko daya bari ake rainata gidan.. daga karshe dan dolen sa ya kyale ta cos duk inda ya fito mata sai ta kure sa shikuma baya son koda wasa ya bada mahaifiyar sa laifi akan wata ya mace.. ita kuma zarah abunda kawai take so taji kenan a bakin sa ta huce... Sun kai 1 hr suna abu daya daga bisani ta kore sa.. dogon riga ta ja ta sa ta fice ta bar masa gidan akan zata je boutiqe dinta kawai a shirya ta a chan sai tasa aranta tunda yanzu captain bazai yi abinda take so ba yanzu yazama dole ta kara karfi da karfe wajen nuna ma mum da suhan cewa ta fi karfin yadda suke mata kallo. Suhan a dakin ta Kwance cikin tunanin ta taji an banko kofar ba shiri ta tashi ta zauna..kallo daya ta masa ta kawar da ido sai ta sunkuyar da kai tayi shiru kamar marainiya. Batare da yace uffan ba ya kare mata kallo.. chan daya juya zai fice yace "follow me... Ko kara 1 secnds batayi ba ta tashi ta shiga binsa abaya kamar jela har zuwa room din sa...already kirjin ta na bugu amma sai ta daure Sai kalle kalle take..wato duk iya haduwan gidan bata ga abunda ya kai dakin sa tsaruwa ba don anyi asarar naira ba laifi ...a one of the royal chairs ya zauna ya dake yana kallon ta... ba tantama ta dan rusuna daga nesa ko dagowa bata iya yi..."yace ehm wato har kin mance da abubuwan dana fada miki a gidan nan shine har kike hada min hayaniya ko? ....Murya ciki ciki tace im sorry sir ba dagangan nayi ba..bai amsa ba yace "look wannan matar da kike gani she s my one and only wife daga yau na sake jin wani abu ya hada ki da ita sai na karya miki kafa kinji ko ba kiji ba.. Ta gyada ki tace naji sir ayi hakuri ... Minti 20 yana shiru bai amsa ta ba sa chan ya ce : daga yau baki da gindin zama anan gidan since ure stupid. thank god ena nan da kaina zan na ganin ki so get ready.. U will wash cook and clean with the maids ta dan dago kai ta kallesa "a ranta tace kut yar aikin gida ya maida ni kenan? yace ba anan ya tsaya ba..each day idan kika ga zan fita ke zaki na wanke min mota and lastly and most important daga yau ke zaki na gyara nan wajen exactly yadda ake min..nan ma suhan ta shiga bin dakin da kallo... Sannan machines will no longer wash my inners ke zaki na yi bana son naga dandanin datti a daki na. Wayyannan sune sharudan ki na farko so stand up and go"" yau zaki fara aikin ki.. Ya kau da kai kamar bashi ya fada ba ya daure fuska Dan shiruuu tayi Batace komai daga bisani ta shi tsaye tace ok sir..ta juya zata bar wajen.. I hope u remember that zan kashe ki agidan nan idan kika sa wani ya fahimci ni nasaki wani abu? Anan ne Hawaye ke sauko mata bata ko juya wa batayi ba tace yes sir i rember... Kaiwa nan ta fice... Haka rayuwa ta kasance a gidan suhan takan yo aiki tare da masu aikin gida safe da yamma kuma itake gyara masa dakin sa yau kusan sati guda kenan.. Duk dama yadda yaga take kula da mum dinsa musamman ta fannin abinci na matukar burge sa azuciyan sa amma Captain inbanda mugun ta ba abunda yake zuba ma suhan wani bin tayoli kuka... amma tunda ta samu suka dan saba da cooks din gidan har ta fahimci hanyar fita ta baya a kullu yaumin idan ta kammala aikin ta shap shap da safe kamar 10 sai ta bar gidan ba wanda ya sani ta nufi shagon madam bola tunda ta fara aikin bauta ma captain da shike bai damu ya sauko ba in tana aikin ta kuma ficewa yake har sai ta gama sai ta samu sarari Yau ne zuwan ta restaurant a karo na uku Sai dai sam bata ji dadi ba cos complain din data kawo na zata na zuwa latti ya sa madam bola daga 1000 naira akan albashin ta Na wata 7k data ke karba.. Zarah kuwa tun ranar ta daina gaida mum yanzu babu abunda yake ranta illah ta nuna musu ita ma watace...a halin yanzu jira take minister yacika alkwarin daya mata na sata a daya daga cikin bord members na hamshakin intenational oil and petroleum company na kasa burin ta ta dawo daya daga cikin ceos na companyn. After few weeks lokacin yau suhan ta ke cika wata daya da sati biyu agidan captain ba laifi har ta soma sakewa da mum sannan sau daya ta je gidan anty jamila daga wajen aiki enda ta sanar da ita abunda ke faruwa itama ta dada bata shawara.. cos anty jamila ita ke musu kokarin musamman wajen bada ci da sha ma ummah amma kudin maganin ciwon ummah bazata iya dauke wa a kafadar ta ba.. Shiyasa ta amince ta shirya ma suhan ta kawo ma ummah karyan cewa da sanin mum suhan din ke zuwa aiki chan restaurant. Yau ya kasance saturday daga yanayin saukowar zarah akan steps kawai ya isa ya sanar da kai tana cikin tsananin farin ciki.. magana mai tsayi tayi da mumyn ta a waya...yau take mata ranar cikar burin ta.. yes!! ...an zabe ta a daya daga cikin board members na kasuwan ci da dillanci a karkashin kulawar petroleum minister na kasa.. yanzu abu daya zai rage mata shine nuna jajircewa da kokarin ta wajen competing da filthy rich and desperate investors don ta samu position din da take hari wato ceo sai ta dawo itama wata ce.. Fargaban ta daya ne yanzu ..wato mijin ta majeed...akan sa ne ma yanzu take ta dogon magana da mahifiyar ta ko zata samu wannan karon ya barta ta yi career ta.. altho tasa aranta dole ne ma tayi ko anaso ko ba aso..sai dai some where deep inside her tana dan jin shakkan sa cos sumtimes kamar mai aljanu haka yake tasan inta kai sa makura akwai babban matsala Can kirar ahmad ya shigo.. Hello" aka ce amma muryan mace ce aneesah girlfrnd din ahmad honourable dota ce na daya daga cikin senato na kasa mai ci. Neesah..zarah tadan fada da sakin fuska.. Tace my role model im so soo happy nakasa hakuri nikam sai da na kira ..Congratultions my lady..zarah tayi rolling eyes dinta cikin rigima tana dariyan jin dadi..tace noo am not accepting that ni dai nafiso amin har gida cmon its been long da kika zo min.. Dan karamar murmushi aneesah tayi tace ...boo, kaji fah role model dina tace sai nazo amma kasan me?..in