Sashe 193
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
amma tsoron shi take ji tana ji yana magana So sai ta daure Cikin ladabi da saukar da kai ta amsa masa duk maganan da yake mata da cewa taji ..sannan ya ce mata get lost itama din ta wuce ta haura sama... Waje ya fice don yayi calming kansa ya dade ba bata masa rai irin haka ba... Zarah tun da ta shiga daki ta warware suman kanta suka zubo gaban mirror takai ta duba face din ta inda ya mokade da zanen hannun sa cikin wani shakurarren kuka.wani irin Ihu tayi watsi da kayan wajen suka zuba kasa ta xube tana rusa kuka... Tace majeed ni ya ci mutucin na yau i cant just believe it..da gaskiya na ya buge ni ?Allah zai saka min mugu kawai kuma sai na rama sai na wulakanta ka..ta cigaba da kukan bacin rai suhan tana daki ta rasa meke mata dadi tayi nan tayi na " ta daura a hannu a goshi tirelessly tace ooh ni yau Wa Zan kira ya gaya min mafita?..sai da aka yi maganan yau take ganin rashin kyautawar ta da tayi ma zarah she felt bad har cikin ranta amma is late shaidan yayi nasara kanta tin farko dayake buga mata gangan kishi. makomar ta wajen Majeed take tunani she cant help but to remember his furious eyes burning with anger dazun duk ta dalilin ta. tsaban kukan data ci sai ta kasa zama waje daya Har ta gaji ta kwanta bacci ne ya soma daukar ta chan da dare yayi nisa" take jin mutum akanta... A dan tsorace ta mike tana fid da ido ..tuni jikin ta ya hau rawa ganin yadda ya tsaya kanta tasan masifa ya kawo shi. .its almost 1.23am na dare but he felt he cant sleep dole ya tsawatar ma suhan ya nuna mata tayi kuskure.... Kallon daya bata ya sa tayi saurin zamewa kasa a sanyaye kan gwiwarta ta rusuna tana neman kawo hawaye.... Ba yabo ba fallasa yace idan naji muryan kuka anan sai na mare ki.. bata fasa ba ta fashe da kukan firgici da tsoro tace dan Allah Dan Allah kayi hakuri bana karawa kayi hakuri ...tsoro ya hana ta sakat sai yarfa hannu take childishly a hankali tana furta wayyo Allah kayi hakuri tana langwame wuya cike da shagwaba...yana dai obseving dinta yayi shiru daga baya yace "me nayi miki suhan why would you choose to do this to me? Zama dani ne baki so ko bakin ciki zaki samin na mutu da shi ..ta dada birkice wa ta dago kai", tace ah a fah..ka dena fadan hakan wallhy kuskure nayi am sorrryyyh.. wani irin kuskure ne wannan for god sake you are tryng to hurt urself and the baby duk akan me? Da dagon murya ya fada yana duban ta a yanayin masifa Silently shkingblips dinta yaa furta kayi hakuri bana karawa ...ta na sauke hawaye Ruda shi take da tears din nata tabbas amma ya daure muryan sa na rawa yace baki so na ko? U want to kill ur yourself and leave me right ? suhan ko haryan zu baki aminta da auren mu ba ne kike so ki saka min ta wannan hanyar... You know i want you, i want the baby that nurse said ta gaya maki abunda kike sha zai iya cutar dake da abun da ke cikin ki amma u dont wanna stop? Meyasa?... kukan ya hana ta amsawa yace explain to me pls ..me na taba miki wanda bazaki iya yafe min ba i will ask you for favour now ki dubii girman Allah kar ki illata kanki da abunda ke cikin ki.. u dont wanna be my world yeah i cant force you.. but pls ki daure ki haifa min abunda ke cikin ki lapya" its innocent baisan komai ba ai...and i will stay and keep asking you for forgiveness har ki amince ki fahimci ena son ki"pls suhan.. ya karashe a raunane tare da juya kansa..yasan yarinya ce so he has to blackmail her feelings ta sa aranta bazata sake ba din..: don yasan fada wani bin baya kawo tabbataccen gyara ...words din na sa na zautar da ita she s feeling more quilty...ya budi baki zai sake magana ta mike tsaye a hanzarce cikin wani fitinannen kuka ta toshe masa baki tana dan girgiza kai Cikin magaiya da marairacewa take furta masa yayi hakuri bazata kara ba muryan ta a dishe yake bai fitowa da kyau... ganin ta haka shi kadai yasan azaban da yake ji aran sa but dole ne ya dau gyara sosai abun ya dame shi... Da sannun sa ya sa hannu zai ture ta ajikin sa ta dada firgita ta rungemesa ta dada fashewa da kuka.. tace wallhy ena son ka ena son Babyn mu i made a mistake.. zuciya ta ce debe ni i wanted to be with you everyday wallhy ban iya bacci babu kai a kusa dani i wanna be with u ure my comforts ban son bacin ranka i will neva do anything