Sashe 179
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_ @ _IG:Surriem-sule_ *#Lovestory2018* *#romance#fiction..* *any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.* *Page Zarah kam kasa zama tayi cos kanta ke neman zaucewa she wanna blow it out amma ta yaya...? Tayi furzan iska da karfi tana riko kanta"Tace tabbbbb maza maza maza basu da tabbas .. but i dont get this whole drama " can somebody pls wake me up? ohhhhh wait ta fada makan ta a raunane tana slow down da breath din tana kokarin ta ta tuno duk abunda ya faru kafin ta je competion ta ce ... "Wai shin ba na gaya masa yarinyar nan na fita bada sanin sa ba"dosnt that mean ita karuwa ce to meyasa yake zaune da ita har yanzu? I tot he dont want her at first shes suppous to be my slave.... majeeed meyasa ka zanca ne wai kam? Magaman a shakure yake fita amma bata fasa ba "Shine abun har da ciki? Duk Tafiyar da na danyi shine akayi wannan badaqalar a gidan nan? oh god yanzu ya zanyi i tot i said majeed bazai haihu ba kar fa asiri na ma ya tonu" ... Wayyooo Allah na ta fada muryan ta na rawa har fifita take ma kanta.. she's pained and confused at the same time" karshe dan ihu ta tsala a haukace tayi watsi da kayan kan mirror suka zube kasa cikin sauti mai razanar wa tace"noooo somebody wake me pls i can't continue this horrible dream noooooooo... majeed is mine miji na ne ba na wata bakauyiwa wawiya jaka ba...for the first time ta soma hawaye tana sulalewa kasa cikin radadin fushi.. lallai to shi feelings ba a wasa da shi don Wata rana ko kana so ko baka so sai ya fito maka atsiraran shi.. Ta shiga goge hawayen nata da karfi da bacin rai cikin zafin nama tana ce makan ta tafi karfin yi wa namiji kuka..ai dama maza munafukai ne akan ga gud example yanzu gindin yarinya ya sauya ya zamo wawa ana juya shi.. dama tasan majeed ba abunda yake binta sosai in ba yagan shi suna romance ba tace... ba mamaki wannan ma ta nan ta kama sa"kamar zautacciya take magana da kanta ita kadai tace oohhhh shiyasa naga yana neman dawowa Soko marar hankali mumu "agbaya"..ta mike tsaye tana jan zuciya tace sai na koya musu hankali sai dai yayi da wata chan bada ni ba don ni na fi karfin sa .. zuciyan ta ma mata zafi kishin ne ta sani ammaa sai ta na kokarin Dannewa...ji take kamar taje ta kama suhan yanzu tayi ta tsumage ta ko zata huce amma Sam ta hana kanta nuna shes affected by the pregnancy again.... Maganimin bacci ta sha ta kwanta... Shikuwa Tun a mota yake rawan jiki...bai karasa ba ya kira mum yace mata ta ena ne yana zuwa yanzun na...yadda ta ji shi ya sa ta kasa zama sai ta shi a tsaye tana dan zirga zirga..... Yana shigowa haraban gida yayi wani wrong parking kamar bazai isa site din mum ba yake jin kansa... Tana ganin sa ta mike tsaye da gudu ya zo ya rungume ta..she can feel the intense happiness in his veins sai taji tana mugon son ta ji meye news din ..what would have make him really happy to the point " a zahirin gaskiya da ma ya cire rai da haihuwa tunda zarah ta nuna masa wancan fake certificate din just to keep him away from stoping her in zata cire ciki... Gashi dama planning yaki karban ta besides bata son abunda zai kawo wani alteration ma body structurn ta sai ta dauki alhakin zub da cikin akai akai in ya shiga a four years din nan ta zubar akalla yakai sau hudu babu wanda ya sani..sometimes hakan na daya daga cikin dalilin ta na son rashin bashi a hakkin Sa ada chan amma shi baii sani ba yana bari kawai duk akan don aikin ta ne take masa... mum ta dan rungomo sa tace tubarkallah my boy ka gaya min koma meye ya saka farin ciki nima zan sa shi.... Ya dago ya kalle ta idanun sa sun sauya only god knows whats hes thinking.. :yace toh mu zauna mana mum...tace ok ta jawo hannun sa suka zauna ...anan ma nade kafafun sa yayi ya hauro kan cushion din ya daura kan sa akan kafar ta .. muryan shi a nitse a take kirjin sa ke bugawa. a hankali yace mum Allah ya karbi addu'a ta..im going be a father...doc tace suhan tana da ciiki sai da ya furta ya soma jin kunya.. mum ta lumshe ido cikin tsananin farin ciki tare da sauke tears bazata ta daura kabbara..dama chan aranta taki amincewa da zancen danta bazai haihu ba.... ta ce alhamdullhi alhamdullhi ta dan ture sa ta dubi gabar ta tada sujudul shukur farin ciki ya sa shi zama yana kallon ta.. dan hawaye ta yi tana gaya masa how much pained she is