← Book details Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 225

Sashe 26

Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_ @ _IG:Surriem-sule_ *#Lovestory2018* *#romance#fiction..* *any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.* *Page 21-22* Su mum Gaba daya jikin su yayi sanyi cikin motar musamman da suhan ta sunkuyar da kai ta basar da kowa wajen sai kukan zuci take rerewa"cikin ranta tace"wai shin da me zanji ne ? Yanzu an rabani da uwata farin ciki na kenan? Ga baba shima ya yaudare mu ya cuce mu ya gudu ya barmu Hmmm ni yau na shiga uku da wannen auren,don a yadda naga matan nan in har wannan mugun ogar sir din ne ya aure ni sunana mutacciya ...ta dada bulbulan hawaye tana sheshheka a hankali. su mum ma shiruu su kayi suhan har bata hankara ba aka iso da ita cpt mj shamud rsidence. Ana tsayawa ta daga kai ."Ko dai dai da minti daya bata mance nan wajen ba duk da ma sau daya zuwan ta..kirjinta ke dada bugawa amma sai ta daure har aka kammala parking..inna hafsat ta fito sannan mum ma tafito ta zago side din suhan ta tsaya tana kallon ta, she looks sturning cikin light veil din ta don daga sarari ana hango komai daga kwalliyar kan fuskan ta.. Tare da shafa gefen face dinta cikin kulawa inna tace sauko mana yata,...ba musu suhan ta sauke kafanta kasa a sanyaye nan mum ta riko ta suna tahowa inna na biye da su ...daf bakin kofar shiga Tace 'tsaya kiyi bismillahi ki sa kafar ki ta dama yata ki shiga gidan ki..cewar innahn cikin kulawa itama ..nan ma suhan batayi taurin kai ba ta aikata hakan wanda ya sa mum jin wani sanyi aranta take suka wuce side din ta da ake tanada domin da ita.. A chan sama ne gefen dama dana cptain Mj while na zarah na fuskan tan nasu duka biyu daga dayan bangaren.. Cikin dakin suhan Dual size decor akayi ma room din yanayin tsarin ginin sa' so akwai jerin couch da chairs irin masu hade da juna din nan white da red trow pillows sai kuma center table dan karami na glass gaban sa wani lallausan chinese carpet ce dan dai dai itama mai dauke da launin ja ajikin ta,sai kawatattun wall decors da flower arrangments da dressing room mai kofar glass da Katoton royal bed shima pure white wanda aka lailaye sa da dark (green) bed sheet mai diso dison pepper red da trow pillows masu kyau da tsari aka kawata su an jere su reras kan gado, dressing mirror an shake shi tam da kayan make up na zamani still ga fankacecen glass wardrobe wanda ake shiga daga ciki mai dauke da customised dressing chair dinsa na zamani komai na sawanta na ciki sabbi dak sai dai 90% ba dinkakku bane saura kuma gowns ne da english wears duk mum ta zaba mata su dakan sa cos a ganinta suhan daga yanzu ta zama tamkar ya ce mata duk wani kula da tarbiyan ta da koman ta yadawo akan kafadar ta ... Wani lallausan qamshi ke fita a environment din komai kasa hanu yana maka welcome ena kafito qamshi kuma ena zaka don har kabar dakin ana jin qamshin dake tashi ajikin ka.. Basu ajiye suhan ko ena ba sai kan gadon ta..nan ne ta sake fashewa da wani matsanancin kuka don kanta sosai ke bugawa da azaban ciwo.. Zaman diris inna tayi cos alokacin mum ta riga ta karaya tausayin suhan take ji haka kawai a ranta sai ta kasa cewa komai."kiyi hakuri yaaata nan ma ai gidan ki ne,addu'a kawai zakiyi samun da fatan samun alkhairin dake cikin ta ba kuka ba..tashi muje kiyi Magrib kar mu bata lokaci ki samu kihuta ki danyi bacci innna tafada tana tallafo suhan a hankali har tayi mata jagora zuwa toilet... Duk da halin da take jiki bai hana ta taba kauyan ci a cikin bayin ba minti 20 ta dauka tana gwaje gwajen wasu abun daga baya sai ta fiske tayi alwalan ta kawai a kasa jikin wani karamin silver tap easy to operate ta samu ta fito A tunanin ta su mum sun koma site dinsu so a hannu kawai ta riko mayafin nata ta bar dogon parcked and pampered hair dinta na shan iska ga gwalagwalan nan sun dada haska wuyan ta ta sosai tamkar jarumar film haka ta fito hannu daya nakan skirt daya na rike da mayafin ta.. Duka suka kalleta lokaci guda suka sake mata kayattatun murmushi cos ba karya sai yanzu suke ji a ransu in dai don kyau ake auran mace toh yau sun samu wacce tafi kowa dacewa da dansu abdul majeed. Kunya ya sa ta shiga sunkuyar da kai tana rabe rabe mum sai ta sullebe tayi waje ta gyaleta da inna "anan inna ta gwada mata komai yadda zatayi sallah da sauran su ta bata hijabi a gurguje... Itama ta shiga bayi tayi alwala kafin suhan ta kammala ta fito tana idarwa ta dada gyara ma suhan kwallaliyrta fes sannan ta sake rufa mata wannan mayafin ta zaunar da ita kan gado. Bangaren capt kuwa