to hurt you i love you so much....maganan ta shige sa yasan har ranta suke fita ya dago ta a raunane yace but ure are hurting me now preety.. meyasa zaki yi tunanin haka? i think ena baki lokaci na suhan ko ba hakan bane? Ta gyada kai tace haka ne..yace meyasa kika sa muka shiga hakkin yar uwan ki for so long... u cant leave witot me by your side kin taba tunanin yadda itama take ji aranta in bana tare da ita??? this is unfair and wrong suhan bansan ki da hakan ba.. A hankali take narkewa jikin sa murya kasa kasa ta ce ai ita ta soma samin jin yin hakan itake cemin karuwa yar iska don kawai bana so ka ka koma dakin ta to ena ruwan ta dani kuma ni ai bana so ne.. yace ya salam suhannnnnnnnnn... ANd so what? Just Fogert that Tunda ke ba hakan bane theres no need to go far ...gaskiya kin bata min rai and i dont like this ...tayi shuru ta sunkuyar da kanta kasa innocently..ta ce am sorry kayi hakuri.. nayi kuskure kuma ai zan bata hakuri i promise .... Ya dan kalle fa for some time yana shiru...yana so yace komai ya wuce ko da ma ya share mata hawaye amma he wanted to make her feel more guilty yana so ya gwada ta ya lura gaba daya tafi bada. Bai sake ce uffan ba ya juya yace toh jeki kwanta goodnite...bai jira yaji mai zata ce b ya fice agaggauce abunsa.. Dakin sa ya shige ya kwanta cos yasan zarah kam ba kanta yau ko yaje bazasu fahimci komai ba sai ya kudira sai da safe kafin nan dai ta dan sauko ... Washe garin da sassafe zarah ta fice bata tsaya ko ena ba sai gidan su.. Ko da a kace ma mummy rabi'atu zarah ce she was suprised don haka ko kaya bata tsaya daurawa ba ta fito da nitien ta a falo ta same ta.. Jean da bakin riga ta sa ta dan rufe face din ta da bakin scarf tana kan hawaye..a gigice mumy ta kamo ta "lpya kuwa zarah? Meya same ki tafada a zafafe..tana so ta ga fuskan ta Kuka zarah ta fashe da shi ta rungume ta abun ya mugun daga ma mumy rabi'atu hankali. da kyar ta rarrashe ta suka haura sama chan daki ta kasa hakuri sai tace "meya faru..kin san ni ban iya dogon rarrashi ba ke ba karaman yarinya bace kawai ki gaya min me aka miki "zarah ta daure fuska tace mumy majeed ne ya mare ni akan wannan shegiyar matar na sa.... Tsaki mai sauti hade da harara mai zafi mumyn ta watsa mata tace "kaji min maganan banza to me kike yi baki rama ba? Wai akan me ya mare ki "..me tace masa? Nan ta dan bada mumy details din abun da ya faru.. shiruu tayi na dan wani lokaci daga bisani ta taro hankalin ta waje daya ta zauna... tace enough of all this zarah ki dawo cikin hankalin ki mana..sau nawa nake gaya miki ki dena barin na miji yana watandar iskan ci akan ki amma kinki jina... Tace mumyy ya zanyi wallhy majeed ya zanja yarinyar na ta haukata shi Allah kadai ya san me take masa in na tafi office.. comon shut up ni yanzu ba wannan nake son ji ba ke wani mataki kika dauka yanzun? ..cikin dan kukuni tace gaskiya ni i wont go back to that house nazo nan kenan har sai ya zo ya bani hakuri ai laifin matar sa ne amma bai mata komai ba ni ya daura min mari....he will pay for that Ai dama don ban taba barin masa gidan sa bane yake min abunda yake so mumy ta bushe da dan karamar dariya tace kin dawo ena? pls stop dreaming girl gidan ki zaki koma ynzun nan kije ke ma ki rama marin ki.. a tsorace ta mike tsaye tace in rama fa kikace mumy wato ya kashe ni kenan?dubi fuska na fa Mumy tayi dan dariyar mugun ta "Tace kaji mahaukaciya ko to ba hakan nake nufi ba ni... zaki nitsu kiji abunda zan gaya miki ne ko sai na sassaba miki? Ta daure fuska ta hade rai kamar wata boss Tuni ta ja tayi shiru mumy ta dada dariya mai ban haushi tace ahayye wai ance na zaune baiga gari ba..ai sakacin ki yasa karaman yarinya tayi miki iskancin da taga dama a kanki.. Ni Wallhy kina bani kunya zarah a fusace mumy ta kasara.. Zuciyan ta ya karaya ba tace komai ba a tsume ta na zaune .. t Da girman ki Wai ace kina kallon hauka zai rabaki da arz iki ?me akayi akayi ita wannan yar da bzaki kalmashe ta ba " Kinsan fa kika rabu da majeed kashi 70% darajar ki a kasuwar business dinki zai sauko saboda duk mutanen naku daga sama suna harka da shi.. who will love to coiencide with you afterwards? Yanzu ana biye wa ke matar sa ce ake kula ki " lets talk about something beneficial yet "yanzu Kin dawo min gida kin barsa da ita akan haukar banza..