← Book details Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 224 OF 225

Sashe 224

Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_ @ _IG:Surriem-sule_ *#Lovestory2018* *#romance#fiction..* *any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.* *ALLAH Ya kara daukaki kakus ummu farhana ya sa ki karo mana wani littafi mai matukar maan kamar ya'ya mata Allah ya baki ladan sa ya kuma kare ki daga sharrin sa ilsm* Page d'la FINALE *endPage 87 88* Ya daure fuska yace mum" Tace" hey,don talk to me like that have u lost ur senses? yayi shiru ya sunkuyar da kai kasa idon sa suna so su ciko da hawayen takaici.. he just felt cheated and pained zuciyan sa na masa zafi sosai... "majeed Answer me baka da hankali ko ..u dont shut am talking nace karasa hankalin ka ko? Meyasa zaka sake ta just like that na so abi abun a hankali.. ya dago ya kalle ta a raunane yace zarah ba matata bace mum..ko na zauna da ita ma is still the same I heard everything she was saying kuma na tambaye ta tace ya faru to me zan yi da ita.... kallo cike da kulawa mum ke masa amma sai ta daure tace me kaji? Me ta gaya maka wanda har zai kai kayi saki uku one time majeed... i mean nima sam bana kaunar wannan zaman naku but yin haka cikin fushi is not a good idea "a ranta tace and with the way she treated suhan i also feel same hatred for her amma we dont let anger control us hakuri ake yi ... Ya mata shiru gani yake har yanzu mum bata san wacece zarah ba..daga bisani ya soma bata labarin abubuwan da yaji a bakin su a asibiti a tsanake yake maganan cikin nitsuwa mum...ta kawo salati don ita kam ta dauka zallan matasalar kishin ke damun zarah tayi hakan ashe abun ya wuce tunanin ta ,zina noo bazan taba bari dana ya zauna da mazinaciya ba ....now she know why majeed bazai taba iya hakuri ba..sam abun baiyi dadin ji ba She cundnt say a word anymore ta shiga bashi baki tana kawo masa nasiha still akan yayi hakuri.... Ta sa shi don dole ya sauya yanayin fuskan sa suka shige ciki akan cewa tana so ya gaisa da baki ,bai san suwaye ba amma kawai sai yabi bayan ta afterrol yasan in yafita nan tunanin abunda zaima zarah da uwarta bazai barshi yaji kunne ba.. Suka zauna a falo dake kusa da site din mum sai ta sa aka kira su baba ibrahim da ogah majeh.. Tun Daga shigowar su yake binsu da kallo Shikam ma ya mance da kamannin baban suhan gaskiya amma baban suhan tsaf ya gane sai dai abu daya ya iya dagowa daga gare shi" tashin Hankali da uneaseness dake tattare a mood din sa don koya boye ana gani.. Suka zauna mum na gefen sa... Yana shiru sai da Ta dan tsakure sa ya rusuna a ladabace yayi musu sannu da zuwa ita kanta mum ta gane bai dago su ba... tace mahaifin suhan ne da aminin sa suka taho... A dan rude ya sake kai kasa ya musu gaisuwa yana tuno face din baba . shikuwa baba na ta jin kunyar sa amma shikam bai damu ba he tots ma akan maganan batar ta suma sukazo. Already mum ta sanar ma anty jamila so tana hanyar zuwa daga inda taje yawon neman suhan... Mum tace tun da zu suka zo daga lagos majeed .. ba wani boye boye ta soma bashi labarin kafff halin rayuwar da suhan ta tashi ga ta san a bakin ta ne kawai zai iya nitsuwa yaji ba tare da yayi reacting ba... Su baba ke dada sa baki suna masa bayani cikin nasiha burin su ya mance da komai azauna lpya ...take jikin sa ya hada zafi,sai kukam zuci yake cikin ransa Yace an haukatar masa da mata da ciki an wulakanta masa matar sa kamar wacce bata da gata a duniya an cuce sa" bai ce komai ba amma yadda yake binsu da wasu irin Kallo yasa suke dada zafafa tatausasan kalaman su... its like yana shirin fashe musu da kuka ne amma sai ya cije idanun sa sun gauraya har sun hargitse da wutan rudani ji yake kamar ya je ya kashe zarah da hannun sa taji azaban da ta dandana Masa.... Baba yace ka yafe mini dana".nasan duk abunda zanyi bazan wanke wanda nayi da chan ba. na tafi na barku duka a lokacin da kuke matukar bukatata Anan ne Majeed ya sauke nannauyan ajiyan zuciya shikan sa ogah maje daya ga yadda mum ke kokararin calming dinsa witout saying a word yasan lallai an taba zuciyan soja....altho ba komai suka gaya masa ba don wani abun sunsan bazai taba cirewa aransa ba bayan baba yayi magana ne ya samu ya juyo Anan ya maraice musu yace masa Kun bani labarin suhan amma baku zo min da ita ba kuke nufi ko?.. to ni ku gaya min inda take wahalan ya isa haka zan dauko ta da kaina ena dai baku so ne nayi komai ma wanda suka cuce