← Book details Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 188 OF 225

Sashe 188

Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_ @ _IG:Surriem-sule_ *#Lovestory2018* *#romance#fiction..* *any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.* *Page 69 70* Washe gari tun da suka tashi a bacci zarah ta shiga zuba labari ma su faiza abubuwan da suka wakana a jiya sai dai bata gajiya sai da ta zuba yar halin nata na bagu da da jiji da kai ta gaya musu ai ita sam wannan bai dame ta ba..."meye kuma acikin gifts da tukiuci.. Cewar ta duk abunda suka bada suhan itama intana so zata mallaka makanta ba sai an bata ba.. Ita dai faiza ta san halin mutumiyar nata amma sai ta dada hura mata kai tana zuga ta daga bisani tace mata zata zo anjima taga kayan kawai sai suka katse wayar.. Suhan kuwa Da shike 2 days abubuwa sun sha mata kai bata motsa ba gashi har yau cpt ya cinye 2days a dakin zarah bata sha magani ba.. so bayan sun karya ta soma kawo kissina ya zame ya bar zarah nan ya biyo ta daki.... Zarah na lura amma bata ce komai ita dai ta kosa taga zuwan su faizah so sai ta dauke idanun ta... Tun da suke shige ciki take zuba masa shagwaba tana kwance jikin sa tana kawo masa yaran ta cikin salon so da kauna... Duk tunanin ta ai in few weeks zarah zata gama hutu ta dena damun su tunda ancinye 2 month ita da shi ne kawai a gidan su.. Suna dakin suna shagalin su su faizah da wata sabuwar kawar buziness din zarah hajiya ramatu suka iso amma ita ta manyan ta sosai ga son duniya har ana ce mata hajiya mai idon naira... Tun daga shigowar su take masha Allah da yanayin gidan har suka kAi shadhen zarah a palourn ta na tsakiya suka baje da hira da shewa... Aka soma kawo kayan motsa baki..bayan dan hira ta jawo su ciki Anan zarahn ke nuna musu kayan da aka bata na gifts ...ita kanta faizah bata san abun har haka bane gaba daya sun sha mamaki da zarah ke bada labarin abubuwan da aka ba suhan.... tana ta bagu hajiya ramatu na kallon ta cikin tsananin mamaki aranta tace yoo ni wannnan wani irin wayewa ne da zarah?wannan ai shashanci ne da rashin sanin abunda ya dace ....taga ma bata iya bari a cikin ta ba " tace kawata gaskiya ena da magana dake kina bada mata wallahy... Tace Allah ko rahmatu to mukoma falo mana sAi naji.. Anan suka zauna hajiya rahma tace haba zarah ni wallhy kallon ki bai ishe ni ba..ke har yaushe zaki dawo mace akan gidan ki kiyi rulling ? Ta dan tabe baki ta maida kanta kan cusion faizah tace hmm tambaye ta fa ni naga alaman munafurci acikin wannan hidima amma zarah sam kamar bata gani. hajiya rahma tace ai ba zallan munafurci ba ma harda makirci ... amma ni dai saken zarah ya soma damuna har yaushe zan tsaya ana ririta kishiya wata almajira ma dangin tsiya yar cirani a gidana ena kallo chabbbbb... Zarah na shiru Ta dan rolling idon cikin rashin son maganan itakan ta tsani akushe ta ko ace bata iya ba amma seriouly tana so kam taga star dinta na rising fiye da na suhan yanzu amma ta kasa saukar da kai... Anan suka shiga zuga ta magana kala kala..har da ce mata kawai ta sa suhan agaba itama dole tana yin duk wani hidima a gidan sannan tasa musu ido duk wani abun da zai kawo jin dadin ta ta hana.... as for dangin majeed hajiya ramatu cewa tayi ma zarah itama tayi kokari tayo ciki ko ba don komai ba don gudun raini da gutsiri tsume. Tana jin dadin karfin gwiwar da suke bata Amma aranta sam bata da niyyar amfani da ko daya... Cikin ranta tace" akan me? Akan kudi da jeweries shine zan fara acting nooo wannan ma ai shine zai ja min asalin raini.... Hajia rahmatu tace kinyi shiru zarah ya fa kamata ki motsa fa or else yarinyar nan zata baki mamaki kwanan nan... ta dago tace Tayaya kenan rahmatu? wallhy nafi karfin ta rahmatu.. zarah ne fa sunana " uhmm kawai don i cant stoop so low ne inje ena hada kafada da yarinya da kema kinsan sai dai nagaya ma wasu.. ta dan kau da face dinta. Hajiya ramatu kallo suka maida ma juna ita da faiza suka tabe baki... faizah ta mike tsaye tace toh ni dai babu abunda zance sai dai Allah ya kare ki daga sharrin yaran zamani.. "ameen hajiya ramatu tafada mockingly suke tafa ta ce toh mu zamu tafi... Abun na damun ta amma hakan ta fuske ta tashi har ta raka su tana kan kore damuwar akan fuskan ta.. Yau ne kwanan ta na karshe so dakin sa kawai ta shige direct bata jira... Ita kam ta mance ma dazun tagan shi ya bi bayan suhan so Ganin baiya nan kawai sai ta shirya ta fice agidan ta fita gararin