← Book details Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 135 OF 225

Sashe 135

Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kula da duk wani abun da za'ayi mata baiya tafiya har sai ta kwanta bacci..kullum sai ta sa masa albarka.. On the 3th day cikin dare yana kammala wanka kenan zai kwanta yaji karar wayar sa" time ya soma dubawa yaga dare ne fa sosai...not withstandin sai ya dauka tare da sallaama" dan shiru ne ya biyo baya daga bisani tace barka da warhaka.. abun ya dan bashi dariya amma sai ya fuske yace yawwa dai lpya dai ko naga kin kira by this time indai ummah ne tana bacci yanzu karfe 1dare ne anan.. Ta dan zaro ido cos a lokacin 10 da wani abu ne..tace ah a ba umma nake nema ba dama ena so na tambaye ka ne..ya gyara kwanciyar sa yace ok yau kiran nawa ne kenan? Toh ena jinki... tayi shiru" chan tace ummm dama ena so ne naje wajen anty jamila gobe ko zaka bari na dan zauna da ita kafin nan ku dawo da ummah ena so na taya ta kimtsa wajen ne...ta karashe cikin daburcewa tana faman kame kame.. Yace ah'a..ki bari kawai zan sa ayi hakan ba sai kinje ba gaskiya bana son fitan nan.. wani irin dissapointment ne ya bayyana kan fuskar ta amma batace komai ba tukun ..yace kin min shiru?idon ta take suka ciko cikin sanyin murya Tace toh shikenan naji sai da safe.. yayi murmushi ya katse wayar sa.. Sai yanzu ya kawo tunanin abunda ke faruwa baya so suhan taje taga ya sauya musu gida ta dago masa sabon bori don ko ummahn ma bai sanar da ita ba anty jamila ce kawai ta sani duk dama da kyar ya shawo kanta itama.. Gidan a gra ne four feet floor storey building a jerin layin dayafi ko wanni gida security da kyaun tsari 480millon ya siya da komai dake ciki aka sa mata masu aiki gudu uku da mai gadi da security armed forces biyu da mota babban prado da benz bakake anty jamila ce kadai a gidan babu abunda babu komai kuma an yi shi ne yadda ummah zata so don hakan ne ma wata rana yake jan ta da hira sumtimes har ya fahimci choices din ta. ita dai anty jamila tana dar dar cos bata san ya zasu dauki abun ba dama da ya suka rabu.. amma wani lokacin ta kan daga ido ta kalli sama tace wannan al'amarin ubangiji ne rana daya Allah ke baka wanda zai share maka hawaye... yau ena yaya ibrahim ya zo yaga albarkan yar da ya haifa gashi suna cikin sa yanzu babu shi Washe gari da sassafe suhan na bacci taji ringing ta na dagawa bai jira amsa gaisuwan ta ba yace" bacci ko? toh maza ki shirya da sauri za'a kaiki ki karba ma ma ummah wani abu cikin gigi tace toh " yace yanzu fa zaki shirya na gaya miki..tace.to toh naji..ya katse wayar sa. A gurguje ta shiga wanka ta shirya tsaf ba wani make up akan fuskan ta riga da skirt ta sa na kanti da shike har yanzu basu yi wani kayan atamfa sosai ba ta dauro hijabin ta pitch dogo har kasa... ko 10 min bata yi ba aka aiko mota na jiran ta a waje.. daban take jin kanta with all the security and formalities hatta mota da zata shiga yau ba ita ta bude ba.. motoci uku suka sa nata a tsakiya har zuwa airpot ...kanta adan daure amma ba halin tambaya gashi ta kasa kiran layin sa kawai sai ta cigaba da bin oders in not less than 5 minutes wata very friendly and cute air hostess ta zo ta mata jagora har wajen jirgin mijin ta she just zero her mind and enter bata damu ba.. taga har aka tada jirgi ita kadai ce sai security da mai kai kawo tana entatening dinta da abinci da drinks..few hours ya kawo ta kasar yamen... A nigeria Bata taba zuwa ko nan da abuja ba amma sai gata a wani kasa na daban ba karya saida tayi kalle kalle masha Allah waje ne ba kamar na mu ba...cadilac ce ta zo ta dauke ta zuwa estate inda su majeed suke.. Kafin nan Tun safe yaje ya gaida ummah suka yi hirar su na da da uwa as usual ya turje mata sam sai taje market a cewar sa ai mama mama suna son zuwa kasuwa itama kawai taje tayi siyayyr tafiya... tun ummah naki har ta saduda don shikam bai damu da surkun taka dake tsakaanin su ba yanzu yafi so shima ya zama one of the important ppl in her life dan zaman su tare sosai ya karu da ita don ya samu nitsuwa sosai a zuciyan sa ta wajen hikiman ta da nasihohin ta.... Yasan kuma bazata sake jiki ba enda shi ne zasu je sai ya hada ta da nasu aikin nata da security suka je shoping mall ya riga ya tsara musu yadda zasu mata siyayya tsaf.. Shi kadai ne a gidan lokacin da suhan ta