ni to kubani matata kawai zan hakura. Mum ta dan ja kunne sa tare da sake karamin murmushi mai dauke da hawaye tace majeed bazaka dawo hankalin ka bane.." shiyasa taki gaya masa end of the story da yasan suhan na gidan bazai ma saurare su ba Shi dai su baba yake kallo ...yana jiran yaji mai zasu ce. Baba majeh yace ai na gaya maka dana bata gama warkewa bane mum Tace amma ena mai tabbatar maka daga nan in Ka kirata ma zata amsa maka.... Yayi dan karamin murmushin mamaki bazata ya mike tsaye yace da gaske kike yi mum?.ta gyada masa kai tana taro hawayen ta tana ganin yadda danta yake neman fita hankalin sa lokaci guda. da sauri ya ja gefe ya shiga kira..yace suhan" Ya soma tafiya a hankali yana kiran ta da dan karfi duk suka mike tsaye cikin fargaba suna so suga ko aikin zai warware da gaske majeed sai duruwa yake kamar an masa kwatance yana kiran suhan... Ta tashi a baccin amma tana kwance qamshin sassanyar turaren da mum ta fesa mata ako ena ajikin ta take shaka ... Can ta soma jin wani iri duhu duhu kamar bata duniya har sai da duhun ya mamaye ta sosai sannan ta soma jin muryan sa aciki .. a zauce ta soma firgici tana motsa lips dinta zata amsa kiran sa shikuwa Room by room yake bude kofa yana kiran suhan ...ai mum bata taba mun karya ba so suhan zata amsa ni... Ya dada kwala mata kira Daga inda take ta shiga numfashi sama sama tana girgiza kai a haukace ...tace innalaihhi wa enna ilaihi rajiun ta rike kanta da hannu bibbiyu idanun ta basu bude ba... Yana sa hannu kofar data ke ciki ya tura tare da cewa suhannnnn" a firgit ta mike tare da amsawa tana sauke nishi da nunfashi kamar wacce ta tashi daga mummunan mafarki..... 1 seconds bai kara ba ya shigo, he wants to run and come to her but yana contampleting ita ce ko gizo yake gani.... Ta soma karkwarwa tana matukar so ta tashi amma nakuda mai zafi da radadi ya rike mata baya.... " shikam jikin sa yayi sanyi ya zuba mata raunannun idanun sa..Ta soma hawaye tana ganin sa yana tahowa a slow yana bata close looks mai dauke da tausayi da shakin kewa Cikin kuka da shagwaba ta marairace tace sweetlove? Bai amsa ba har Ya zauna gaban ta a da skare ya kamo fuskan ta yana kallon ta tana masa kuka" Kan tace zata sake magana ya yi wani wana wawan yinkuri ya rungume ta tsam ajikin sa.... Yace suhan Ena kika je kika barni why did you leave meyasa kika kashe ni tun ena raye u know i can bear all this.. Suka dada kankame juna Shiru ne ya dan ratsa wajen in banda muryan kukan ta ba abunda ke tashi ..ta shige kirjin sa sosai ya sa kan sa agefen wuyarta yana shunshuno qamshin ta yana dada cusa kansa cikin jikin ta Duk jikin sa na bari itama sai dada cusa kai take kan kirjin Sa tana feeling dinsa ..ya matso ta gam kamar mai matukar jin tsoron za'a kwace masa ita.. tausayin kanta dana mijin ta ne ya lullube ta lokaci guda.. Ajiyan zuciya yake sauke wa a hankali yana shafo ta yana kuma dada jin yadda gangar jikin sa suke komawa dai dai" yana hawaye a gefen Kafadar ta yace " kiyi hakuri preety na kinsha wahala, i wont ever allow anything to touch you ni zan dauke ki na tafi dake har abada ba zasu sake taba min ke ba... Ta kankame sa tana kan kwanciya jikin sa sai yanzu take jin ma ashe zata iya daure zafin nakudan dake damun ta cos she dont even wanna let go... ya dago ta suka hada ido ya shiga share mata hawayen ta a tsanake ya hade bakin su waje daya yana sauke mata wasu lafiyayayun kisesss idon ta a lumshe ta tamke sa gam gam bayan ya zame lips din sa"yace kin yi hakurin? Ta sunkuyar da kai Cikin sanyin murya tace" i miseed you ..bamu tare nayi kewar ka sosai zuciyana tana min ciwo in ka tafi ka barni.. he knows tana gayan abunda take ji yanzu ne" . Duk tausayin ta ya kashe masa jiki ya cigaba da shafota yana matso ta yana kissing dinta ko ta ena... Wani sabon salon kwanciyar hankali yake ji sai sauke ajiyan zuciya yake kamar yaron da yaga mahaifiyar sa bayan tsawon watanni hudu... Shiru su kayi dukan su manne da jikin juna ..yayi yunkurin daga ta ya tambaye ta wasu abubuwan kuma yaga lpyar babies din sa.. Ko motsi mai kyau bata iya yi ba ta sa ihu mai dauke da radadin azaba tana riko kwankwason ta .. a rude ya mike yace meye ne kuma suhan?meya same ki yana neman birkicewa.. ta damke hannun sa tana nishi sama sama tace ciki na ke min ciwo..hasbiyallah wa eneemal wakeell wayooh Allah na zan mutu....ta cize bakin ta ... Ya rasa meke masa dai dai nishin data ke
Chapter 224 · 0% Book details