ta.... Ko ena shiru Har kusan Around 6 suhan ne ita kadai cos shima ya fice hidimomin sa tuntuni ... Tunda tayi isha'i ta cire kaya wani Half gown ta sa mai siririn hannu kasa da gwiwarta kadan tana feeling kanta ... Gefe da gefe ta kamo suman kanta kamar baby bata daura kwali ba sai dai har yanzu dai shiru ba wanda ya dawo cikin zarah da majeed. .. haka kawai ta mike ta nufi part dinsa.. Ta bude kofar ta shiga asalin bedroom dinsa tana dube dube... takai 5mints tana tsame fuskan ta daga bisani ta janye bedsheets din dake gadon sa baki daya ta sauke kasa ta sauya da wani ta shiga gyara ko ena duk dama dai a gyaran yake ita dai gani tayi wancan bai mata haka ma tayi ma sauran wajejen ta kimtsa tsaf ta dawo ta zauna tana arranging masa safe dinsa na kudi dake wargaje kamar an sata dole .. Bata sani ba har ya shigo sai surutu take kamar mai wasan yara.. firgit ta mike zata gudu bayan tickle din daya mata asace...ya kamo ta yadda take zaro ido waje ya sashi fashewa da dan dariya...ko ta kula ta shiga sauke numfashi tana haki muryan kalar kuka tace wallhy nima zan rama kuma sai na maka dariya....ya dada yi yace u can go ahead ni ai ba kamar ki bane banda tsoro tayi juyi tana kumburo face tace nima banda shi..u took me by surprise don kuma kasan kowa yana da weak point ne a shagwabe ta karashe .. yana kallon dressing din nata ya tabe baki yace nikam dai ban da shi kawai kina da tsoro accept it tace noo way..kuma nasan weak point dinka Bai amsa ba sai da ya sullebe kayan jikin sa ya jawo hannun ta zuwa bathroom yace oya lets seee if i have ya cincubota.. Tun daga jin yanayin sautin dake tashi anan wajen wanka kasan wasan su kawai suke irin na soyayya daga ciki take nuna masa iya barikan cinta data koyo daga wajen sa duk abunda take masa na mugun tafiyar da shi but he know he had to control su tsaya a romance kawai bai son ya fara koya mata sex anytime musamman in ba kwanan ta bane.. har suka kammala basu fito ba towel iri daya suka daura nashi a kan waist din sa ita kuma ta daure kirjin ta.. sosai ya rungume ta baya tana zuba masa dariya da surutu maganan suke daga ciki amma tamkar a waje suke yi tsaban yadda suka shashance.... ya marairaice murya yana cewa yana so yayi sucking " Nasan kwanan nan baby zai zo ya amin retired ... Tace ehem ai dole ma ayi maka..baby baxai na irin naka ba u sick soo much cikin rigima take masa gwale yayi dariya yana dan tickling dinta suna dariya.. ire iren sexy words na fitan hankali suke exchanging duka fito daki suka ci 30 minutes lokacin 9.00 yayo zarah ta hauro da wani labarin ta mai dumi dumi zata kawo masa.. kasa shiga tayi daga bakin kofa tana jin yadda majeed ke zuba magana cikin salo she can spot muryan suhan tana kukan sakalci kasa kasa ya kashe murya yace"i cant wait for tomorow preetylove wallhy banjin dadin bana tare dake...ta make murya itama tace" mine,kullum fa mafarkin ka fa nake why wont u do something to...yayi yar dariya yace realy "tell me abt it ai baki taba ce min kina mafarki na ba.. da dai kamar bazata ce komai ba amma ta fiske tana nokewa ta soma describing masa yadda take jin dadin jikin sa da yanayin datake shiga in yana sex da ita..maganar da take yi is already tuurning him on with all the sugar coated words cikin yanayi mai jan hankali take magana sai ya lumshe ido sosai yana furta "ohhh my god.. preetyhot girl slow down mana kar kisa ni wani hali fa..tayi dariya ta juyo yace "look,i dont have words to describe ur sweetness tun da na zo duniya ban taba jin abu ma zakin dadi da tafiyar da zuciya da imani kamar jikin ki ba.. ur body is my temple i will worship you baby ke kadai ce mace a duniyan nan da bazata taba ida na ba"... bazan iya hada ki da kowa ba i love you soo much preetywife..u made me complete suhan ta juya ta kalle sa cikin shaukin so da kauna ta manna masa hot french kiss a lips dinsa... hawaye daya na bin daya ke sauko ma zarah tuni ta soma ja da baya cikin wani irin fitinannnen bugun zuciya da rauni atake jikin ta ya soma rawa.... "But he neva said this words to me? Meyasa majeed ke gaya mata a ranan kwana na ? zuciyan ta na harbawa kamar wanda zata shiga ta musu duka gaba daya ta birkice... ta girgiza kai cikin tsananin takaici da kuna rai Tace don ya auro karuwa shine zai fice hankalin sa ? Toh ba da ni ba i cant take dis anymore ta sa hannu ta share hawayen ta fuskan ta a shake ta bangaje kofar dakin... daf da bakin kofar batrrom suke ya
Chapter 188 · 0% Book details