shigo so a part dinsa motar ta sauke ta... ta sha mamakin komai amma tana daga ido a di dai bakin kofa suka hada ido da shi sanye yake da white shirt yar cikin suite dinsa da bakar wando yana waya ...sai ta karaso cikin azaman ta tana kaiwa kusa da shi ya kamo hannun ta suka shige ciki.... ta so ta gane da anty jamila yayi waya amma sai ya katse wayar tare da sauke kasallalun eyes dinsa akan ta ji take har zufa na keto mata ..uncormfortably ta dan ja tace dama nan za akawo ni kace min aika zan karba..shine za kasa naji tsoro toh ena ummah na?...ya tabe baki yace na cinye ta baki iya gaisuwa bako.. ba bata lokaci ta shashantar da fuskan ta cikin salon rikici ta ce ena kwana..?ya gwalo ido bayan duba agogo yaga its almost 5 na yamma yace ince lpyar ki Ko sai na kai ki asibiti an duba ki?..ta dada shashancewa tace ai kai kace na gaishe ka yace ohhhh and this is morning right ..ta sunkuyar da kai undeneath her breath tace ai da safe ka kira ni yazun karfe nawa ne.. ni ummah na nake so na gani ... ya ce to sai ki gantan ai ni na tafi ..kaiwa nan ya kama hanyar shiga bedroom dinsa da shike dama su biyu ne a wajen bata ji nauyin biyo bayan sa ba... ta samu yana kan cire button din rigar sa Ta mirror ya dan daga mata gira alaman yaya? Ta rasa meyasa wani bin bata jin tsoron sa ta karaso cikin sanyin jiki tana kwabe fuska yana kallon ta ta madubi bai motsa ba tace"toh meyasa ka kawo ni nan tunda bazaka nuna min ummah na ba? Ta fada a sakalce kamar zatayi masa kuka. ya juyo ya fuskance ta yace dama ai bance miki ita zan nuna miki ba so just be quiet kinci abinci? Ta gyada kai alaman eh yace good to muje kiyi wanka ...ta make kafada tare da cewa ah ' a ni nayi wanka....yace to ni banyi ba kuma ke zaki min tunda dama ba gaishe ni kikayi ba ta budi baki cikin mamaki tace ahhhhhh...m.yace shhh quiet kika min taurin kai baza fa kiga ummahn ki ba..tayi masa shiru don tagama dago shi so yake ya dan latsa ta yake wani wayo Har ya kammala undresiing kansa tana tsaye ya dauro towel saman kugun sa koda ya zo kusa da ita sai da ta maida boyayaye numfashi structuren sa razana ta yake it just 12 days yayi amma sai taga kamar ya dan kara fadin kirji ya dada haske ya sa hannu ya yayumu hijabin tun daga kasa ya cire mata shi da sauri ta dago suka hada ido bakin ta ne ya rufe din tsoro... a lokacin wani irin kallo yake bin ta da shi yace na karasa miki ko zakiyi da kanki? Cikin shagwaba tace ai ni bance zanyi wanka ba kai ne zakayi kuma fa kace bazaka sake takura min ba...dan shiru yayi yana duban yadda kirjin ta ke bugu yace shine bazaki taimaka min ba na gaji ne fa ? Murya chan kasa tace toh shikenan ammma ai ba sai na cire nawa kayan ba' ya dan harare ta yace ah a kam zaki cire mana ai zaki jike kuma bana son hakan.. kema ki sa towel kawai kaiwa nan ya nufi toilet ya barta wajen.. Ba yadda ta iya saida ta sullebe kayan jikin ta ya rage daga ita sai bra da pants sai ta daura light orange towel akai ta shigo ta same sa.. Har ya hada ruwa ya shiga bathtube fuskan sa kawai take gani...tun daga shigowar ta ya kure ta da ido sum sum ta kara so gaban sa hannun ta ta soma wankewa sannan ta zo dab baki ta zauna zata soma masa wankan.... hannun ta ya kamo cikin ruwan cikin wani irin yanayi sai da ta laumshe ido yace ya baki cire sauran ba ko zaki iya ba ne kan tace zata yi controling kanta ta amsa sai ya jawo ta ta fantsama cikin Ruwar ta same shi tana faman goge kunfar da ya fachalu mata ya sa hannu zare towal din ya balle bra din yayi gefe da su"tana cikin firgicin share kumfa tace dan Allah kar ka min ni bana so" gashi ta rufe ido gam tana rawan dari yace wankan ne baki so ko me? Tayi masa shiru yace..Nifa so nake ki huta kafin Anjima muje wajen ummanh ki amma in kika tsaya bata lokaci shikenan dama ni bance za miki wani abu ba... batace komai ba amma Da kyar ta iya bude idon ta kalle sa gefe kadan ya matsa mata ta sa kafar ta kanta na dayan gefen na fuskan tar sa dakan shi ya tsame pants din dake saura ajikin ta.. foam din ya cigaba da cikawa suna shiru har ya kai saman kirjin su gaba daya yanayin ko wannen su ya sauya musamman ma ita cos thy look absolutely hot together chan data ga bazata iya ba ta soma yunkurin zata fice ya jawo ta ta fado kan kirjin sa wani shocking ya ziyarce zu duka ...a hankali ta sauya fuska
Chapter 135 · 0% Book details