← Book details Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 186 OF 225

Sashe 186

Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

sooo sorry mine banda kuka ni wasa nake miki murya kasa kasa tace why dint u tell me "ya dan yi shiru daga bisani yace " u need to rest suhan..nasan an miki bazata amma ba laifi na bane wallhy hakan suke yi im sorry kinji banda kuka ya shiga rarrashin ta yana shafa face din ta .. da kyar ta iya sausautawa ta yi masa godiya Yaji dadi sosai cos ita kadai take nuna masa godiyan ta afili in ya mata abu ko yaya yake..duk kalaman da yasan zai fada taji free aranta sai da ya gaya mata sannan ya shirya ta dakan sa ta kwanta tayi baccin ta ..shima ya nifi dakin zarah. *share and share ur views* *surreim*[10/21, 09:02] Reall Anee: * BRILLIANT WRITERS ASSO
Chapter 186 · 0% Book details