Sashe 222
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
you do all this to us me muka miki haka. Yau kinsa naji na tsane ki da naga suhan ahalin da kika jefa ta aciki... Zarah me ye ban miki ba a duniya ki gaya min?meyasa zaki mana haka..why zarah... Kallon mum take a wani irin mayuyacin hali yanzu ne take jin wani sabon salon turirin shaukin tashin hankali na damun ta so har ma suhan ta dawo? Bazata ta kamarll numfashin ta kamar zata sume .... Mum na kan magana ta hada har da da mumy rabi'atu dake ganin duhun mutuwar ta sama sama hankalin ta ya tashi sosai wani karfin hali ya zo mq zarah su oan su ba su san ta rarrafa ta daddafa tayi waje ba Yana daf bude car dinsa ta fado kasa haka ta kokarta dai ta sake ta shi tana dingishi a Gaban sa ta zube a ragwabe ta kamo sa duk jikin ta na karkarawa gwanin tausayi A chan kuma Ganin babu zarah ya sa mum fitowa da sauri tana dubawa cos a yadda take in akace zata iya motsi mai kyau mutum mai hankali bazai yarda ba "..tace im sorry majeed ka yafe ni...i love you soo much wallahy ena son ka..pls listen to me i wil explain everything. Bai jira ba ya daka mata tsawa Dariyar takaici yayi yace "u want to explain ok, go on is it about my wife? Kin tuna inda kika kai min ita ko say it now Cikin tsumayin kuka ta girgiza kai alaman ah'a..ita dai burin ta ya saurare ta Tsaban takaici sai Ya lumshe ido yace ki tashi min anan kar na kashe ki na kashe banza ure very stupid.... Nan mum ta iske su daga nesa ta dakata Daf fuskan ta ya zo yace i hate you... I hate you sooo muchhhhhhh zarah i cursed the day i met you muguwa azzaluma... Kinci amanan kanki ur atrocities wull surely kill you.. Ya juya zai tafi ta sake kwaso kafarsa ta shiga kuka tana bashi hakurin still ya"ce wai akan me?.to ein nayi hakurin ma me zan miki dama magani kika min kuma ena ga is no longer there don ko shaidan yanzu bai kani jin bana kaunar ki ba. . maganan yayi mata zafi a raunane ta dago ta kallesa tace "majeed kar kace hakan nifa matar ka ce. Yace "na sake ki... Na sake ki saki uku"get out of my life i hate you Zatayi magana ya hankade ta gefe cikin masifa yace "ohh wannan ya dame ki ne? Wait nooo ..actually it shudnt' don dama ke a ba mata ta bacee u got ur lesbians friends ur businesss sexual secrificess kuje chan ku karata zasu baki rayuwan da kike so amma nafi karfin ki ... And you know what Am not gonna leave you now har sai naga matata... ..bitch. ...ya bude motar sa ya wuce kadan ya rage ya take ta Kuka take a kasa a zube.. mum ta zo itama ta bi bayan sa ba bata lokaci Ko tsayawa bai yi ba yana tuki tana binsa har gidan ta suka kai don raki barin sa ya sha kwana. he tot ko zata masa fada akan ya sake zarah ne.. "amma ya riga yayi so bai damu ba don yanzu ba abunda ke turirin a ransa illah masifan sai an fito masa da matar sa... Suna isa gidan yayi parking kan ta karasa ya fito ya tsaya bakin car dinsa ya daure fuska ya harde hannu... Anan ta zo ta same sa tace Abdlmajeed? *thanks hunh* *surriem* [10/28, 09:05] SURAYYAHMS: * BRILLIANT WRITERS ASSO