Lokacin tsugune yake gaban mum a dakinta har ya sauya zuwa wata jahilar shadda fara katt da hula sai uban qamshi yake yana mata zumudi kamar auren soyayya akayi masa bayan bai ko san matar ba.. It was 8.30 lokacin itama ma mum har ta sauya zuwa dogon riga baka cikin ranta tace nasan dai yanzu sun kammala hutuwa bari muje Nasiha inna ke ma suhan mai ratsa jijiyan jini don sosai ta tsawatar mata akan illolin rashin fahimtar meye matsayin aure a akalar addinin musulunci ...suhan duk dama zuciyan ta cike yake da rashin son zaman auren, fargaba ,takaici ga uwa uba tsoro na damunta amma dan dolenta ta nitsu ta kawo cewa wannan harkan takaddari ne.. ba ta wasa bace tunda hidiman ubangiji ne bana zuciyan ta da abunda take ji aranta na tashin hankali kadai ba. So take tasa zuciyan ta ya dauki lamarin a matsayin qaddarar ta amma sam abun yaki zuwa tace'in har wannan oga sir din ne mijina bansan wani irin zama zamuyi ba ta raya lokaci guda aranta...it seems like baida imani kuma bayada tausayi toh ya zanyi ma zauna da shi cikin hakuri da karban qaddara? Ko da soyayya zaman auren bazata abu ne mai wuya bare ace yau ne ma zata san kowaye ya aureta. Cikin haka mum suka shigo tare da captain.. Kan suhan na sauke a kasa don tunda ta hango shi in a glance kirjin ta ya dada bugawa ji tayi kamar ta tsala ihu don firgici amma sai ta danne ta nitsar dakanta chan kasa bata kallon kuwa. "sauyin yanayi ya ziyarce shi tabbas amma bai kawo komai aransa ba ..all he can see is a very beautiful creature from the size a zaune agaban su ..suka nemi waje suka zauna ..nasiha inna tayi masa ta hada har da suhan ta dada musu sai dai har yanzu bata dago kai ba... Shiko Sai satan duban face din yake inna kuwa har da kukan ta wajen mika masa amanan suhan don yanzu zata tafi jirgin karfe 9.00 zai maidata abuja.. Tana kammalawa tayi waje don ta kimtsa ta barshi da mum da suhan...lokacin shikan sa cpt yana cikin wani yanayin nitsuwa da sanyin rai Anan mum da karaso daf da suhan tace"yata,dago nan ki dube ni mana ki tuna fa ni tamkar mahaifiyace miki ba wani maganan jin kunya da zakiyi kinji? ..tsoro ya dada balbale suhan zuciyan ta na bugun tara tara .... Cpt ya dada sa hankali sosai don yaga face din new bride dinsan...shahada suhan tayi ta yaye mayafin a hankali ta dago da fuskan ta tana kallon sa straight kamar yadda yake binta da ido shima" Karkawa jikin sa ya shigayi in absolute suprise tsaye ya mike a firgice...wannan kika aura min mum? Yafaada tare da nuna suhan a rude mum tace 'Yes...itace na aura maka wannan itace amaryan ka suhan ibrahim Ya yarfa hanu yayi juyi .ohhhhhhhhhhhh mumm why dis stupid girl yafada a hatsale ...gaskiya danasan wannan ne da ban amince ba mum ni gaskiya bana son ta kwata kwata wannan ba matar aure bace..yayi nuni da suhan hannun sa har na rawa enough majeed!!! mum ta dakatar da shi cikin fusata..ayayin da suhan ta sake wani irin razanannen kukan kunci. Ko sake kallon sa batayi ba ta juya" Come with me tafada masa a hatsale ta bangaje shi tayi waje... Binta yake a baya amma zuciyan sa cike take da rudani ji yake kamar mafarki yake ni ne zan auri karuwa Watsatsiyyar yarinyan nan dake bin maza hotel? nooo..but why me?..ni dai ban tabayin zina ba bazan kuma zauna da mazinaciya ba.."kai ban yarda ma da ita ba im sure wannan auren makirci ne she just came into my life for sumting elss amma yau zata bar gidan nan Dama chan ance ba abunda karuwai basuyi don kudi is that why she follow me that day?ashe kenan so take tazo taga me na mallaka sai ta nemi shiga rayuwata ko..how smart ya dan ja tsaki Waya sani abunda tama mutumin dake binta ranar kenan amma kuwa tayi kuskuren shiga tsabgata don sai tayi da nasani Yake bin mum abaya yana raya wa cikin zuciyan sa Suna isa room din mum ko zama batayi ba ta juyo tace" what nonsense majeed? Wani wani irin shashanci ne hakan and why did u talk to her that way lpyarka kuwa? Bacin rai daya gano fuskan mum ya sashi rusuna ya sunkuyar da kansa kasa"mum dan Allah ki zanxa min wata bana son wannnan..ni gaskiya bazan iya zaman aure da ita ba kema yaudarar ki take bata da kamun kai watsastiyaa ce .mum plssss.. majeed,mum ta kirashi a nitse fuskan ta ba alaman sassauci..tace Me ka dauke ni ne wai?wato zan cuce ka ko majeed? Ya gyada kai a sanyaye alaman a'a .. No u think im stupid da zan auraka maka ko wace irin mace ko shine harda ce mata watsatsiyya gaban ido na ?..nan muryan mum ya soma rawa don haushi Cikin rudani Yace"mum u don't understand,yaudarar ki take wallhy nasan abunda nake fada ni wannan ba matar aure na
Chapter 26 · 0% Book details