going trouh na tsawon lokacin da take rike da maganan wai ance hala ba zai haihu ba arayuwan sa... tace masa tana matukar so taga wani jinin ta a duniya amma da shike tasan lamari ne na uban giji shiyasa bata taba daga kai ba duk dama bata cire rai ba gashi Allah yayi.. tace yanzu Allah ya bude mata wani sabon shafin farin ciki a rayauwan ta.. don haka ranar gaba daya ta sa shi agaba suka kai sadaqa da taimako na musamman wajaje da yawa don nuna yabo da godiya akan abunda Allah ya basu.... Zumudi kan zumudi mum ta shiga tambayar sa ko yaya suhan din take ciki? Har ta kawo tunanin ko zata dawo zama da su amma sai ta fasa daga bisani.... Shikam Bai dawo gidan ba sai da suka gama baraden su da mahaifiyar sa duk yan uwan ta na jini da kawayen ta harta yan uwan mahaifin sa duk na kusa sai da ta sanar da su " kamar wani abun na daban haka suka dauka duka lokaci guda aka soma exchanging pleasantries na son barka tsakani its seems like a familyn su SHAMUD baki daya Allah bai basu nii'iman hayayyafa ba ga shi Allah ya basu duniya da daukaka mai tarin yawa da dukiya amma basu da yawa sam. ..shiyasa every pregnant woman kamar kwai haka ake daukar ta. musamman suka fitar da al'ada kamar ace family culture wanda za'ayi ma duk matar da ta dau ciki har sai ta haihu amma kuma basu fada wani babban sirri ne tsakanin su su ya su yan shamud... kamar traditon ne na daya sanu asali daga wasu shashe na attajiran indians wani part na hidima ne ake yi amma is very rare sabida sai ka amshi sunan ka mai kudi na gado bana tsinta ba kafin ka iya yin shi.... Suhan ta watsake sai hidiman ta take yi a daki babu abunda ta kwallafa ranta sai mijin ta.... Zarahn ma haka ne tunda tashi abacci ta watsake har ta soma scolding kanta kan meye ma aciki don ance suhan na da ciki? To hell with that.ita da ta ke da duniya da matsayi? In siyar yaya ne yanzu a matakin data ke zata iya cewa tana son jinjiri kuma akawo mata sai wanda ta zaba.... Mum ta ce masa zata zo tare da shi tayi ma yarta son barka don ko kiran ta bazata iya yi ba Tare suka shigo gidan da yamma wajen 4 .54pm mum ta yo tsaraba niki niki ta zo da shi na kayan cime cime irin na masu ciki don ya gaya mata suhan don bata ci komai ba.... Tana zaune da glass cup mai dauke da cool carrot juice a falon site dinta sai taji sallamar su... Tana yunkurin mikewa ta amsa sai suka shigo murmushi ta sake masa ya cafke ganin ta a hakan ya sa shi jin dadi.. Ta rusuna tare da sunkuyar da kai kasa ta ta shiga gaida mum wacce takasa rufe baki cikin farin cIki so da kauna ta shiga sa mata albarka" kunya sosai ya rufe anan ta kasa samun sukuni bakin ta ya kasa budewa bare ta dago suyi ido hudu da mum..abun har ya soma bashi dariya sai ya fita ya basu waje... cikin kula take mata tambayoyi irin ya take ji ajikin ta..mum ta ce kar ta boye mata komai ita ce tafi cancanta tasan matsalar ta yanzu don ba ta dauke ta a matsayin surkuwa ba ita ma mahaifiya tar ce ... Murya kasa kasa suhan ke amsawa tana tsuru tsuru da ido don kunya. da kyar ta sanar da mum yanayin yadda take laulayi itakam dama baya lokacin daya tafi operation ta soma ji amam bata sani ba amma tabbas takan yi sosai musamman da yamma da safe haka... Mum ta shiga fiddo abubuwan cime cime data kawo ta kuma tambayar ta wani iri take sha'awar ci... Hakan suka cigaba da hirar su tun suhan tana nokewa har ta hakura ta sake cos mum kam da gaske take yi suhan gani take kamar ta fishi zumudi. Sai da ta zo tafiya sannan suka hade da zarah a palour ta zo daukar phone dinta data yasar dazu... Suhan na daga gefen mum suna saukowa yana gaba da su.... Ganin su ya sa ta daure fuska Kamar ba abun dake damun ta... Mum ta karaso cikin fara'a tace oooh zarah? Na dauka baki nan..tayi scoof cike da rashin jin dadi 'hmm irin gani mazari uwar yawo...bata amsa ba dai ta daure ta ce welcome mama inlaw .. mum tace thanks amma tafiya zanyi ma yanzu... suka dan tsaya duka tare tace toh suhan ki tsaya daga nan ai kinyi rakiya ki koma ciki ki huta "ai kinji me na gaya maki ko"ki kula sosai ..tace toh mum zan kula a Isa gida lpya su kayi sallama...ta koma ciki abunta ta barsu anan Mum Ta maida kallon ta wajen zarah da majeed Tace toh madallah, kune dai manya agidan nan suhan kuma karama ce.. ke zarah kece babba sai ki kula da ita.. if she need anything gaki nan kina nan komai sai kina koya mata let her nor stress pls